9

2.5K 118 0
                                    

*AMFANIN SOYAYYA*

                       *NA*

*BATUL ADAM  JATTKO*

*Ina bada hakurin Rashin ganin post dina a wasu group din da nake ciki*
*Na pg 8* *hakan ya farune dalilin* *network da ban dashi sosai amma ni duka group din da nake ciki* *nake hadawa nayi* *mark*
*Duk inda bai jeba to* *network ne*
*amma ni ina ganin ku duk comment* *din ku nagani nawa ne bazai jeba nagode da soyayyar ku gareni*

*9.*

Ruwaida Tabawa tana sata cikin parlour ta jitayi tana sha awan wasu Kayan  sweet a toilet ta fada tasakawa kanta shower  tajima tana wankan dan tsantsanin jikinta take yanda tana shin shina hannunta Sai taji kamar k'arnin Kwan yana nan

Tana fitowa ta jefa doguwar riganta tayi dreesing din kamar kullum dogon shijab har kasa ta daura nikaf dinta ta dauki ATM dinta ta jefa acikin handbag  dinta tafito har tsoron dosan inda parking space din yake take kar ta sake jin k'arnin Kwan
a hankali ta bude motan ta Shiga tayi key ta fice baruwan ta da kallon kowa

Ibrashim Matawalle yayi saurin tabo ISMAIL WALWALA yace "Mall gata bita wannan shine daman ka inde ba sokake ka Kara kwana a kasan nan ba."
Shima wanda aka kira da Mall saurin Tashi yayi ya fada motan sa ya mata key ya rufa mata baya shima security dinshi suka rufa masa baya anasu motan
Wani tafkeken super maket tayi parking shima yayi kafin yafito har security dinshi sun fito

Cikin takunta na isa take zaban kayan zak'i tana jefawa  cikin basket din  ban garen Turare taje ta dauki na dauka ta ze tameka tana maida numfashi taciro ATM card ta basu tana jiran su cira su bata
Abayanta taji muryar da tun shekaran jiya da taji shi bai dena bugan dodon kunnenta ba
yace "kamar nasan wannan nikaf din fa."

Ruwaida bata jiyo ba amma tasan da ita yake dan daf da ita yayi maganan kuma dama ta ganshi sarai inbanda renin wayo nikaf dayane da ita

"malama dake fa nake."
Banza tayi dashi

"OK nama gano abokiyar fadan Matawalle ko?
Dan Allah temako zaki min yanzu na ajiye wayana akan wani canter ina zaban kaya amma na manta shine zaki ban wayanki nayi call din sa ko zan gani."

Juyowa tayi suka hada ido ta cikin nikaf din ya mata kwarjini sosai amma jin malama tace ta girmamasu y'ay'an manyane cikin daure fuska

Tace "duk ga maza yan uwan ka me gamina da Kai."

"ai suma bani da gami dasu  gwara ke din ina da gami dake ."

"me gamina da Kai?

Tace a san da aka meka mata komai nata da dauki ledan zata juya

Yayi saurin rike ledan

Yace" a  matsayina na me gadin gidan yayarki kinga ko aike uwar d'akina ce ke yakamata ki temakeni."

Kallon sa tayi sama da kasa ta tabbata asojan ma yataka wani matsayi babba kuma  gashi har taka masa baya ake amma yana kiran kansa me gadi

Amma da yake bason jayaya take ba ta meka masa wayan da zai karba harda rissinawa Yana murmurshi yagama sa number ya danna Calling abin mamaki wayan yana hannun security din shi yana murmurshi yana kallon wanda wayan yake hannun sa".
Mutumin yace "sir da wane suna zanyi saving?

Yace
"kasa *Mrs Mail*"

Yace "gashi.
yameka mata wayan

Tayi mamakin yanda ya mata wayo ya karbi number ta dan bata taba bawa wani namiji number taba amma tajuya ta fita shima ya taka mata baya

"ammmm baki jiba mrs Mall matar ".

Har tabude mota zata shiga kuma ta tsaya dan ya kaita karshe

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now