❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤
Na
Hapsat Musa
(Hapsy baby)Perfect writes forum
P.W. F.March 2017
11_15
Kamar wadda yayi wanka haka yatashi jikinshi duk yajike runtse idanuwanshi yayi yafara tariyo mafarkin dayayi.
Mahaifiyarshi yagani ta nakuka ga kanenshi magashiyan
Cikin Kuka tace "Ummaru inhar Amadu yarasu Adalinkaka bazan taba yafemaka kaba kaduba halin dayake ciki"Juyowa yayi ga kanenshi yaga yana tamika mashi Hannu yakamashi gashi kwance kingi tsirit Yakama
Hannu yafarka
Tagumi yabuga yasan bai kyauta ba maihafiyarshi da kanenshi sai dai yayi musu Aike badai yajeba
Yagansuba
Zuwa wajensu yakamashi
Mahaifiyarshi tana fushi dashi gashi yanayi dayagani
Yana cikin wani halin
Mikewa yayi kawai yashiga toilet yadoro Alwalla
Yatada Sallah yana neman gafarar ubangiji
Kan wannnan Rudin shedan dazaisa yamanta da mahaifiyarshi da dan uwanshi.Washe gari
Yazeed yauma cikin takunshi na kasaita yasakko Cikin wasu suit bakake gawani kamshi turere dayake
Fuskar tashi yace "Mimi dady Morning"
Yajawo kujera yazauna suka Fara Breakfast karar spoon kawai kakeji
Afalon.
Suna kamallawa Dady yajuyo wajen su. Yace "Yazeed inason magana daku"Suduka Suka maido Hankalinsu gareshi
Gyara murya yayi
Yace "Insha Allah Cikin wannan week zani maihafanta wato garinmu"
Ayman tace "Dady dama kanada yan Uwa wani garin Amma bamu sansu ba"Yazeed kuwa shiru can "yace mezakayo bacin kanayimusu Aike"
Dady yace Kamanta Mahaifiyata da Kanena suna can ne Bari nakara fadamaka to
Wadda tahaifeni da kanena sunacan"Yazeed mikewa kawai yace "Dady Mimi nawuce Office"
Sakai kafa yayi yafita kawai
Dady yajuyo wajen Mimi
Yace "Kufara shirye shirye tafiya. Wanna week zani Gida
Zankamallah Abinda nake kan lokacin"
Mimi kallon shi take meyajuyo da Alhaji zuwa Gida neAyman tashi tayi Domin tafiyar school.
Yazeed yauma takunshi yashigo nakasaita kamar Kullum Fuskar natashi Daure Babu Almar Fa'raa
Yanufi office dinshi
Jawo lap top dinshi yayi yacigabada da Abinda yake."Jummallah!!Jumallah"!!!
Kaka ce takeKwa'damata wannan kira tsame Hannuta tayi daga wanke wanke datake tanufi D'akin Kaka
" Gani Kaka"
Ganin Kaka tayi tsaye Almar zata fita tace "Kaka Inazaki?"
Kaka tace "zani Gidan Tani kinsan
Jikanta mudi zaiyi Aure shine zanje Mata Murna daganan nabiya Wajen Malam Lawali yakara wani Rubutu"Jumallah "tace sai kindawo to"
Toru Kyauren office Din da Yazeed yake Akayi kwadas kwadas Karar Takalmi kakeji
Daba teburin tayi
"Morning sir"
Can kasa kasa ya Amsa Mata. Wadda itada ke tsaye bataji taga Bakinshi kawai yayi Motsi tasan Amsa Mata yayi
Shagala tayi da Kallon Yazeed Kamar wani photo Gabanta Jitayi Anbuga table tare da wata tsawa
Razane tadawo daga tunanin datafi
Yacemata "GET OUT OF MY OFFICE"
Wani kallon takarawatsamashi
Tace "Yallabai yau zanfadamaka Abinda ke Cikin tunda nalura Haryanzu baka fahimceni ba
Wallahi sir inasonka"Wani gigitatance Mari taji Ankaimata wani takara ji
Dafe Fuska tayi
Yazeed Cikin Huci yace "Angayamiki ni sakarai tobari nagayamiki baki Kai Ajin mace danake So Ba
Na Aura ba Wata tsawa yadakamata GET OUT
Firgice tafito daga office din
Komayayi yazauna Bisa kujera Ranshi yana Kuna
Yace "tarainani narasa wadda zanyi soyayya da ita
Sai wannan jakar Angayamata zanyi soyayya da kucakar Mace kwafa yayi cike da zafi Cikin Ranshi.
Akan tafurta mashi wannan Kalmar. Wai tanatanasonshi
YOU ARE READING
Yazeed
Mystery / ThrillerYa taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..