❤❤❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat. Musa
(Hapsy Baby)®
_PURE MOMENT_ _OF_ _LIFE_ _WRITES_P.M.L
101_102
Daka'rfi Yazeed yajowata tafada Jikinshi matseta yayi manta Abinda tayimashi yayi
Yadinga shakar tureren JikintaTureshi tayi daga Jikinta
"Meye Haka
Mswwt"
Tajuya tashiga Part Dinsu
Yazeed yana tsaye Har tashige
Kama Rigarshi yayi yana mai sinsina Kamshi turerenta
Saiga Yazeed da Lumshe idanuwa.Muneera tashiga Kuwa cire Kayan Jikinta tayi cike da tsanar su wanka tashiga tadinga darja Jikinta don tahada jiki da Wadda tafi tsana A Rayuwarta.
Yazeed Kuma juyawa yayi yakoma D'aki Yafasa zuwa inda zaya zarya yafara yi
"Wayyo ni Yazeed nacuci Kaina yau Ga wadda na wulakanta Lokacin D'aya Allah ya jarrabaceni da Wata irin Kaunar ta wadda bazan iya Fadin Adadinta ba
Wace Hanya zanbi tasoni tasake dawowata Matata Ka'ro na biyu."Admission yafito Wanda zaibasu Damar tafiya Karatu a university
Amma Kash!! Muneera batasamu Abinda takeso ba
Sai Akasin Haka
wato Karatu Jarida,(MASS COMMUNICATION)
Bataji Da'di ba Dady yace tayi Hakuri kawai
Itakuma Ayman Department Computer science
Dama tace Jiran Ayman zatayi
Sai Shirye Shiryen RestigationAke AFara Dau'kar Lectures.Zaune suke Falo Da daddare da Dady sai Mimi
Ayman da Muneera
Dady yafiddo Key din Mota
Mi'ko Masu yayi
Ayman tayi Kar'af ta Amsa
"Dady Key din waye.?""Nakune sai Adage Ayi Karatu sosai".
"Wow My Dady mungode."Muneera tace "Dady Mungode Allah saka da Alkairi."
Mimi tace "to Banda Tukin Ganganci."
"Insha Allah."
Dama Dady yasa Akoyamasu tuki saboda school sai Gashi Yanzu yayimusu kyauta motadasun dinga tafiya da itah
Yazeed ciwon so Yafara Kamashi na Muneera office tunanin ta Gida tunanin ta
Kodayaushe yarasa ta yadda zai bullo mata
Yarame har yadan bani tausayin Amma kada'n.Duk Abinda yake Muneera batada lokacin shi
Ko Kallo bai isheta ba.Yau su muneera Anata Do'ki
Gobe zaa Fara dau'kar lecture
Kwance take bisa gado Kaka
Tana waya da Janan gobe itama zataje
Tanagamawa bacci yadau'keta.Yazeed Kuma yaduba baiganta yaganta koyaji Da'di kodako zaginshi zatayi
Bangaren Kaka yashigo.Kaka kuma tashiga Bayi
Zama yayi Bisa kujera
Yakurama Muneera dake Bacci cikin Kwanciyar Hankali.Saiyaga Kamar murmushi take
Wani Abu yana fizgarshi kamar maggana.Kaka ce tafito
"Ahhjh Yazeedu yaushe Kashigo?"
Keya yashiga Susa "yanzu nashigo."
Ganin Kaka zata Ganoshi yasa mi'ke yafita.
WASHE GARI
Yau su Muneera zaa Fara dau'kar lecture An shirya Muneera cikin Atamfa batiq Pink And Ash sunyi kyau sosai Masha Allah
Sunfito domin breakfast
Yazeed yana da'goidanuwanshi muneera yafara Arba wani Tari ya sar'keshi
Muneera watsa mashi Harara tayi
"Morning Dady
Morning Mimi""Antashi lafeeya"
"Lafiya lau"
Dady yace "Lafiya Yazeed tari yasarke ka?"
YOU ARE READING
Yazeed
Mystery / ThrillerYa taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..