PART 21-25

1.7K 70 1
                                    

💠💠 *RAYUWAR WANI......*
_{ơŋɛ'ʂ lıʄɛ...}_

💠💠
🌹

*ʂɬơrყ ąŋɖ ῳwrıɬɬɛŋ...*
*ცყ.*

_HAWWA M.U {SMΔSHΣR}._


_BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM..._

*_KUMIN UZURI FAN'S KAN,RASHIN JINA DA WURI DA BAKWAYI YANZUN,ABUBUWANE SUNMIN YAWA YANZUN DA K'YAR NAKE SAMUN TIME EN DA NAKE TYPING.....ALWAYS U ARE WITHIN MY K'ALBEEYYY LOVE U OLL...._* ❤




*_WELCOME BACK SURUKI,ALLAH YA BADA SA'AN EXAM YA FITO DA SAKAMAKO MAI KYAU......@HASSAN ATK TANKO...._* 👏🏻👏🏻👏🏻




*Dyed in the wool to my beloved Mom H.Maryam H.S (Magarya Family)........*


*℘ąɠɛ 41↔42*


Dai² lokacin lips ensu yayi clashing,wasu stars ne suka gilma a idanunsu,had'e da wani irin electric shock da ya ratsa jikinsu......
Tsorone ya dad'a kamata,k'ank'ameshi ta dad'ayi fiye da rik'on da ta masa na farko,ci gaba yayi da k'ok'arin mik'ewa,ita Kuma tak'i tashi daga jikinsa,ganin haka kan dole ya mike da ita ajikinsa,ko daya mik'e hak'ura yayi ya d'auketa ya ci gaba da tafiya tana jikinsa har bakin motar ya isa da ita a hannunsa.......
Kwanciya tayi akan wide chest ensa,hannayenta zagaye a wuyansa duk ta nad'esa kamar wata (micijiya),jikinta a sake saboda kasalan da take ji wanda bata tab'a tsintar kanta a cikin irinsa ba sai yau,dama tafiyan da k'yar take yinta,saboda k'afanta duk ya rik'e da k'yar ta iya fitowa daga room en,yanzun kuma ta samu anyi lifting enta,banda smiling ba abunda take........
Front seat ya ajiyeta kafin ya juya zai shiga mazaunin driver, kallonsa take tana murmushi har ya zauna,warming car en yayi,kafin ya juya a hankali ya kalleta,ganin idanunta a rufe yayi tunanin ko bacci take ji,da sauri ya bar harabar hospital en ya nufi gida da ita.........
Motan yayi shiru,tamkar kuramene aciki,haka har suka isa gida......
Tana jin lokacin da yayi horn har zuwa gyara parking da yayi a parking lot,ya jima tsaye yana kallonta.......
Tunaninsa inda zai fara tashinta yake,ya kai kusan five minutes ya kasa tab'uka komai,ganin yana b'atawa kansa lokaci yasa ya fito daga motor en,zagayawa yayi ya bud'e, still ya sake yi a wajen,zuwa can yayi k'arfin hali ya d'agota tare da mannata ajikinsa,ajiyan zuciya sukayi lokaci gida,da k'afa ya tura k'ofan ya nufi cikin gida da ita........
Sai da yaje daf da parlor sannan ya tsaya yana waigen bayansa,tunaninsa ta yayama zai shiga da ita a haka? Rashin mafita yasa shi sauke ajiyan zuciya,yasan dai dolensa ya shiga gidan......
Hak'uri yayi ya nufi cikin parlor da sallama,yana addu'ar Allah yasa babu kowa a parlor.......
'Dago kansa yayi jin maganar mamy dake zaune,shi kenan ya fad'a a zuciyarsa.......
lkram da little kam har sunyi bacci a parlor kan jiran ganin dawowarsu,da abun ya k'ine suka kashingid'a bacci kuma yayi gaba da su nan,duk k'ok'arin da mamy tayi kan su tafi d'aki suka nace kan jiran ganin dawowansu.........

Amsa masa tayi tana mik'ewa tsaye,ganinsa d'auke da jiddah a hannun,tunaninsa wani abun ya faru kuma,hankalinta a tashe ganin yanda jikinsa yayi sanyi yasa ta tsorata,matsowa tayi tana fad'in "son me ya sameta??......
Ganin yanda hankalinta ya fara tashi yasa yayi murmushin k'arfin hali,da k'yar ya d'aga k'afansa ya nufi inda take yana fad'in
"huh!! Mamy she's feeling fine fah"...
Yana squeeze da face nasa........
Murmushi tayi jin amsan daya bata...
Amma still tana neman K'arin bayani, fuskantan hakan yasa ya kalleta tare da fad'in "bacci tayi mamy kafin mu zo gida"......
Eyyahh!! Kaita d'aki toh.....

Staircase ya nufa da ita a hannunsa,a hankali take sauke numfashi,hakan ya tabbatar masa da bacci take.....
Akan bed ensu ya shimfid'eta, veil en kantane ya zame gashin kanta dake tsefe ya baje kan pillow, wani ya kwanta kan face enta.....
Har ya juya zai fita ya dawo dai² saitin kanta ya d'an rage tsayinsa,gashin ya janye mata gefe,kafin ya juya ya bar d'akin.......

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now