Episode 12

121 6 1
                                    

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
     *YARONAH K'ADDARATAH*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 12

October, 2018

_2:30 am_
Sanye yake  da blue pencil jeans with black armless shirt, gurin shiru babu alamar al_umma it was very dark and scary forest, yana zaune a k'asan wata k'atuwar bishiyar kuka gaba d'aya ya takure kansa, ilahirin jikin sa was shivering hakanne zai tabbatar maka da tsananin tsoron da yakeji.

Wata irin guguwa ce ta taso nan kuma ya farajin footsteps nata, saurin d'agowa yayi ita d'in ce kuwa as his expectation, yauma sanye take da bak'ak'en kaya fuskanta was covered with black hanky baka ganin komai sai firgitattun idanuwan ta masu launin ja.

A kid'ime ya mik'e yana ja da baya yayin da ita kuma take nufo sa the more, hannun ta d'auke da wani k'aton sword mai kaifi sai shek'i yake wane an shafa man gyada ajiki, gudu ya shigayi na sosai kafin ta k'araso kusa da shi.

Itama rufa masa baya tayi suka shiga gudu kaman a filin race, gudu yake wane ransa zai fita yayin da itama take binsa burin ta bai wuce ta cimma sa ba, sunyi gudu yafi na 30 minutes zuwa lokacin ya gaji lumfashin sa ma kok'arin d'auke wa take gashi ko gaban sa baya gani ya gagara gudun.

Dai_dai lokacin ya iso gaban wani makeken rami, lek'awa yayi nan hankalin sa ya k'ara tashi dan tsananin duhun ramin gashi duk nacin ka baka isa kaga k'arshen sa ba saboda zurfi, yana juyawa yaga distance dake tsakanin su ba yawa she is about to reach him, he has no option than to just fall inside yana attempting fad'awa wata kyakkyawan farin hannu tayi saurin d'age shi sama.

Wata razananniyar k'ara ta sake tana fad'in " zasu rabani dashi dan Allah Daddy don't let them go with him, Daddy please do something, Daddy.......... " da k'arfi take maganan as if ba a barci ba.

Hakan ya sanya Daddy Mubarak mik'ewa a firgice, idanun sa basu sauka ko ina ba sai kan Mummy da jikin ta ke rawa still bata dena surutan da take ba sai faman cewa take " Daddy zasu rabani da Habibi da Iman d'ina please do something, bazan iya rayuwa babu shi ba..... "

Ahankali ya mik'a hannun sa ya jawota zuwa jikin sa hugging her so tight wane za'a kwace mar ita, banyan ta ya shiga shafawa ahankali taking all her fears away at the same time kuma yana karanta mata addu'o'in tsari a kunnen ta.

Saida ta dawo common sense nata sannan ya fara throwing mata questions, da rawan murya tace " Daddy I still have a scary dream about that woman, mai Habibi da Iman ya tare mata a rayuwa mai yasa take son ganin bayan sa, yau am about to remove the hanky da tayi covering face nata na farka, Daddy I really want to see her face jikina na bani na santa amma a ina!!  Itace tambayan dake min yawo a mind " ta fayyace masa tana mai fashe wa da kuka mai ban tausayi.

YARONAH K'ADDARATAHWhere stories live. Discover now