PART 11-15

2K 86 0
                                    

: 💠💠 *RAYUWAR WANI......*       
             _{ơŋɛ'ʂ lıʄɛ...}_

                  💠💠
                     🌹

*ʂɬơrყ ąŋɖ ῳwrıɬɬɛŋ...*
         *ცყ.*

_HAWWA M.U {SMΔSHΣR}._


_BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM..._



*AHAYYYEEEE!! FANS KU TAYANI MURNA DA GODIYA ANMIN K'YAUTAR BABY,ALLAH RAYA MANA BABY HANAN,INA GODIYA SISINAH SAFIYA BALA DA K'YAUTAR DA KIKAMIN,ALLAH KARE HANAN DAGA SHARRIN MASU SHARRI...... ❤❤❤*



*Y'AY'ANAH SANYIN IDANIYATA KHADIJAH (KHAIRAT),MARYAM (KHAUSAR) WANNAN SHAFIN NAKU NE,KAUNARKU DA JININ JIKINAH TAKE YAWO,ALLAH YA ALBARKACI RAYUWAR KU............UR'S MOMMAH ALWAYS HEART U BABE'S..... 💔💔💔*

*Dyed in the wool to my beloved Mom H.Maryam H.S (Magarya Family)........*


*℘ąɠɛ 21↔22*





Guri ya nema ya zauna,in no time little ta shigo da sallama, ya amsa a k'asa d'an nesa da shi ta samu guri ta zauna,tana jiran me zai ce..........
Maganar sa ta katse mata tunanin da take, "ke wad'annan daga ina suke da naga sun kwana a gida nan?? Tambayar data fito daga bakinta kenan???
Kasancewar mamy ta kwab'eta da fad'uwa kowa su waye su yasa tace "nima ban san daga ina sukeba amma sai mamy tace familynta ne,sai sai ka tambayeta".........
Tunanin ya tsaya yi shi zai yasan da yawa daga cikin family na mamy amma bai tab'a ganin ko masu kama da suba, wata zuciyar ta bashi answer da cewa "ka Sani ko daga (RUGA) suke", wannan tunanin shi yafi tasiri a zuciyarsa,take ya kau da wancan,murmushi kad'ai yayi yace "OK u can go", tare da nuna mata hanya.........
Ficewa tayi tana murnan yau babu fad'a tsakaninsu,bare ya doketa,da tsallenta ta isa parlor inda tabar jiddah na jiranta......

Kowa ya hallara a dining inda ikram ta rage ita kusa da jabeer zata zauna, kan dole yasa little komawa kusa da jiddah, a haka sukayi break, amma ga Jiddah kam juya abincin kawai take da k'yar take iya d'aga spoon en tana kaiwa bakinta........
Babu wanda ya kula da ita,sai data mik'e tana shirin barin gurin,mamy tayi mata magana, "ina zaki baki ci abinci ba?",mamy na k'oshi,A'a ki dawo maza plate nake son gani ynzn........
Da k'yar take had'iyan abincin duk tana jinta babu dad'i.........
'Dagowa tayi ta kalli gurin da jabeer ke zaune ga mamaki ta bayama gurin,nan ta zage ta k'arasa cin abincin daman zamansa ne yasa ta kasa sakin jiki,saboda rashin Sabo.........
Haka suka dunga barin gurin d'aya da d'aya.........

Daddy ne yana shirin fita,yake cema mammy "d'azun ina son muyi magana amma na manta,kuma gashi d'anki ya fita"........
Cikin hanzari tace "a'a bai fita ba yana d'aki,bana jin yau zai fita da wuri".........
"Ok,fad'uwa yazo dai² da zama,maganan ne banson ya d'auki dogon lokaci ba a samu matsayaba,kafin na fita zamuyi maganar", ya fad'a yana ci gaba da saka babbar riga,...........
Amsawa tayi tare da taimaka masa ya k'arasa shiryawa,tare suka sakko daga saman,a parlor k'asa suka zauna,daddy ya tura little ta je ta kira yayansu..........
Kafin tayi yunk'urin tafiya har ikram ta rigata da d'an gudunta,mamy ce tace ta dawo,iya kuma ikram ta tura k'ofan ta shiga,a kwance ta Tatar da shi a kan sofa,idonsa rufe,sai da ta je dai² kunnesa tayi masa k'ara aciki,da Sauri ya bud'e eyes ensa yana kallonta yayi murmushi,beautiful point ensa ya lotsa,farare kuma jerarrun teeth ensa suka bayuana,Wanda wushirya ta ratsa ta tsakiyarsu,a nan na hango asalin kyaunsa,yakykyawane ajin farko,duk inda namiji isa yake jabeer yaje harma ya d'ara,farine tar,da yalwatattun idanuwansa,gashin kansa a kwance ya sha gyara,yana da k'irar da DUK wanda ya kalleshi zai ce tabbas akwai k'arfi a tartare da shi,idan ba wanda ya san Shiva,ko yayi magana,za kiyi tsammanin jinsin larabawane,amma ina abun ba haka yake ba,wannan Hausa/Fulani kenan,taro d'an zamani,wanda duk macen da zata d'ora idonta akan sa za tayi sha'awar kasancewar tare da shi..........

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔Donde viven las historias. Descúbrelo ahora