11

180 12 2
                                    

Assalamu alaikum. Munsake haduwa today inda sis @ikramhafsai xakiji amsarki da sauran masu tambaya. Just Follow me😘

Amrah
Saurin juyawa nayi da saurin don haushin matarnan Ace mijin mutum na hospital tun jiya Amma sai yau da misalin 3:20pm mutum xaixo? Abunda kawai kemin saka axuciya kenan.

Where is she???

Ina cikin hakanne naji tana tapi a bayana hakan yasa nayi saurin waigawa don sanin Dani take.

Amrah kenan kina ganin kama su bangis da akayi xai tona asirinane?
Shiru namata. Saikuma tafurta abunda ya matukar batamin rae.

Ko kodan. Amma bari kiji nafadamiki can kaudake daga ZUCIYAR mijina ba xai sake tuna wata amrah ba. Nantake naji wata irin bacin rae Amma nadanne cox ance ba a pada da enemy with anger.

Lahh! Anty meerah Ashe kinyi aure? Nafadi hakan cikin rainin wayou da hankali. Hakan yabata haushi Amma sai nakara Mata da wani Abu kuma.

Anty meerxah kenan sanina Uncle yasakeki on 5may 2020. Sannan a ranar ne you will be prisoner Insha'allah. Cikin murmushi nake maganar ganin Bata fahimceni ba yasa nafiddata duhu.

Karki damu headlines din jaridar Nan gaba nake gayamaki.

Karya kike!!. So kina nufin da meerah zakiyi wasa? Don't worry zan koyamiki hankali. Tana kaiwanan tafice cikin haushi Niko dariyama tabani don ganin natsoratata kuma tahau nikaina nayi mamakin kaina. Haka nafice abuna don bana marmarin naqi ganin sabuwar drama din daxa'ayi.

A bangarensu Anwar ko meerah ce tsaye akansa sai kuka take Wai ita Mai miji🤨.

Haba kiyi shuru Mana ae naji sauki sosae. Anwar yafada cikin tausayamata koba komai ai matarsace.

Haba Uncle Anwar gaskiya ban kyauta ba ace kana asibiti nikuma Ina wajen bikin kawa? Am so mean gsky. Tasake fashewa da kuka.

Hannunta yakama Yana Bata magana kan tayi shiru saikuma amrah tashigo tariskesu a wannan yanayi. Takaici, haushi, da damu tareda nadamar shigowa dakin yakamata. Batamasan tayi tsaki ba Wanda yasa meerah da Anwar dagowa kapin tafita cikin bacin rae. Murmushine ya subucewa Anwar don gano cewa kishinsa ake hakan yasa meerah jin Dadi tadauka murmushi da yayi na batawa amrah raene.

Niko nace lallai Meera anyi sakarya🤔😁😁

Sweet husband barina kwana tareda Kai. Meerah tafada Anwar Koh mamaki tabashi tun yanxu da.

Karfe nawane? Anwar yayi tamabaya cikin mamaki da tunanin kodai dare yayi?

3:45pm ne lafiya? Meerah tayi tambaya cikin rashin fahimta. Dariyama taso bashi Amma ya gintse.

Kinga inaso yanxu nayi alwala narama sallolin da ake biyata.

Haba yanxu dae ka kwanta you need to rest b4 anything. Mamaki yakamashi tunda yace xai iya sallah mekuma na hanash?

Kinga help me namike if you can't just leave! Yayi maganar Rai bace hakan yasa meerah was left with no choice takamashi har xuwa toilet yayi alwala yayi sallah acikin bayan yagama yadaga hannu sama yayi godiya ga Allah daya dawo masa da BURIN ZUCIYARSA kuma tafara sonsa donshi har yanxu bai fahimci kalan son da take masa Yana cikin haka su Mami da daddy da meerah tareda Suraj da kuma ma'aruf suka shigo.

Ahh! My boy yasamu lafiya daddy yafada cikin farin ciki.

Eh nima Naga alama. Mami tace shiko sai murmushi yake kamar sabon ango😁

Toh Mai buri BURIN Nan dae yakusa ciki. Suraj yafada Yana kallon Anwar shiko hararsa yayi don fahimtar inda xancensa ya nufa meerah Kam haushi yasata fita babuma Wanda yagani.

Nidae inaganin daddy kada asa bikinnan sai yakara warkewa. Fadin ma'aruf.

Kumafa kayi magan. fadin Suraj hakan yasa Anwar kasa hakuri har yayi magana don ganin daddy zai aminta.

A'a dad wallahi naji sauki har dinner xan iya xuwa. Yafada in serious tone.

Looks like someone forget we are Fulani. Mami tayi maganar cikin haushin rashin kunyar Anwar. Hakan yasa yafara Sosa kansa tareda fadin.

Nufina Mami banasone natsaida muku Jin dadinku akan Dan karamin ciwona. Kowa yafashe da dariya Suraj nafadin.

Ko kuma kana ganin za a fasaba. Janyo pillow Anwar yayi ya jefesa dashi.

Ah ya Isa haka toh ba abunda xa'a fasa Nanda 2weeks xa'ayi komai. Daddy yafada itadae amrah kawai gunki tasoke Kai kasa kamar batajinsu saboda abunda Anwar yamata yatsaya Mata a rae.

Xamu tafi dae yanxu Amma tunda ga matarka zata kwana anan mukuma muwuce. Daddy yafada. Suka juya harda amrah saikuma suka tsaya sakamakon murayar Anwar da sukaji.

Daddy!!! Yafada tamkar xaiyi kuka.

Lafiya Anwar? Saikuma yasosa kansa.

Ahm dama xancema I will miss you. Nantake kowa yadagosa waton amrah yakeso ta tsaya.

Bawani kodai you will miss her toh amrah tanada abunyi gida don haka baxata tsaya ba. Mami tafada tanajan amrah suka fita. Kowa dae yafita yna dariyar Anwar.

A bangaren meerah kuwa tana fita takira kawarta tafadamata komai awaya.

Kince fah aikin bokannan naci nifa banga komai ba har yanxu. Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un.😯😯😯 Meerah fah ankoma bin boka. Bansan metace ba Amma Naga meerah tayi murmushi.

Naji xanyi hakuri nagani kuma a Ina xan samasa maganin? Shiru tayi kapin tace.

Toh xan kokarta najira chance saena ae watar. Tasakeyin shiru alamar can Ana magana kapin tasaki murmushi.

Shiyasa nake sonki tawan Muhadu anjima yau kinsan xan kwana cikin room Ina shakar warin hydrogen da detol yuck!! So irritating. Tayi tsaki takashe ways.

Nidai nace raba tsakanin Anwar da BURIN ZUCIYARSA sai Allah tunda kin gwada abaya Babu nasara mexai Hana ki hakura?? Gaskiyane wani waje maza sunpi Mata tunani🤔🤔🤔

Toh guys Muhadu wani jikon idan Allah yakai muna Rai. Once again thanks to you all for liking my book Allah bar zumunci🙏😘😘😘

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now