Page 1

478 12 0
                                    

''~ *Alhamdulillah!, Ina matuƙar godiya ga Allah daya bani ikon sake kasancewa da ku a sabon littafina, ina roƙon Allah daya kubutar da hannuna,alƙalamina, tunanina da rubuta abin ashsha wanda ba zaya amfani al-ummah ta hanya mai kyau bah, sanan ina roƙon Allah daya bani ikon kammala muku littafin nan cikin dad'in rai da farinciki,Allah ya sanya na samu qwarin gwiwa yanda zan isar da saƙon ciki cikin dad'in rai tareda farantamuku dan insha Allah zaku samu littafin nan fiyeda yanda kukai tunaninsa*

*SADAUKARWA*

NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYAN SHI GA MAHAIFIYATA ABUN ALFAHARINA, WACCE TAKE ITACE SILLAR KO WANE MATSAYI DA MATAKI DA NAKE TUNKAHO KO NA TAKA A RAYUWATA, HAR KULLUM INA ƘARA GODE MA ALLAH DA SAMUNTA A MATSAYIN MAHAIFIYA KUMA ABUN KOYI A GARENI, UBANGIJI ALLAH YA ƘARA JA DA ZAMANINKI UMMAHNA YA KARE MANA KE DA KAREWARSA.
~'''

Bismillah rahmanir rahim

Tafiya take tana ta sauri sauri, ga garin yayi duhu, duk hadari ya hade garin. Wayar ta ce ta fara ringing ta dauka, sis dinta ce ke kiranta

"Hello sis... Aa ba sai kin zo kin dauke ni ba....Yeah, I'll just pick a cab"

Sauri ta cigaba dayi, tana fadi a ranta "Ya Allah, kasa har yanzu bai tafi ba, duk laifin stupid Daniel with his big fat mouth, da ya tona mn asiri wajen Mr. Isma'il wai duk ran da muke da shara guduwa nake yi mtss"

With quick and steady steps ta karasa parking lot din school dinsu ta zauna akan metal bench tana waiwaye waiwaye,  ajiyar zuciya ta sauke da ta hango motar sa a daidai parking space din da ya saba parking motar sa.

Silver chain wrist watch din ta, dake left hand din ta, ta duba, 4:03pm aka rubuta a jiki.

"Oh Allah, I'm so dead! Daddy is gonna kill me today, how comes he's late today, har yanzu bai fito ba" Ba ta gama ayyanawa a ranta ba, sai ga takun mutum nan, shi ma cikin sauri yake tafiya.

Dogo ne sosai, yana da dan matsakaicin tsayi, baza kace mishi siriri ba, kuma ba za kace mai kiba, Yau sanye yake da wata blue kaftan, yayi kyau sosai. Shagala tayi da kallon sa, har ya shiga motan sa.

"He looks so breathe taking, kullum kara kyau yake, my Lord pls grant him as my husband" ta fada tana kallon crush din nata, her dream guy, wanda bai ma san tana yi ba. Ehhh

Wani irin tsawa aka kuma yi ,hakan ne ya fargar da islam cewa ruwa  zai iya sakkowa at anytime from now , kallon crush dinta tayi ,na karshen sannan ta wuce gida zuciyarta fess ta ganshi .........

Yayyafi aka fara yi ,kafun ta isa gida ruwa ya mata mugun duka,Sai 'Diga take yi ,babu inda ruwa bai 'diga ba  a jikinta ba

Da gudu ta shiga gida tana rawan sanyi, zaga wa tayi ta back door, da ke jikin kitchen, saboda kar daddy ya ji shigowan ta, dan ta san in yaji shigowan ta, yau kashinta ya bushe, sidif sidif ta cire ta shoes dinta, ta wuce kitchen, ta dinning area, ta kama hanya stairs tana takawa a hankali, koh three steps bata yi ba, ta ji muryan daddy kaman daga sama. 

"Sadiya!!!! Are you stupid?!" simi simi ta koma kasa, ta shiga parlor, ta zauna a kasa.

"Daddy, good afternoon" ta fa'da in a quiet voice, idon ta a qasa, jikin ta sai rawa yake yi, saboda sanyi, da kuma tsoron fadan daddy.

"Afternoon your mouth! Na ce your mouth, wato ke Sadiya  bakya jin magana koh, a ina kika tsaya, ba three o'clock kuke closing ba, and you're just coming back, look at the time, is 4:46pm, so kk in bata  miki rai koh, me kika tsaya yi a hanya"

"Daddy, last class din mu ne, teacher din bai fita da wuri ba, bayan mun ga ma class kuma, shine  naje school library yin geography assignment, ba amsa din a text book dina, kuma gobe za muyi submitting, shi yasa naje yin research a library din" ta fada fluent lie, kaman da gaske.

"Ni zaki yi ma wasa da hankali koh, Sadiya don't make regret amincewa da request dinki, dama shi yasa kikai insisting driver ya daina dauko ki, zaki rinka dawo wa da kan ki via commercial transport, sbd ki rinka zuwa yawon banza koh?" Daddy ya tambaye ta, hade da kure mata ido.

"Aa daddy, I promise you ba haka bane, gsky na fada maka, ba zan sake ba InshaAllah" she pleaded.

"Ki ma sake, next time, na samu labarin kin dawo gida, anytime after 3:30, Mahmud zan sa ya miki dukan tsiya, kuma daga ranan driver ne zai cigaba da dauki ki. Allah yasa kiyi mura muga mai siyan miki drugs,  tashi ki bani wuri"
Sim sim sim ta wuce daki ,ga wani uban  rawan sanyin da takeyi, a ran ta take cewa, daddy interrogation kaman wani dan sanda.

Tana shiga taga zainab  , tayi wani uban tagume kaman wanda akayi ma mutuwa.

Kallon uktiy din tayi ,Sai kawia ta girgiza kanta ta wuce toilet sanin idan taga ta ji'ke zata mata fada .

Har tayi wanka ya futo uktiy bata dena tunanin ba ,
Rungumeta islam tayi ,sanna yace ohooo uktiy,what are u thinking of ?,ur always loss ... Haba am our blood sister dan Allah open up too me dan Allah mana......"cewar islam kaman zatayi kuka  ,Dan tasan idan batayi haka ba ,uktiy ba zata ta'ba fada mata problem dinta ba ....

Dariya uktiy tayi sannan tace "am just thinking of ur little angel ,ana ta tsugaga uban ruwa baki dawo gida ba ,ji nake kaman  na tashi zama naje ta taimakeki ...

    Dariya islam tayi sanda duka 32 teeth dinta suka futo.

"Wait wait wait ,naji Abba na miki fada ,halan kin tsaya kallon crush din ne koh?"

"Ehhh mana ,I saw him yau ma ,wearing on blue kaftan ,Wallahi so hearth taking ,kullum Kara kyau yake yi "
Baki zainab ta sake tana kallon islam , mamakin yaran yanxu yakeyi ,ita duk batayi irin abunnan ba ,Asali bata fara soyayyah ba Sai data Kai 300l .
Amma islam gata a ss2 Amma take irin wa inna abun ,kuma a kalla taba ma islam shekara 9years ....

Uhmm ,lovers girl "Amma plss help me concentrate on ur studies ,kina gama secondary ,I promise you zan Nemo miki wannan crush din naki ,kinji my beautiful angle " cewar zainab trying to put a smile on her face .....

   "Ohhhhh yes , I love you , and I know u always fulfill your promise ,and I promised you to concentrate on my studies Insha Allah....amma uktiy dan Allah kar kice na dena zuwa ganinshi "cewar islam ta hade hannayen zainab guri daya .......

"Nooooo little ,lets make it duk Friday , kinga kina dawowa late kuma daddy zaisa ya mahmud ya miki duka , I don't what to see u in pain ,soooo plsss ki kiyaye ......"

"Okhhh dear ,Insha Allah ,Bari naje Naci abinchi lokacin islamiyya ,ya fara wucewa ."

"Okhh little Nima zuwa zanyi na daura abinchin dinner "

    ********

Wayarsa ce take Tayi ringing Tun dazun,shi kuma yana karatu ,baya son distraction Sai yayi ignoring .
Sai bayan one hour ,zai tafi sallah magriba ya dakko wayan , yana ganin miscalls din Baffa , gabansa yayi mugun fadi ,yasan akwia matsala ,haka nan Baffa baya masa fiye  da 2miscalls ,hannunsa na rawa ya fara kiran Baffa din .

Ringing din farko Baffa ya dauka ,sallama yayi masa ,ya amsa
Tun kafun ya gaisheshi ,Baffa ya katse shi da cewa"Aliyu ,Aliyu ,Aliyu ,sau nawa na kirasa ?"

Haidar da jikinsa je rawa,murya yana rawa yace"sau uku"

"Wallahi tallahi idan kazo wannan week din ba tare da wata magana da zai gamsar dani akan aurenka ba ,zai masa abunda rainka zaiyi mugun baci ,ba Zaka maidani mutum Banza ba ,kasa muje gidansu yarinya a nema maka aure Amma daga baya kace yarinyar bata da tarbiya ,kasan da bata da tarbiya kasa muka je ?"

"Dan Allah Baffa ,Dan son Annabi ,kayi hakuri ,Baffa Insha Allah Friday zan shigo garin ,Baffa na yarda Ka aura mun ko wacece ba wanna yarinyar ba ,Baffa Dan Allah Kamin rai "...................
"Aliyu Wallahi Ka futa idona ,au cewa kayi na aura maka duk Wanda  naso ?,tohmm shikenan Allah ya kawo Ka lafiya "

      Kitttttt Baffa ya kashe wayansa ,yana dariya irin na manya ,shima Wallahi yarinyar bata masa ba ,tarbiyan gidan be gamsheshi ba , Amma zai kira  yan Babban abokinsa suyi shawara...................✍️

Halin rayuwa 💙🤍Where stories live. Discover now