Episode 10

144 6 0
                                    

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
     *YARONAH K'ADDARATAH*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com


     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 10

March, 2018

" Albishirin ki mommy na " Waleeyd ya fad'a still yana kyalkyala dariya.

" Goro Habibi da iman,  mai ya faru? " ta fad'a so excited.

Cike da happy and joy yace " yau aka zane su Akheey a school munyi late, amma ni ba'a zane ni ba ", sannan ya juya ya kalli su Mupeedah ya kuma kyalkyalewa da dariya.

Cike da mamaki Mommy tace " ya akayi kukayi late bayan 7:30 am kuka bar gidan nan? "

Karaf Waleeyd ya karb'i zancen " nine nasa muka makara ba Daddy ne yak'i bani chocolate d'in school ba, ni kuma nace sai na rama shine nasa mukayi late ".

Cikin jin haushi Ayman yace " to munji kasa an dake mu kaji dad'i ".

Da sauri Waleeyd yace " sosai kuwa naji dad'i kuma wallahi ban gama ramawa ba da saura " ya fad'a yana kallon su.

Cikin yana yin rashin son rigima Nawwara tace " mukuma mai mukai maka? "

Bud'e baki Waleeyd yayi alamar mamaki yace " au baku sani ba?  To waya ce da Daddy bai bani chocolate ba, ba kuce ya bani ba? "

Haushi ne ya kuma kama Ayman yace dasu Sayf " Akheey dan Allah kuzo mu tafi ku kyale sa ", mik'ewa sukayi gaba d'aya suka nufi d'akin su.

Ita dai Mommy tana tsaye tana kallon ikon Allah da tsabar rigima irin ta Waleeyd " wato tunda shi Daddy baza'a iya hukunta shi ba, to bari ya rama akan 'yan uwan sa, kai Waleeyd akwai rigima ", tayi maganar a zuciyar ta.

Ji tayi ya rik'o hannun ta " Mommy yau mai za'ayi? "

" Name fa " ta juyo masa da tambayar.

" Abinci " ya fad'a yana kallon ta.

" Ai tuni mun gama nida laure, jalof spaghetti with meat ".

" Aciki akasa meat d'in? " ya sake tambayar ta.

" A mana ko baka ci? "

" No Mommy inaci, da daddare mai zakiyi? "

" Wai lafiya kuwa Habibi da iman kake wannan tambayar? Jeka kitchen ka duba time table ka gano me muke dashi ".

Da gudu ya nufi kitchen d'in bai jima ba sai gashi ya dawo yana murna " Mommy har da papa chicken?  ".

" Eh " ta bashi answer a tak'aice.

YARONAH K'ADDARATAHWhere stories live. Discover now