Page3️⃣

88 6 0
                                    

Kallonta yayi for the second time ,yayi tambaya tayi shuri ,
Abun harya fara arzu'kashi  ,ranshi ya fara baci
Cikin wani muryan Mai ban tsoro yace

Fatima ", shiru tayi  dan jin daddy ya kira ta da ainihin sunanta ,gaban tane ke faduwa, ta tattara hankalin ta gaba d'aya wajan jin abinda yake fada.

"Fatima ! God knows I've done my best, Allah ne shaida na, nayi iya bakin kokari na, and I've had enough! Enough is a enough!" Cewar daddy da ranshi yayi mugun baci

Tuni idanunta sukai jawur, dan ta gano  yau dabanne da yadda ya saba yi mata , yau babu lallashi a muryansa ...

"Tun yaushe nake ce miki ki fidda miji in miki aure, for how long? I've fold my hands and allowed you to finish your degree, you insisted I let you start your masters, and now you're almost done with your masters as well, amma har yanzu kin ki fidda miji, what more do you want, what more?!!" Ya fada a tsawace

Zuwa yanzu, idanunta sun fara hawaye, tasa  gefen hijab  dinta tana  goge wa.

"ki saurare ni da kyau, listen and listen carefully! I've already made up my mind, zan hada ki da Aliyu, dan amini na, shi bawanki ne,a gabanki na fada masa kuma ya Amince ba tare da ya musaba ,Sai ke ,I've had enough of your nonsense, now get out from my side !"

_Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!_

"Daddy pls, dan Allah,  dan Son annabi, daddy kayi hakuri, last chance pls daddy, I promise you..."

"Shut up! Ki mn shiru! Na gaji da irin wa'innan promises dinna ki da ba kya cika, tashi ki fitan mn daga nan aure Sai kin auresa ,kuma bada dadewa ba.

  Islam gaba 'daya ta rude ,tashigo tana murna taga motan crush dinta a packing space,she was so eager to see him , Amma daga shigowanta kenan ta tsinchi maganar
tsaye tayi tana share hawaye itama ,Amma nata labarin daban ne
""Ashe dama haka heartbreak yake, We're not even in a relationship, and yet Ya Allah, I feel my heart breaking into tiny pieces, yanzu duk muradina, duk burina, cikenan daddy   zai aura ma Uktiy  ,Dama sunanshi Aliyu ? my crush 😭😭😭oh ya Allah ka taimake ni, ji nake kaman zuciya na zata fashe"
Ta fada a ranta 😭😭😭

Zara tana hango islam a bakin door tana kuka ,da gudu taje tayi hugging dinta ,itama tana kuka ........

Shi kanshi Aliyu sun basa tausayi ,baya son yaga mace tana kuka, kukan islam yafi na fatima  ,shi kanshi yaya mahmud sun basa tausayi ,
Heart din daddy ne yayi breaking seeing his girls in this situation,Amma to him dats the best solution , tsaki yayi ya haura sama abunsa ........

Aliyu ne yaje Gabansu ya rasa ya zaiyi ,duk sun basa tausayi .ya mahmud ne ya Janyo hannun islam dana  fatima ,suka zauna da kyau  ,suna ta basu baki ,

Islam shuru tayi tana jin voice di. Aliyu yana magana ,Sai kuma taji sanyi a ranta , cikin natsuwa da hankali ,da nuna yana da ilimi ya fara musu waazi ,ita kanta fatima shuru tayi tana jinsa ,'dago kanta tayi a karo na farko tunda ta sigo palour din ta kalle Aliyu
Kanta ta sauke kasa ,

Daddy ne ya sakko da shirin alwala ,yaji Aliyu yana musu wa'azi ,shi kamshi aliyu ya birgesa,hadda ya mahmud da sunsan halin juna ,tunda tare sukayi karatu ,yana ma kanwarsa fatan samun miji kaman Aliyu ,kuma baiji haushin abunda daddy yayi ba ,Dan yasan waye Aliyu .

Gyaran murya daddy yayi ,yace"ku wuce muje sallah , ku kuma ku tashi kuje kuyi sallah "ya fada fuska babu annashuwa ko daya .

Mikewa sukayi Aliyu da ya mahmud suka wuce masallachi ,su kuma su islam da uktiy suka wuce dakinsu Dan yin alwala .daddy ya hana Aliyu tafiya har Sai sunci dinner.

*ALIYU*

Da daddare duka ya kasa bacci ,gaba 'daya tunanin abunda ya faru jiya yakeyi ,uhmmm Amma a zuciyarsa yafi son ya aure yar gidan daddy ,da wanchan yarinyar , Dan idan aka aura masa zai iya mutuwa .
Daman sanda mahmud ya ta fada masa ,Amma Ina soyayyah ya rufe masa idanu ,haka kurun suna tare da mahmud ,daga rakashi zance, ta 'kasa da mahmud din ,Dan gaskiya yafi haidar kyau nesa ba kusa ba .............

Halin rayuwa 💙🤍Where stories live. Discover now