002

309 24 2
                                    

Please like and comment if you like this story muah😘😘😘
Washe gari Mami ce tsaye Tana faman shirya amarah xuwa makaranta Anwar yashigo cikin shirinsa. Dukawa yayi har kasa yagaida Mami.
Good morning mami. Yafada Yana murmushi.
Morning my son katashi lafiya?
Lafiya Lau maminah.
Morning Uncle. Tafada tareda rungumesa.
Morning little princess kintashi lafiya?
Daga masa Kai tayi alamar eh.
Oya mutapi Koh? Sae mun dawo mami.
Allah yatsare. Mami tafada.
Bye grandma. suka pita don Abba tun 6am yafita. Bayan yakaita school ya ajeta saida tashiga class yajuyo zuwa hospital, parking yayi sannan ya nufi office dinsa Yana zaunawa yaji Ana knocking.
Come in. Yafada shi yaxata patient ne.
Daure fuskarsa yayi don ganin Ramlat a.
Zan iya zama?
Ko kallonta baiyi ba tanemi guri taxauna.
Please don Allah don girmansa kasoni ko 2%ne in your life Anwar wallahi na Dade ina sonka Amma kanason wulakantani shin bazaka iya tausayamin ba? Tayi maganar cikeda damuwa har Tana zubda hawaye shikuma jiyayi tabashi tausayi Amma tuna idan ya aureta Amrah fah? Kuma shi baya ra'ayin mata2.
Look Ramlat bawai bana sonki bane kawae inada "BURIN XUCIYATA" Wadda zan aura Kona aureke baxanyi adalci akanku ba don nafi sonta please ki fahimceni.
Girgixa kanta tayi. Babu komai nagane ta tashi tafita. Duba files yaci gaba dayi har tsawon 3hours can kuma yaji yunwa tadamesa don baiyi breakfast ba fito tashi yayi yatafi restaurant yayi take away yanufi school dinsu Amrah. Yayi dae2 da tashinsu yadauketa yakoma back seat kusa da ita yazauna.
Am sorry babynah nasan yunwa kikeji Koh? Girgixa masa Kai tayi alamar eh. Dauko take away din yayi yafara Bata abaki itama tashiga basa saida suka gama yafito yakoma seat dinsa suka nufi gida.
Isarsu gida keda wuya sukaga wata babbar mota Mai matukar kyau ta kunno Kai tabe baki Anwar yayi yaja Amrah suka shige.
Mami ta tarbesu cikeda farin cikin ganinsu Anwar yaxauna Yana Yan danne dannensa a way.
Assalamu alaikum. Wata murya Mai dadin gaske tashigo. Wait nake gani kamar meerah? Mami tafada da gudu budurwar da aka Kira Mira tarungume mami. Anwar ko tashi yayi yaja Yar rainonsa da nufin shiga daki.
Haba Uncle Anwar kafa ganni shine kaja Amrah xaku tafi. Hum kawae yace yatsaya.
Amrah take wajenta Anty meerah I miss you.
I miss you too baby naga kin Kara girma.
Daukarta tayi tareda xuwa wajen Anwar. Uncle Anwar yaupa nadawo India Amma ko kasakarmin fuska? Mami ta kalli Anwar tareda Mai alamar kar yamata haka.
Am sorry naga kin canja ban gane ki bane.
Maganar tayiwa meerah zapi Amma tadaure.
Meerah muje kiyi wanka kici abinci.
Ok Mami. Meerah tabi bayanta.
   ***Wacece Meerah?***
Meerah ya ce ga gwamnan jihar kaduna abokin Abban Anwar yakasance ita kadai Allah yabawa gwamna Yana matukar sonta Amma meerah macece Mai kyau kamar baturiya sadai kash! Meera nada rawar kai. Saidai Allah yasa mata son Anwar sanadiyarsa Takoma India da karatu yanxu tagama karatunta tadawo. Turkashiiii🙄🙄🙄
Wayar Anwar ce tafara ringing kamar baxaiyi dauka ba can saiya daga.
Hello Anwar wata murya tafada.
Na'am. Yafada a takaice.
Ya maganar mu zaka Aureni?
Eh Amma inaso nabaki labari kinsan inada ya' amrah kuma tunda Allah yawa mamarta rasuwa narigada namata alkawarin baxan sake aure ba. Numfashi yaja kamar da gaskeke can yace, lokacin da naso nayi aure domin amrah tadaina xaman kadaici shine tasakawa matar poison a abinci🤔 Yanxu haka matar ta mutu idan kinji xaki iya aurena shikenan.
Katse wayar akayi yashiga dariya.
Hoo ni Anwar ya'yan masu kudinnan akwaisu da tsoron mutuwa. Tashi yayi yagyara yadau key din motarsa yafita sanin cewa amrah natareda meerah. Kuma yasani Sarai meerah basonta take ba kawae tanayine domin ganin idonsa.
Anan bangaren amrah tareda meerah sai faman xuba take.
Wai anty meerah meyasa kike tafiya sannan ki dawo kuma kiyita zuwa wajen Uncle? Juyowa meerah tayi Tana kallonta cikin ranta tace yarinya sai shegen sa ido.
Kinsan amrah Uncle likitane inada wani ciwo Wanda shidai xaimin magani shiyasa.
Oh sorry anty shiyasa kike masa kuka?
Tashi kije wajen Uncle oya my baby. Tashi amrah tayi ba musu tsnufi wajen Anwar Wanda dawowarsa kenan. Fadawa jikinsa tayi ya rungumeta.
Uncle welcome.
Thank you my baby.
Bakinta har rawa yake Uncle wae anty meerah nada ciwon dakai kaidai ke Bata magani? Gano inda zancen yadosa yasa yace mata.
Aa Allah zaimata maganin ciwon don ciwo lallikam tanada shi hardai wajen kanta.
Kai Uncle bangansa ba fah. Amrah tafada Tana dariya
Eh you ai acikin kanta yake Kinga ainima inada ciwo a kirjina Amma Dana ganki yake daina ciwo. Kuma ai bakya ganinsa Koh? Yayi tambayar tareda daura hannunta akan kirjinsa.
Raurau tayi da ido kamar xatayi kuka.
Am sorry Uncle toh zan dinga xama dakai kullum har abada don kar ciwon yataso.
Murmushi Anwar yayi tareda rungumeta Yana fadin.
I love unconditional my baby. Har ransa yafada itako amrah akwai yarinta tarungumesa Tana fadin
Love you too my sweet Uncle.
    Turkashiiii 🙄🤔 🤔 koya xaman amrah xai yiyu ga meerah taxoo???

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now