Episode 7

116 4 0
                                    

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
     *YARONAH K'ADDARATAH*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

Wannan shafin naku ne ku kad'ai ban had'aku da kowa ba, kuyi yaddah kukeso dashi, my luvly fans @ maiduguri no need for long essay you know Beelkeey Shuwerh love you guys so much, musamman My dear Hassana and Aisha (Ammey) ana mugun tare lyk sosai da sosai. 

     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 7

March, 2018

*******FIVE MONTHS LATER*******
Kwanci tashi babu wuya a gurin Allah dan Waleeyd, Sayf, Ayman, Mupeedah and Nawwara sun cika 3 years.

Yau Saturday gaba d'aya family of Alhaji Ahmad  Muhammad Company sun tashi da shirye_shiryen yiwa su Waleeyd birthday  and to night zaku koma part d'in Hafsat da zama, inda da zarar sun koma duk wata kulawar su ta koma hannun ta.

A harabar part d'in Daddy Mubarak aka shirya komai, inda akai decorating kujeru guda biyar iri d'aya sai dai different colours.

Waleeyd pink, aka shirya shi cikin black pencil jeans, sai pink t_shirt an rubuta *HAPPY BIRTHDAY WALEEYD* a jiki, sosai aka gyara masa suman kansa inda take ta kyalli dan ba k'arya tasha mai, mai karatu just imagine irin kyan da Waleeyd yayi, ga wani pink coloured 3 step cake agaban sa an rubuta *HAPPY BIRTHDAY WALEEYD*.

Same goes to Ayman sai dai kujeran sa da shirt d'insa purple ne while Sayf sky blue, Sai dai su cakes d'in su two step ne an rubuta sunan su suma ajiki.

Mupeedah kuma peach mermaid gown aka sa mata sannan akai packing mata gashi da black ribbom, Nawwara kuma orange ne nata itama akai packing mata gashi da black ribbom,suma nasu cakes d'in two steps ne coulor'n rigunan dake jikin su,  both the kids are looking extra ordinary more especially Waleeyd dan kaman d'an larabawa. 

Kai da ganin yaran bazakace 3 years ba dan ba k'arya sunyi gadon tsayi, gasu da yanayin jiki mai kyau wani abin mamakin ma bai wuce yarda gaba d'aya yaran gidan suke kama ba,  sai kayi dagaske kake gane wad'anda suke sa'o'i, lokacin da zaka dinga bawa wannan sunan wannan ma ba sani zakayi ba, bama kamar su Waleeyd dan kamar tasu harta b'aci kasancewar duk kamannin iyayen su maza sukayi, duk inda suka shiga indai har mutum yasan wani daga cikin 'ya'yan Ahmad Muhammad Company to yana ganin yaran yasan jinin sune.

Bayan Abbah ya bud'e taro da addu'a, ya fara yi musu nasiha akan mahimmancin zumunci da nuna hikimar sa ta 'ya'yan wannan su tashi a hannun wannan, ya ci gaba da yi musu bayani akan hakan ne zaisa tarbiyyar zuri'arsa ta zama iri d'aya,  sannan kowanne d'a acikin jikokin gidan zai gane bawai uban daya haifeshi bane ko kuma uwar data haife shine kad'ai iyayen su ba, sannan as far as rainon YARO ya dawo hannun ka duk abinda ya kamata iyaye sukewa 'ya'yan su kaima shi zakayi musu.   

YARONAH K'ADDARATAHWhere stories live. Discover now