👭AMINIYA KO KISHIYA👭

100 2 0
                                    

https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*

*🅱RILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊*
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }


👭 *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* 👭


⏩1⃣1⃣


WRITTEN
           AND
             STORY

*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
® *FAUZAH*

*TRUE LIFE STORY*

*SHORT STORY*







Saida  ya rakata har  bangarenta sannan ya bata  kayan ciye-ciyen daya  siyo musu sukayi sallama ya juya ya koma bangaren  Fauzah.

Tana  zaune inda  ya barta da tunanika barkatai ya shigo bataji shigowar tasa ba saida ya sanya  hannayensa ya kamo qugunta sannan tayi firgigit ta dawo daga  duniyar data lula.

Dagota yayi sama  yayi mata masauki a faffadan qirjinsa lumshe idonta tayi abubuwa da dama  suna dawo mata na rayuwarsu da Moha dinta “I love you Moha” ta furta a hankali.

Wani abu  yaji ya caki zuciyarsa jin kalamin nata  da sauri  ya manna lebansa akan nata  yanayi wa  bakinta wata irin tsotsa da tasa  qafarta take neman  gaza  daukarta da sauri  ya dagota ya kwantarta kan kujerar dake  parlour yana ci gaba da tsotsar lips dinta da qyar ya iya janye jikinsa  daga  nata  ya miqe tare da dagota suka nufi dakinta inda  sukayi alwala sukayi sallah ta canza kayanta zuwa na bacci ta haye  gadon.

Ya jima a zaune yana adu'o'i kafin ya tashi ya hau gadon shima  yana gdy ga Allah daya  nuna  masa  wannan  rana Fauzah a cikin gdansa a dakinsa a matsayin matarsa ta sunnah juyi yayi tare da wata doguwar miqa data sa gabanta faduwa ilai kuwa janyota yayi jikinsa  ya fara romance nata  wani irin gurnani yakeyi  mata sosai ya fita  hayyacinsa bargo yaja ya rufesu.

Gajiya ya tara  mata sosai wanda  shi kansa  saida  ya tausaya mata duk da kusan da gayya yayi mata hakan ganin yanda take neman  yakice shi ta turawa Amina.

Sai  6:52am suka tashi a makare ya rigata tashi saboda haka ya hada  ruwan wanka  ya taimaka mata sukayi tare suna gama shiryawa sukaji ana nowking  shine ya fita  ya bude  ya dawo lkcn tana  daura dankwalin ta janyota yayi jikinsa  yayi kissing goshinta tare da lanqwasa wuyansa zuwa tsakanin  breast dinta yasa harshensa ya lasa tare da sanya  hanunsa ya shafosu riqe hanunsa tayi cikin alamun tsoro tace.

“Kabari Dr Allah na gaji ” shanyayyun idanuwansa da suka cika da jaraba ya dago kada mata kai tare da mayar da hankalinsa zuwa abinda yakeyi  zuge zip din rigarta yayi yana qoqarin cire  mata ta saka masa  kuka dole badan  yaso ba ya qyaleta saboda shi kansa  yasan babu qarya daren  jiyan ya durjeta son ransa.

Mayar mata da rigarta yayi ya kama hanunta suka fita  parlourn dinning area suka nufa ya zaunar da ita  da kansa  ya hada  mata break din yana bata  a hankali tana  ci suna gamawa ta koma parlour ta kwanta bata  jima ba bacci me nauyi  ya dauketa bayan ya gama kasancewar Monday ce  ya shirya ya fita.

Sai  sha biyu ta farka bakinta ta wanke  ta fita  zuwa sashin Amina murdawa tayi ta shiga  da sallamarta lkcn ta fito daga  kitchen tayi murmushi tace “amarya da kanta kiyi hqr banzo mun  gaisaba wlh inata dan  aikace aikace ne  yanzu nake  shirin shigo miki”

Murmushi tayi tana  murza  yatsunta tace “lah karki damu wlh nima  bacci ne  ya sake daukeni banmasan sanda  ya fita  ba” ajiyar zuciya tayi tace “kekuwa ansha soyayya ba dole a makara ba yau da asuba har  gajiya nayi da kiran  wayar Dr naga be fito masallaci ba amma beyi picking ba saida  ya shigo yake  cemin makara kukayi”

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 28, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

True Life StoryWhere stories live. Discover now