IDENTICAL TWINS 41

3.1K 202 47
                                    

   IDENTICAL TWINS BY BASMA_BASHIR

                           ENJOY

Babu sallama Zaid ya fa d'a cikin d'akin Mahaifinsa tamkar daga sama, "Baba meye anfanin wannan vidiyon daka turomin, bangane abinda take nufi ba. 
Ya mike ahankali yanacewa" Zaid wannan ba tarbiyan dana d'ouraka akai bane, Idan zaka shiga wani wuri ka tabbata kayi sallama tukunna, as a good Muslim.

Yayi shiruuu nawasu mintuna, sannan yakoma waje, ya'kara shigowa da sallama" I'm sorry ba halina bane, I'm just so confused batun wannan vidiyon daka aikomin. 

Murmusawa baba yai, ya gyara muryarsa' Ba wani abun ta'da hankali awajen because Halinta kenan, na da'de ina bincike a'kanta sai yanzu na tabbatarda zarginda nakemata gaskiya ne.    "Bannn ganeba kana nufin???

Zaid bai karasa furucinsaba, Baba ya katse shi" ina nufin Daga yau ba kai ba Ma'inah, na datse wannan soyayyar dake sakaninku, sabida Ma'inah maciya amana ce, tana tareda Mai gidanka Doctor Manav Muhammad Al'siddique. Zaid bazaka ta6a aurentaba.

Baimasan halinda Zaid yake ciki awannan lokacin ba, har saida ya kammala bayanansa Tas!!!, Yana waigawa 'Dannasa yagani kwance a 'kasa tamkar matacce ya sume awajen "Doctor Manav, Doctor Manav. Haka yakama ihu yana kwala masa 'kira da karfin gaske.

****

Miemah ta dade a ba'kin kofa tana sauraron tattaunawar Zaid da Mahaifinsa, Mutuwar tsaye tai awannan lokacin' Ma'inah bazata ta6a aikata wannan mumunar zarginda akemata ba. Nan da nan hawaye suka fara sirnanowa a idanuwarta 'Yar Uwata bazata aikata wannan mumunar zarginda akeyi a'kanta ba.  Jikinta na karkaruwa yayinda taja' da baya ahankali, ahankali take tafiya tana tunani.

Zayyad yafito d'aki yana ra6e ra6e ko Allah zaisa suhadu da Miemah, tun d'azu yake zaman jiranta a d'aki, ta'ce masa zataje ta'kira masa Zaid da Babansu amma har yanzun ya'jita shiru.  Muryarsa ciki ciki yake ambaton sunanta "Miemah, Miemah. Saida yaci corner wani 6angare suka ci karo da juna dasauri yariketa "Miemah inasuke?

Babu amsarda tamaidamasa, "Miemah Ina Zaid da Baba na? Ya'kara tambayanta, Sai yanzu yakula da irin hawayenda suke saukowa a idanuwanta, Nan da nan yabi ya tsargu, dasauri yasa hannu yana share mata Hawaye 'Miemah meye ya sameki? Kidena kuka, seeing your tairs really hurts me inside please.   Ja da baya tai, tana kokarin kaucemasa inda ya damke hannunta tana kokarin kiftowa ya rungumeta "Miemah I truly love you.

"Khul! Kar'ka Soma, Ba'a nan gidan ba, ba'a gidana ba. Muryar Baba ne ya doso kunnuwansu a wannan lokacin, A tsorace Zayyad yabud'e Baki zaiyi magana, Baba ya janyoshi gefensa "Zayyad na'san kayimun laifi dani da Zaid ka zalunceni kuma kaci amanar y'an uwan takanku da 'Dana, but kai jini nane, no matter how much we try to seperate you from our family you will still remain my Son Zayyad you are my flesh and blood.

Sanda ya share hawayenda suka tseiyan masa a ido sannan yafara magana" Ma'inah ta'rigada ta zubamin 'kasa a Ido sabida haka Zayyad kacire son Miemah daga cikin zuciyarka, A matsayina na mahaifinku na yanke hukunci cewa bazaku ta6a had'a jini da zuri'ar Sambo Maidugu ba.

"My twins?  Wannan maganar dayai, yaje dedei da shigowar Daddy Falon "My twins? Kalmarda yafara furtawa kenan Sannan ya'kara tambayansu "Ma'inah ta Kuma? Me tayimuku? Dasauri Miemah ta'koma bayansa "Daddy cewa yake wai Ma'inah na tareda Doc Manav Kuma na tabbata sharri ake Mata.  Miemah ta 'karashe kalmar natane tana bala'in kuka.

******************
    *******************************
*******************************

Sunana Doctor Manav Muhammad Alsiddique" Yamika mata hannu domin su gaisa.  'Daga idanuwarta tai tazuba masa ido, Ganin irin muguwar had'uwar da gayen yai yasa farin ciki mai sanani ya mamayeta, Gyara muryarta tai "Sunana Ma'isha Samb... Sorry Maisha Saminu Maidugu Y'ar gidan Hajiya Turai Mafiya how may I help you?

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now