part 9

1.4K 56 2
                                    

❤❤❤❤❤❤❤❤
                 *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                   Na
Hapsat Musa
(Hapsy. Baby)

PERFECT WRITES  FORUM

P.W.F

91_95

 

Wajen Ayman yajuyo tana niyyar tashi itama tabar Falon

Cikin dai miskalacin nashi kodayaushe yacemata
"Hadoman Abinci kikaiman
D'aki inajiranki"
Yatashi yabar Falon
Ayman tabe baki
"Ashe bai canza ba Kullum  dau're fuska tashi tanan"
Kitchen tanufa tahado'mashi
Takaimashi Har D'akin
Tanufi D'akin iske Muneera tayi
Tana Game Awayarta
Samun wuri tayi itama tazauna
Muneera tace "Sister Yane naga kina Fushi ne?"
"Nida Yaya Yazeed ne"

Shiru tayi Kawai Domin bamatasan A Ambaci sunashi Ma Domin tsanar shi ce Cikin zuciyar ta

Yazeed kwanciya yayi Bisa Gado runtse idanuwanshi yayi
"Wai wannan  yarinyar  ita takoma Haka" Abinda zuciyar ke kintsa mashi saurin tashi Buda idanuwanshi yayi Haba bazai yiyuba ma

Fitowa yayi yadau'ko ruwa
Itakuman Muneera tafito zata shahen Kaka
Cin Karo sukayi da juna shayayi tayi Kawai ta wuce
Part din Kaka

Yazeed tsaye yayi Kamar Gunki yana Kallon Muneera
Harta Kulle

Zaune suke Bisa dinning table Ana breakfast
Yazeed yasauki babu shirin office Domin one week Akabasu Kan Akaramusu Matsayi su Huta

"Morning Dady
Morning Mimi"

Ciki ciki suka Amsa mashi
Jikin shi yayi sanyi yasan bakyautata musu ba
Akan Abinda  yayi musu

"Morning Yaya Yazeed"

"Kintashi lafeeya"
Ayman tace "lafeeya Lau"

Muneera ture plate din Gabanta tamike daga wurin domin zuwan Yazeed wurin yayimata Duhu

"Muneera Har kin Koshi

" Eh Mimi zanshiga wurin Kaka"
"OK"

Yazeed shima yana Gamawa
Yami'ke ya nufi
D'akinshi
Zarya yafarayi "meke damuna daga jiya zuwa Yanzu
Inaga wannan village Girl din
Kai Abinda beyiyu wane"
Wane Wallahi

Muneera bangaren Kaka Tashige ta iske tana Break tsoma Hannu tayi "Kaka na dandana"
Banson shegata nason kinci naki fa"

" Naki nakeso"
"Aigashinan sai kici"


Yazeed sunkoma office Ankaramashi matsayi shine Manager Banki Yanzu Aiki yakarayi mashi yawa

Tunda yadawo Muneera bata taba yadda suka Ha'da numfashi ba dayashigo tatashi daga wurin

Shikam Yazeed Ganinta wani yanayi yakeji Amma yakaryata kanshi yace Abinda beyiyiwi ne
Yaza'ayima Hakan tafaru

Yazeed yayi wata daya dadawo Amma Muneera bata yarda su Hadu da Yazeed ba kwakwata Bata Kaunar ta Hada idanuwanta dashi Domin tsanar shi kekara yawaita cikin Ranta

Shikam Yazeed yarasa Gane Kanshi inhar beyi Hadu da muneera kwatata sai yaji bayajin Dadi yarasa Dadi

Yanzuma tsaye yake yana zarya cikin D'aki yarasa yadda zaiyi Arba da Fuskar ta koyaji wannna Kamshi Nata

Saukowa yayi daga Bisa benen yana saukowa
Yayi Sa'a zata shiga Da'ki

Keh!!!!

"Kihadoman coffee  ki kawoman"

Waiwaye banyanta tayi taga koda Ayman yake  ne tashigo batasaniba

Daure Fuska yayi saikace yace
"Dake nake"
Yajuya yakoma

YazeedWhere stories live. Discover now