.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
*YARONAH K'ADDARATAH*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆• ゚ ☆
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆• ゚☆
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
*Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh
Episode 13
October, 2018" Wallahi baka da kirki Abdallah, kawai shikenan daka gama abinda ya kaika ka dawo sai ka manta da America da mutanen cikin ta ko? " Bashir yayi stating yana mai binsa da mummunar kallo.
Murmushi sosai Abdallah keyi " am sorry maza Wallahi gaba d'aya nayi loosing contact d'ina that's why, amma you are always on my mind naso zuwa last month kaisu Sadeeyq school Allah baiyi ba, gashi yanzu Allah ya had'a mu hankali kwance " ya fayyace masa sounding serious.
Murmushin ya miyar masa sannan ya juya ya kalla mahaifin sa yace " Abbah wannan fa shine Abdallah da indai nazo Nigeria nake maka bayani ka kasa ganewa ".
Murmusawa yayi cike dajin dad'i yace " Ikon Allah dama komai da sanadin sa, kaga silar wannan matsalar Allah ya had'a ku after a long time da kuka rabu ".
Abdallah ne ya kalli Daddy Mubarak cike da farin ciki yace " Ya Mubarak ga Bashir, shi nake baka labari mazaunin America, lokacin da naje course d'innan last year ".
" Oh yes nagane, wanda kace a gidan su ka zauna daga had'uwan ku a airport ba? " yayi questioning yana mai k'awata fara'arsa.
" Eh Yaya, wallahi sunyi min mutunci kuma sai daga baya nayi getting ashe inda naje course d'in nan yake aiki, that's why da suka so rik'eni ya dinga convincing d'ina wai nayi accepting shikenan ya samu d'an uwa, nak'i accepting cause by the time I really want to saved and work for my nation, dan sosai k'asar mu ke buk'atar mu bareyu ace munje mun tare can muna bautawa masu jajayen kunnuwa ba " Abdallah yayi stating yana sending ma Bashir pathetic looks.
Glares shima ya masa sending in return,, Murmushi Abbah'n Bashir yayi yace " to anan ma fad'an zakuyi daga had'uwan!! dama ai ya bani labarin fad'an da kukeyi yanzu dai is better dai ku bari ku gama d'aukin junan saikuyi tayi ".
Dariya sukayi gaba d'aya shi kam Daddy Mubarak murmushi kawai yayi yace " kuzo mu wuce asibitin kar lokaci ya k'ure mana " sallama sukayi da principal dukan su sannan suka fice a tare.
Kan kujera principal ya zauna just imagining how lucky family'n su Waleeyd suke, duk yaron daya tab'a indai zasu zo su wuce mutum uku insha Allah zaka ga situation baiyi worsting ba, most of the time sai sun had'u da wanda school ta had'a su ko business partners nasu ko dai makamancin hakan, ko daya ke dad'in zama da mutane lafiya kenan da kuma iya mu'amula.
Su biyu ne cikin motar da Bashir yazo da ita, hira suke sosai ta yaushe gamo sam hiran tak'i k'arewa da sun sake wannan zasu kamo wannan har suka k'araso asibitin.
YOU ARE READING
YARONAH K'ADDARATAH
Fantasy_its about a boy loved by his great respectful and happy family, hated by his step mother who totally change him into something different and made his precious life misarable_