PART 20

2.5K 141 13
                                    

NIGERIANS FINALLY DECIDE👍  NEXT LEVEL, ALLAH KA TAYA SHUGABAN 'KASARMU RIKO. AMEEEN

👇AUTHORS NOTE👇

SO FAR SO GOOD, AGAFARCENI DA YANAYIN HAUSATA😶 NI BAFULATANA CE GABA DA BAYA HAUSAN KOYA NIKE. TAGWAYE CE LITTAFINA NA FARKO❤️😉 I WILL DEFINITELY IMPROVE A LITTAFI TA GABA INSHA ALLAH 😍😍😍

❤️❤️❤️❤️❤️❤️

___IDENTICAL TWINS BY BASMA_BASHIR

Dasassafe Miemah tabar gidan makwabciyar ta'su, bayan tayi Sallah Rana ta d'an fara bayyana tafito ba'kin hanya tana tambayar mutane koda akwai wanda yasan cikekken labarin abunda yafaru a gidansu har zuwa yedda aka sinci ga'wan Lawan (Mai Gadi). Wani Matashin saurayi ne yafad'a mata cewa babu shakka aranarda abun yafaru misalin karfe Sha biyu sunji 'karan bindigogi sedei dashike daman garin zaman lafiya bata ishesaba babu wanda yafito bare ai tunanin taimakamusu.

"Kenan kana nufin 6arayi ne suka shigo gidan? Miemah ta 'kara tambayansa Kai tseye ya girgiza kai yanacewa" Tohh Wallahu A'lamu babu wanda yatabbatar da hakan, kuma idan kina anfani da kwakwalki Zaki iya fahimci cewa idan 6arayi ne suka shigo meyesa masu gidan suka gudu a tsakar dare.

Ta6e baki Miemah tai sannan tagode masa, daga nan gidan nasu tawuce, nan dei inda tasa ba zama a ba'kin kofan backyard na gidan tazauna tanabin abundake faruwa cikin gidan da kallo tareda littafinta da biro a hannu sabida idan takalli hujjoji tarubutosu domin tasamo isassun hujjojinda zata bayyana agaban kotu....

****
Miemah bata tashi daga wajenba, nan take Sallah kuma nan take tseyan abinci tana ci sedei idan tahango y'an Sanda tsei ta 6oye kanta. Cikin wannan yanayin take har zuwa Magriba ba'tareda ta'samo wata hujja ba, sedei ana shiga da fita cikin gidan kuma ko a ina hotunan Mahaifinta aka mammanna ana nemansa ruwa a jallo.
Ta rasa yedda zatayi tataimakawa iyayenta, ita kad'ei ce suka mallaka Kuma babu wandake taimakamata, ba'a damu da damuwarta ba, uwa uba kuma babu wanda yadamu da lafiyarta. sei Kawu Sambo shima ya tafi harkokinsa a kasar Amurka, Yanzu batada wani gata aduniya, Allah shine Gatanta.
A wannan lokacin babu abinda take sai kuka da takaici gatada mura ga sany'i gakuma tsauro duk sun had'e mata sedei batayi kasa a guiwa wajen neman hujjojinta ba haka tacigaba da zama tana expecting evidence masu 'karfi cikin Daren.

*****************************

Wata 'Kauye chan!, Saminu yakoma tareda Matarsa, inda ya d'an had'e musu Gidan 'kara da ciyawi, dashike ya iya irin wannan gidajen tun suna almajiranci. Tinda suka dawo Aisha batada wata sana'a sai kuka da mamaki domin rasa abindake faruwa da Mijin nata tai, ta rasa gane dalilinda yasa Saminu yake irin wannan gangancin da rayuwarsa, kawai sabida wata Y'arinya wacce ba jinin saba, Y'ar d'an uwansa wacce ko isheshen tarbiya batada ita bare yace Y'ar tanada hankali. Wannan wace irin jaraba ce da jarrabawar da Allah Yakeyi akansu.
Cikin wannan yanayin take har zuwa safiya, Saminu ya sha barcinsa isassu masu kwanciyar hankali da nishad'i, Aisha ko idanuwarta gar suke ta 'kasa barci, tana tsoron dajin dasuke, dakuma gidan 'kanta gani take tamkar zata fad'i akansu, dashike bata ta6a rayuwa cikin irin gidaje hakaba sedei tagani a TV,. A kwance take shiruu... Bayan tayi Sallan asuba, tinda suka taho basuma juna maganaba har zuwa yanzu da Saminu yafita cikin daji domin yanemo musu ruwa.

Kwata kwata ran Aisha ta'kasa kwanciya, tunanin Miemah take sosai, hankalinta ya'kasa kwanciya ji take tamkar d'iyarta tana cikin mawuyacin Hali na nemansu. Wannan tunanin yasa tabud'e jakar Saminu asulale tazaro wayarsa ahankali tai bayan gida nan ta kunna wayar atsorace tasa layin d'iyarta, aiko tayi sa'a nan da nan 'Kiran tashiga sedei tayita ringing babu amsa haka tacigaba da gwadawa tanakuma leke leke kada Saminu yashigo ya tsameta.....

*****************************
Ta'koma gidan makwabciyarsu kamar yedda ta'saba takwana duk dashike idanuwarta gar suke har izuwa wayewar gari, batayi gengediba bare barci, Kuma ta yanke shawara gobe da yardan Allah zataje Kotu, walau ta'samo hujja ko bata samuba haka zataje tagabatar da kanta, Kila ko Iyayenta zasu bayyana idan tayi hakan.
Ta ma 'kosa gari yawaye, tana Sallan Asuba tai wanka kamar yedda ta'saba tafito, ta'kara zuwa ba'kin kofan gidansu ko akwai abunda zata samo kamin taje kotu, sedei kamar kullum babu abinda ta'samo haka tai giving up, jiki a sanyaye tajuye zata tafi kenan taji 'kara kamar waya ce take ringing, Kai tseye taduba wayarta taga ba itabace, nan tashiga neman wannan wayar dataji yake 'kara, tanabin sautin har tashige ciyawi se ko tahangota chan iPhone ce mai Kyau awajen, da dukkan alamu fad'uwa tai ba'tareda sanin Mai itaba. Miemah tanazuwa wajen wayarta tafara 'kara bata d'agaba, dannawa tai kutun takai silent ba'tareda ta'san wandake kirantaba. Da Bismillah ta d'auki wayar dake cikin ciyawi tana kunnata taga message aka turo cewa; Kada ku d'ade agidan, amma ku tabbatar kun anso mata kud'adenta dedei yedda na umarceku ga addreshin gidan nan.... make sure you did the right thing.

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now