PART 10

2.8K 165 8
                                    


  ______TAGWAYE BY BASMA BASHIR

Shūshu Shaid who is she? Y'arinyar tanuno Ma'inah tana tambayan Zaid dake tseye yawani ta6e baki tareda girgiza kai "Look Muna I don't know her either, but this is my uncle Sambo Maidugu. Ya nuno Daddy dake murmushi yana binsu da kallo "D'ana kwana biyu, I really miss you Mr Zabir...  Haba daddy ka saurareni mana, wannan mutumin ba mutumin arziki bane kyau d'an maciciji sunansa, Zaid hanka'ka neh gabansa fari bayansa baki please don't trust him father...

****
Zaid bai 6ata lokacinsa agun ba, Gaisawa da Daddy yayi kurun sannan yami'ke tareda Muna sikayi waje. 
'Daddy a ina kasan shi?. Ma'inah ta tambayesa cikin sanyin murya 'Meye kuma alakarka dashi wanda har kake 'kokarin dan'ka Y'arka a hannunsu?

Gyara murya yayi, sannan yafara Bata  labari "lokacin da nafara aika 'kayana zuwa 'kasar China, Muhammad Zabir wato Mahaifin Zaid wanda Ni kaina zan iya 'kiransa Mahaifi. Ma'inah wannan Mutumin ba'wan Allah ne kuma Mutumin arzi'ki and he is the most richest man in China. Ya taima'kamin alokacinda nake matukar bu'katan taimako. Duk wanda yasan Beijing wato babban birni a 'kasar China, zai sheda miki cewa abu mafi wahalar samu a garin shine wurin zama either apartment rent, Uwa uba kuma tsayan gida ko fili tawannan 6angaren sunada tsada matuka hakan yasa duk magidanci a Beijing mai kud'i ne nafitan hankali. 
Muhammad Zabir yagayyatoni gidansa Inda yabani wani 6angare cikin gidan nazauna dasu,  Ya kuma taimakamin da tsana'ata har tseda nayi su'na achan Chinese sannan ya tseyomin gida daga baya, anan nacigaba dazama ina 'kasuwanci ahankali ahankali. Bayan wasu y'an rigimar da suka faru achan yasa nabar Beijing nakoma Amurka.

Iya abunda zan iya fad'amiki a yenzu kenan dafatan kin gamsu kuma zaki yarda nabarki anan kifara wata sabuwar rayuwa tareda zuri'ar Muhammad Zabir?.   
Cikin nunfashi d'aya ya jero bayanan nasa inda azuciyarsa yake Allah, Allah Ma'inah ta gamsu da y'an bayanun dayayi mata.

Kure masa ido tayi tun yana magana har tsanda yakammala bata d'auke idanuwarta akansa ba,. Duk dacewa ba'tasan amsa wannan bu'katar tasa, kawai daurewa zatayi ta amince don gudun 6acin ransa, ta Umma, data Maisha domin ba santa suke agidan ba dama. Kuma koda dan cutar dayake fama da ita, aganinta idan tayi nisa dasu zai fiye masa kwanciyar hankali Sabida babu wani abunda zai 6ata masa rai dazaran tarabu da Momy da Maisha...

'Yata karki damu, Kamin muzo nan na'rigada na gabatar dake gaduk mutanen gidan nan kuma sun amince, munyi magana da mahaifin Zaid shima ya amince kizauna dasu yanzu kawai naki amsar Muke jira:.
Wannan maganar da Daddy yayi, shi yakatse mata tunaninda take inda ta gyad'a kai, idanuwarta suna kokarin zubda kwalla amma ta d'aure, dakyar tarikesu  'Daddy na amince zancigaba da zama anan taredasu amma agaskiya ina tsoron Zaid, I mean I'm not feeling comfortable around him Kuma Ni kaina bansan dalilin hakanba..

"Wannan ba abun ta'da hankali bane Miss Ma'inah Zaid haka yake yanada tsananin farin jini da d'aukar hankali Wanda idan kana taredashi kamar yadda kika fad'a you will not feel comfortable",.    Asad yakatseta, Kai tseye yashigo suka gaisa da Daddy sannan yajuye 6angaren Ma'inah yana zole ta: Miss Ma'inah Zaid is really amazing isn't he?

Shiru Ma'inah tayi tana masa kallo da idanun mamaki, daganinsa akwai fara'a kuma yanada hankali, toh  amma taya akayi sukayi hannun Riga da d'an uwansa Zaid Kodei shi wannan ba d'an nan gidan bane? Gashi se wani dariya yake yana washe hakora..

"Miss Ma'inah don't think too much. Asad yakatse mata tunanin, inda yajefo mata wata doli dolin yara yanacewa: zaki iya wasa dashi it's really fun idan kinmasa magana zai bibbiye ki, Kinga kenan shi zai ringa debe miki kewa ako da yaushe and trust me you won't feel lonely around him, I mean the Teddy.  Yafad'a Yana nuna dolin dake hannunta.

Murmushin karfin hali tayi 'nagode sosai'. 
Never mind miss, sunana Asad babban abokin Boss, the almighty Zaid, karki damu dahalinsa dazaran Ina nan taredake babu abinda zai 'kara miki da yardan Allah, And nice to meet you Miss Ma'inah.  Yami'ka mata hannu domin su gaisa.

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now