End..

2K 53 1
                                    

YAZEED*_
         _*NA*_
         _*HAFSAT MUSA*_
          _*(HAPSY BABY)*_

®
_*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*_
*P. M .L*

*216_220*

      _Dedicated to My dear_,
_My sweet  friend, my Jannart_
_Kaunar mu A jini take Ina Alfahari dake tawan  kodayaushe  so had'uwar jini_
_Luv you my Jannart_
_Allah yarayamana babyn_ _mu  Janan_

Palour tafito ta'aje Nata sannan ta nufi D'akin yazeed
Takaimashi tura Kyaure tayi takaimashi zaune ta tarradashi yahad'a Kai da Kujera  sallama tayi  taaje  mashi tana Ajewa kuma tajuya tafito daga D'akin,
Yazeed Yayi mamakin yadda ta had'omashi yad'auka bazata girka har ya niyyar tashi yaje restaurant yaci,
Yana Bud'a cooler wani K'amshi ya ziryaci Hanci shi.

Haka yasa fork yadinga ci bai San lokacin da yacinye taduka sai dai yaga babu
komai  "lailai naji yunwa ba laifi"

Muneera tana Fitowa daga D'akin yazeed d"aukae idiomie tatayi tanufi D'akin
Ahankali ta ke cinta cikin s'aa har tagama batayi Amai har tagama ci
Harda Karin ferfesu tak'ara
Muneera mamakin kanta kawai take irin wannan cin Abinchi da yasameta yau,

Tashi tayi tashiga toilet tayi Brush sannan tafito tad'auki plate d'in dataci Abinchi tanufi kitchen Bud'a cooler datakai ma Yazeed Abinchi tayi taga Babu komai
Mamaki tayi yadda ya cinye Abinchi suka
Fanfo ta Bud'a ta d'aurayesu sannan tagama takashe fanfo sannan ta nufi d'aki
Cinkaro tayi da Yazeed A Palour zaune yana Kallon
Ko Kallon inda yake batayi ba
Tanufi D'akin ta
Ta canza zuwa sleeping dresses,
Tahaye Gado takashe lantarki,

Yazeed shiru yaji Domin rabonda dasu raba shimfid'a tun lokacin da tazo mashi firgice tana tsoron mage,
D'akinta yanufa yana shiga ya kunna lantarki.
Muneera tayi d'ai_d'ai  tana Bacci
Gadon yanufa domin koda yadata yasan ba kulashi zatayi ba,
Kashe lantarki yayi yahaye gado tare da yin Add'ua yagyara Mata kwanciyar tare da jawo jikinshi  yaja musu blanket Yayi

Anatada sallar Asuba Yazeed yafarka Kallon yadda Muneera tashige kirjinshi Yayi
Kara rungume Ma Yayi
Muneera Kara shigewa tayi jikinshi itama cikin Bacci taji ta kamar jikin Mutum Ahankali ta Fara bud'e idonta jikin yazeed taji  A zabure ta kwace kanta daga gareshi ta sauko daga bisa gadon
Cikin mamaki
Tace
"Wato tare dashi na kwana kenan  shiyasa ko farkawa banyi ba"
Ko ta kanshi bata bi ba ta nufi toilet
Yazeed murmushi Yayi
"Zaki sauko My Baby luv so much"
Saukowa Yayi yanufi D'akin shi yazira jallabiya Yayi Alwalla yafito yanufi masallachi,
Itama Muneera tana gamawa tayi Addu'a tashafa takoma Bacci,

Yazeed yana dawowa daga masallachin D'akn shi kawai yazarce ya kwanta  bisa gado kasa komawa Bacci Yayi domin har ga Allah yanajin yatakura tsakanin jiya zuwa yau fushin da Muneera keyi dashi
Bazai iya jurewa ba

_7:00am_

Muneera tafarka daga Bacci datakeyi  wanka tashiga kawai tana Fitowa tazira wata t shirt da Wando there quarter_ pink and black wow Masha Allah readers duk da Muneera batayi make up tayi wani haske ga d'an karamin Cikin ta yafito Mata  gwanin ban shaw'a

Kitchen tanufa Domin taci Alwashin yima Yazeed komai kar na Abinchi Fuska ce kawai bazai samu Wajen ta, zata cigaba da kyautata mashi

Tana shiga tad'ora dankali datayi saurin gamawa
Minti 10 yadahu yadda zata soya shi tsane shi ya huce
Tasoya
Wani ruwan zafi ta d'ora ta tea
Tajuyo wajen dankali ya huce ta fereshi sannan tafasa kawai tafara soyawa

Tayi mamaki Amai yadda bai taso Mata ba har tagama ta juye a cooler sannan tajuye ruwan zafin a flastic ta gyara wajen komai  tsaf tsaf
Sannan ta d'ora  indomie Domin daga jiya zuwa yau taji kawai itake masifar so

YazeedWhere stories live. Discover now