part 1

4.3K 124 4
                                    

❣❣❣❣❣
            *YAZEED*

                Na
Hapsat Musa
(Hapsy baby)

'''Dasunan''''''Allah'''
'''Mai''''''Rahma'''
'''mai''''''jinkai'''
'''yadda''''''Allah''''''yabani''''''ikon''''''Fara''' '''littafin'''Allah '''yabani''''''Ikon'''
'''Kamallawa'''

*muje* *zuwa* *luv*you All
My fans😘😘

1_5

           
Jumallah!!! Jummallah!!!

Dagacan bangaren "ta Amsa n'aam kaka   ganinan"
Aje dakanta take tayi D'aki tashiga tace "Kaka gani"
Mikomata wata kwarya tayi
Tace "karbi nan  mika Babanki Dazu malam lawali yayimashi shi rubutu ne
Nashiga na taradda yana bacci ne"

Karba kwarya tayi tanufi D'akin Mahaifin Nata
Kwance ta taradda dashi
Amma idanuwanshi bude suke
Nufar inda yake tayi
Tace "Baba sannu gashi Kaka tace nakawomaka kadaure kasha"

Mika Mata hannushi yayi  A'lamar ta tadashi mikashi tayi  jinginar dashi tayi da pillow  ruwa tabashi ya kuskuren bakin sannan tabashi  rubutun da kaka tace  yasha  cikin Almun ciwo yakarba yasha
Kallon shi tayi Cikin tausayi
Tace "sannu  Baba"
Gyadamata Kai yayi.
Bada jimawa ba   tagayaramashi kwanciyar tafita. Cike da tausayin maihaifin ta.

               

Wani kyakywan saurayi ne
Kesauko daga  matatakalar
Bene  cikin wani Gida yatsaru
Sakkowa yake A Ahankali
Kamar bayason sakkowa
Ahankali har ya gangaro
Bangaren  iyeyenshi yanufa wadda suke zaune Bisa dinning table Ana break fast
Kujera yajawo yazauna
Yace "Morning dady"
Yajuyo wajen mami
Yace "morning mami"
Kanwar shi  Aymana tace "morning   yaya yazeed"
Kanshi yana kasa yace "kintashi  lafeeya"
Daganan bai Kara cewa komai   har suka gama Break din.
Haryagama babu fa'ara A fuskar shi
Yanagamawa ya goge bakinshi
Tare da daukar jikkarshi
Yace "Mimi  dady natafi office"
Bai tsaya jiran komai ba
Yafita
Kada Kai sukayi. Wannan miskilanchi na Yazeed

Yana fita  mota yashiga Get man yabudemashi  sai
Banki dayake Aiki
_FIRST__BANK_

Yana isa yayi parking inda ake parking yarufe motar shi
Office cike da takama irinta yazeed
Yana shiga office dinshi  kujerashi yahau yafara duba wasu files
Turo kyauren office din Akayi wata budurwa ce tashigo
Nufar Inda yazeed yake tayi   dafa teburin tayi  "sir morning"
Yafi minti biyar sannan ya Amsata Mata
Can kasa makoshi
Mikamashi wasu papers tayi
Tace "sir gashi kaduba"
Karbata kawai yayi ya aje Bisa table yamaida kanshi ga lap top yacigaba da Aikinshi kamar babu kowa kusadashi
Juyawa tayi tafita cike da shaukin son yallabai yazeed.
Wadda tunda take bata ganin daidai dariyarshi ba sai miskalachi tare dashi
Don kawai yanada kyau zai dinga yima mutane izglachi

Jumallah tafe take kawarta Indo tulun ruwa ne Akansu
Daga rafi suke
Wani saurayi ne yanufo inda suke nan jumallah tafara sunne Kai indo murmushi tayi "Kai jumallah don kin hango tanimu shine har kinfara sunne Kai"
Jumallah batace komai ganin har yakarso inda suke
Yace "jumallah ruwa Aka debo ne?"
Gyadamashi Kai kawai tayi
Yace "jumallah sai yaushe zaki daina jin kunyata ne?"
Indo tayi karaf tace sai kunyi Aure"
Dasauri jummala tabar wurin
Tanimu yace ma indo "kicemata   Anjima muhadu dandali"
Tace ",to"
Dasauri ta iske jumallah suka jera suka tafi.
Indo tace "tanimu  yace kuhadu dandali"
Jummala tace inxaki kibiyomani Amma bazan Dade kinsan kaka batasan inazuwa ga jikin Baba kuma

Haka suka rabu kowa yanufi Gida
[5/10, 10:51 PM] Indoo k'auye: ❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
           *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
                 Na
               Hapsat Musa
       (Hapsy baby)

Perfect writes forum

P.W.F.

March 2017

6_10

 

Jumallah tana shiga Gida tare da sallama kaka ta iske tayi tagumi karkashin   wani iccen bedi har ta aje ruwan batasan tashigo kusada ita tazauna
Tace "Kaka!!"
Firgit tadawo taga tunanin data tafi "jumallah har kindawo ne?"
"Eh Kaka  nadawo nayi sallama bakiji ba har nazauna bakisani ba"

Wani dogon numfashi kaka taja tace "jummallah babu Abinda nake tunani sai ciwon   Babanki Kullum ciwo  Kara gaba yake  ga wannan yaro sai dai yayo Aike baidamu dayazo yaga wane yananyi muke ciki ba"

Jumallah tace "Kaka Allah zai kawo Kawu Insha Allah kinsan Aikin Binni yadda yake kiyi Hakuri"
Fadawa tayi jikin kaka tafashe da kuka
Halin da maihaifin ta yake ciki.
D'akin da Maihaifin Jumallah yake suka shiga
"Sannu Baba  Allah yakaro lafeeya"

Kaka tace "sannu  Amadu Allah yayemaka wannan ciwon"

Murmushi karfin halin yayi yakamo hannu kaka  Cikin muryar ciwo yace "inna wannan ciwon Nawa nasan bana tashi Bane  bakiji yadda nakejiba Babu wadda idanuwana suke suyi Arba dashi kamar Yaya  Umarru kafin nakoma ga Allah"

Jumallah fashewa tayi da kuka  Kaka ma dauriya kawai take Amma cikin ranta matukar tausayin Danta take  Allah yabashi Lafeeya.



Yazeed  yaketahada  kayanshi time din tashi yayi daga office   turo kyauren office Akayi budurwa Dazu ce tadawo Amma daka kaleeta kasan takara wani uban make up A fuska
Cikin yauki da yanga tashigo

"Sir Harzaka tafi Gida ne?"
Banza yayi da ita  Kamar badashi take ba

Daukar jikkashi kawai yayi mikamata key din office Kamar bayason magana
"Inkigama Abinda kike sai rufe office din"

Yafita yabarmata office
Din Binshi tayi da kallo cike da kunar tareda wata zazafar kaunar shi Cikin Ranta gyada Kai tayi kawai.

Yazeed Cikin takamarshi yake tafiya har  yafito
Inda yayi parking din motarshi yake ya shiga yabar Harabar Banki
Yanufi Gida wayarshi ce tayi
Kara yanadubawa murmushi yasaki wadda bantaba ganinshi yasakiba
Cikin raina nace Ashe Yazeed yana murmushi
Kaga wayar yayi Akunneshi
"My baby Ina tuki Ina sauka zankira"
Datse wayar yayi yamaida ma'ajinta

Gateman yabuda mashi get yashiga yayi parking din motar fitowa yayi yashiga ciki
Aymana  ya iske falo  tana kallo tace "Yaya yazeed sannu da dawowa"

"Yauwa kihadomana coffee kikawomani"
Yawuce saman bene kawai
Binshi tayi da kallo kwafa tayi tace "Kullum fuskar mutum daure"

Tashi tayi tanufi kitchen tahadamashi coffee din dayasata hadawa  

"Jumallah kinsan Inasonki meyasa  kin Aminche na turo"

Sunkuyar dakai tayi
Tace "Bahakabane Tanimu kasan Babana baya  lafeeya  kuma baayin wata magana ba yanzu "

"Shikenan Allah yabashi Lafeeya nagagara naga kinzamo matata"

Rufe fuskatayi cikeda kunyar maganar dayafadimata

Yazeed zaune suna Dinner daddare  Mami tajuyo wajen dady "Dadyn  Yazeed meke damunka?"

"Bakomai"

Nan sukacigabada cin Abinchi karar spoon kawai kakeji har suka kamallah
Yazeed yace "NIGHT Dady mimi kawai yahaye makwancinsa

Ayman kamar zatayi kuka tace  "Dady yaya yazeed wallahi yacika  Miskilachi
Kullum  Fuskar mutum tamke bayayi mutum Far'aa"

Dady Yace "Sorry My Dota Haka yake kita  Hakuri dashi"
Zumburi Baki tayi kawai

Yazeed yanashiga D'aki yajawo wayarshi

"Hello My baby sorry nabar wayar D'aki ne Yakike ne?"

Dagacan bangaren murya budurwa naji
"Haba my dear donkaga ina matukar kaunarka shine kakejaman Aji"
Yace "Raudha nafadamiki Uzirina fa"
Sanin Halinshi yasa tashare suka cigaba da tadi baa Dade yacemata saidasafe
Domin baya jurar magana Yazeed.

Can tsakiyar dare Dadyn Yazeed tashi yayi  Firgice jikinshi Duk gumi yajikeshi
Kamar wadda ya watsa ruwa Jikinshi
Runtse idanuwanshi yayi yana tariyo mafarkin dayayi

YazeedWhere stories live. Discover now