PART 1-5

5K 186 3
                                    

Copied By
YAYA HAYAT
        (admin
   Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
                   AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)

      WHATSAPP NO:+2349030159301

���� *RAYUWAR WANI......*       
               _{ơŋɛ'ʂ Ɩlıʄɛ...}_

                  ����
                     ��

*ʂɬơrყ ąŋɖ ῳwrıɬɬɛŋ...*
         *ცყ.*

_HAWWA M.U {SMΔSHΣR}._

   

   *BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM...*

_WANNAN LITTAFI K'AGAGGEN LABARINE WANDA NA K'IRK'IRA DA KAENA,BAN RUBUTA SHI DAN YA ZAMA CIN FUSKA GA KOWABA,IDAN KA/KIN GA WANI ABU DA YAYI KAMANCE²NIYA DA RAYUWARKA/KI KUYI HAK'URI BAN RUBUTA SABODA KUBA........._

  _HAKA KUMA BAN YARDA AYI MIN GYARAN KODA WASALIBA SAE DA IZININAH,BAN YARDA KUMA AJUYAMIN LABARI TA KOWACE FUSKABA,AEKATA HAKAN SABAWA DOKATACE,WANDA DUK YAGA KUSKURE ACIKI INA BUQATAR YA SANAR DANI,DAN NA SAMU NA GYARA..........._

*MASU TAMBAYANA NOVEL PC DAN ALLAH KUYI HAK'URI KUNA BANI WAHALA DA TURA MUKU,KUYI HAK'URI KU DUBA GROUP'S DA AKE TUROWA,WANI LOKACIN SABODA NAUYI DA TEXTS SUKEYI,SAI NAYI CLEARING CHAT ENA,KUMA INA RASA MUHIMMAN ABUBUWANA,PLEASE........*


_INA MUKU FATAN ALKHAIRI MASOYANA,INA KUMA ALFARI DA KU A DUK INDA KUKE.NA GODE........._


*Dyed in the wool to my beloved Mom H.Maryam H.S (Magarya Family)........*

*℘ąɠɛ 1↔2*

Yara ne su uku rik'e da hannun juna banda gudu babu abunda suke yi,duk burinsu bai wuce su isa gida akan lokaci ba,biyu mata d'ayan namiji,k'aramar ciki ce ta bud'e baki tana haki,amma hakan bae hana maganarta fitowa ba,cikin yaren da kana ji kasan mae shi bae gama k'warewaba,take cewa "wae adda jiddah ina zamu da muke gudu,tun da aka tashifa muke gudu,kuma wllh duk na gaji", namijin ya karb'a da cewa "ke ikram baki da hankali ne,kin manta inna ba tada lapia muka barta ita kad'ae", ba tare da wacce aka kira da adda jiddah ta tsaya ba tace "kai sadeeq to mene na ce mata ba ta da hankali??","kiyi hak'uri addah bazan sa keba."

ci gaba suka yi da tafiya cikin sauri, har suka fito ∂aga surk'uk'in dajin da ya raba hanya Biyu.....

Hango bukkarsu dake gefe na ci da wutane yasa jiddah fasa k'ara Mae ban tsoro, haka ta nufi bukkar da gudu lσkαcιn da ta saki hannun " yan uwan nata....

Duk wannan budurin da ake sai a lokacin hankulan jama'ahhh ya kawo kansu,da gudu jama'aahhh suka nufo bukkar da wuta ta riga ta gama ci sai hayak'i dake tashi a gurin, alamar wani abu ya k'one......

Tun k'aran da tayi bata kuma sanin inda kanta yakeba,gani kawae akayi ta fad'i a k'asa,lokacin hankalin wasu jama'aar dake gurin ya koma kanta, dan ganin ta farfad'o........

Mik'ewa tayi a razane,tana waege²,tuna Inda take da abunda ya faru yasa ta kwasa a guje,ta nufi bukkar da ta riga ta k'one,sai shatin gurin da yake hayak'i........

Tsugunawa tayi a gurin tana kuka mai tsanani da ban tausayi,tana damk'ar k'asar gurin,lokacin ne "yan k'annenta suka nufo Inda take,banda kuka babu abunda suke.......

An rasa Mae rarrashin wani,mutanen da suka zo gurin ne, wani ya daure yana tambayarsu "mai yake faruwa? Sadeeq ne ya d'ago da k'yar yana fadin "innarmu ce bamu ganiba,kuma gashi gidanmu ya k'one", "Ina innar taku ta tafi?" "innalillahi wa-inna ilaihi raji'un", abunda gaba d'ayan mutanen gurin ke
fadi kenan,to ina innar taku ta tafi?? Umma bamu saniba, mun tafi makarantar  a rugar malam bello,da muka dawo kuma bamu gantaba, wani dattijone ya matso kusa da su,ya dafa shoulders en sadeeq tare da fadin "yaro ya akayi haka ta faru,waya ya fad'a muku? "mufa a nan muka barta a kwance bata da lafiya,wayyo mu shi kenan innarmu ta mutu ta bamu...........
  Ikram jin an ambaci inna ta mutu sae lokacin ta fad'a kan cinyar jiddah tana fad'in "wayyo addanmu shi kenan dagaske inna ta tafi ta barmu??........

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now