NEW STORY!!

852 56 10
                                    

Hey guys I have missed you so much, Ina godiya da soyayyarku gareni a koyaushe na kalli novels d'ina na duba votes d'in da nake samu nakan samu kaina a farin ciki, nagode da soyayyarku Ina kuma fata zaku ci gaba da nunamin ita😘😘😘😘😘

Ga sabon littafi na fara ku nunamin soyayyarku ta hanyar votes, comments and adding it to your library.

SEARCH IT: HASKEN RANA
KO kuyi adding directly from my published list, love you all

HASKEN RANA.....IDAN YA FOT TAFI BAYA KAREWA

**********
HASKEN RANA

wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali?

ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata kare kanta, neman amsoshin tambayointa takeyi yayin da abu d'aya ke dakatar da ita, su waye wad'annan mutane dake bibiyarta? me suke nema a wajenta? shin zata iya samun amsar tambayoyinta a wajensu?

labari ne mai cike da sar'ka'kiya, abun tausayi, abin al'ajabi, da kuma soyayya.

NAYI DACE✔️Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang