PART 6-10

2K 84 1
                                    

💠💠 *RAYUWAR WANI......*       
             _{ơŋɛ'ʂ lıʄɛ...}_

                  💠💠
                     🌹

*ʂɬơrყ ąŋɖ ῳwrıɬɬɛŋ...*
         *ცყ.*

_HAWWA M.U {SMΔSHΣR}._


_BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM..._




*Dyed in the wool to my beloved Mom H.Maryam H.S (Magarya Family)........*







*WANNAN PAGE EN NAKUNE*
_AUNTYNAH KHADIJAH (MAMAN K²)_
_ZAITUNA_
_BILKISU Y'AR ABBAH_
_AUNTY HALIMA (HALIMA SAHAD)_

*INA NAN TARE DAKU A KULLUM*



*INA GODIYA DA K'ARFIN GWIWA DA KUKE BANI FANS AKODA YAUSHE INA TARE DA KU,GODIYA GA D'AUKACIN MASOYA NOVEL EN RAYUWAR WANI 😍😍😍...*


*UP!*

       *UP!!*
 
                *UP!!!*

_UMMU BASHEER INA TAYAKI MURNAR KAMMALA LITTAFINKI (RAYUWAR NAJWA) ALLAH YASA KI FARA (ZURI'A D'AYA) LAFIYA KI GAMA CIKIN SALAMA KAMAR YADDA KIKA GAMA WNN LAFIYA,ALLAH YASA SAKON DAKE CIKI YA ISA INDA KIKE SO..._


   *NAZO GAREKI SAJIDA (MAI Y'AR MAHAUKACIYA)*

_MUNFA GAJI IDAN BAZAKIYI MANA TYPING KULLUMBA ZAN JA ZUGA MU TAFI SRIKE......MUJI EHEMM GOBE_


_MY BESTIE *MUNEERAH* YASEEN HAR KE IDAN BA KULLUM MUKE SON GANIN TYPING ENKI,IDAN BA HAKABA TAMMMMM..._


*℘ąɠɛ 11↔12*



Yana nan zaune a parlor har mamy ta fito,cikin shiri ita da little,hanyar kitchen little ta nufa Don d'auko basket da zasu tafi da shi......
Kallo kad'ai yake binsu da shi sai Saudi suke,amma ko motsawa baiba saima squeezing da yake da face nasa......

Mamy ce sun zo fita ta juya tana kallonsa take fad'in "jabeer ka taso ka kaimu Nassarawa hospital"........
Dad'a yatsina fuska yayi kafin yace " mamy banjin dad'ine yanzun kisa sani driver ya kaisu"......
"Allah ya sawake", ta fad'a tare da juyawa tana kallon little muje,taja hannunta sukayi waje.........

A harabar gidan ta hango sani zaune kusa da habu mai gadi sai fira suke,suna dariya......
Hangosu da tayi yasa ya task da d'an gudunsa yana fad'in "hajiya barka da fitowa", yauwa sani dama asibitin nasarawa zaka kaimu, "to hajiya" ya fad'a lokacin da ya juya ya nufi parking lot.......
Har inda suke ya iso da motar,babu b'ata lokaci suka wuce,sai nassarawa hospital.......

Ba su sha wahalaba suka gano inda suke,kasancewar akwai phone.......
Lokacin da suka k'araso gurin yayi dai² da fitowan doctors en sun gama masa duk wani abu daya kamata ayi masa........
Doctor ne ya matso da Daddy yana fad'in "congratulation sir munyi nasarar ceton  patient enku, yanzun haka zamu iya ganinsa sai dai banda hayaniya,duk da dai ynzn yana bacci"......
Hannu ya mik'a masa tare da masu fatan samun sauk'i na patient en masu,yayi gaba.......

Da gudu little ta k'arasa kusa da daddy tayi hugging nasa tana fad'in "daddy we all miss u,how about ur patient????
Kanta ya shafa yana fad'in "alhamdulillah my little".....
"Daddy amma baiji ciwo ssai ba ko?" Ta tambaya fuskanta da damuwa........
Tafiya ya fara yana fad'in "A'a my little sai dai min duba tukun zamu san adadin yadda yake a ynzn"..........
To daddy Allah ya bashi lafiya.......
   "Ameen my little", ya fad'a lokacin da yaja hannunta suka nufi k'ofan d'akin.......

Mamy ce ta fara magana "to daddy mu kuma sai ku barmu nan muna jira, ka kama hannun yarka kunyi gaba babu magana??"........
Sai lokacin daddy ya juya yana murmushi yake fad'in "eyyahh mammyn yara amin afuwa kinsan idan ina tare da lovely daughter na bana gane kowa"......
"To ai sai kiyi,ya mai jikin?" Ta tambaya....
Alhamdulillah amma bamu san halin da yake cikiba sai mun duba tukun........
To Allah ya bashi lafiya.......
"Ameen", ya amsa suka d'unguma cikin d'akin.........

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin