PART 41-45.

1.5K 88 2
                                    

💠💠 *RAYUWAR WANI......*       
             _{ơŋɛ'ʂ Ɩlıʄɛ...}_

                  💠💠
                     🌹

*Viawattpad@realsmasher01.*

*©® 2018.*
      *19/ąpril,2018.*

*ʂɬơrყ ąŋɖ ῳwrıɬɬɛŋ...*
         *ცყ.*

_HAWWA M.U {SMΔSHΣR}._

*~__________________________~*

*ADDU'AR FITOWA DAGA MASALLACI.*

  _BISMILLAHI WASSALATU,WASSALAMU ALAA RASULILLAH,ALLAHUMMA INNIY AS'ALUKA MIN FADHLIKA,ALLAHUMMA A'ASIMNIY MINASH-SHAI'DANIR-RAJIYM..._

          *_~#HISNUL-MUSLIM.~_*

*~_________________________~*
 
🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀?‍
      *MARAYUMA Y'AY'A NE.*
🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀🤹🏻‍♀

_Duk da ban kasance mutum ta farko wajen tayaku murna ba,hakan ba zaisa nayi k'asa a guiwaba gurin gabatar muku da nawa farin cikin,Allah yasa yadda kuka fara lafiya ku kammala cikin aminci da kwanciyar hankali._

_Fatan alkhairi gareku *HALISSA ADAMOU (MY LISSA)* nd ur bestie *KHADIJA S.DOGARAI (LIPTON).*_

*~_________________________~*

  _Ina kuke manyan writer's *RAHEEMA* nd *MOMMYN ARFAT* ina yi muku fatan alkhairi cikin abinda kuka rubuta,Allah yasa abunda kuka rubuta ya amfani al'umma,jama'ar da suka bibiyeshi kuma ina yi muku jinjina na hak'uri da juriyar ganin kun cimma k'arshen labarin,ina tayaku murnan kammala novels enku na  💘.  *UWAR MIJI* 💘  nd 😭  *RAYUWATA CE* 😭 lafiya,Allah ya baku ikon dawowa da sabo wanda yafi na baya,,,,,ameen..._

*~_________________________~*

*Dyed in the wool to my beloved Mom H.Maryam H.S (Magarya Family)........*


*℘ąɠɛ 81↔82*


   Addu'ah kawai yake,jin yanda jikinta ya gama saki,wani irin tashin hankali ya ziyarce shi lokaci guda..
  Kallonta yake ba tare da ya saniba wasu hawaye masu d'umi suka shiga tsere akan kyakykyawar fuskansa...
  Bayyana irin tashin hankalin da YAH BOSS ya tsinci kansa a ciki shi yasa ya manta matsayinsa na likita wanda ake da buk'atar juriyarsu...

Kamar mace haka ya zage yana ruwan hawaye...

  Ganin tafiyan na masa nisa,yasa ya d'ago a fusace ya hau fad'a wa drivern
  ''Dan Allah MALAM idan ba zaka k'ara sauriba ka fice ka ban guri''

Cikin fad'a² yake maganar wanda shi kansa drivern yayi mamaki ganin yanda ya masa masifar,tsawon shekaru yana aiki tare da su amma hakan bai tab'a faruwaba....
  Kai ya kad'a yana jinjina al'amarin,lallai kai da gani kasan ba k'aramin matsayi ke gareta ba a gurinsa...

Speed en ya k'ara kamar yanda aka umarce shi,dan gwammacewa yayi gara ya k'ara gudun da ya barshi yayi driven a cikin irin wannan halin....

Kafin cikar wasu mintinoni sai gasu tsaye bakin wani *SPECIALIST* da aka rubuta *BAREWA CLINIC* dake kan *ZARIA ROAD* a *KANON DABO*...
Basu wani b'ata lokaci ba sukayi parking...

  Kamar y'ar baby haka ya d'aukota tana kwance cikin hannunsa,ya nufi cikin hospital en da ita....
   Duk k'ok'arin NURSES akan su karb'eta hanawa yayi,sai tambayansu yayi ina ne A nd E...
  Tsayawa sukayi za su masa iskaci,a fusace idanunsa cike da masifa ya hau musu fad'a...
  
  Suna nan tsaye wani DR ya k'araso gurin har ya gota kuma ya dawo,Kallon JABEER yayi da mamaki ya furta
   DR.JABEER me ya kawoka nan yana bin hannunsa da kallo..
 
  NURSES en ya kalla cikin rud'ewa da yake yana aiki da hospital en,ya musu maganar ai maza a kaisu A nd E na gurin...
  Da yake sunsan waye DR. SAIF babban likita ne,yasa cikin sauri suka rakashi...
  Da harara ya rakasu,har zuwa room en.....

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now