Ahankali amrah ke tafiya Tana sanda harta Kai wajen freezer din tabude a hankali taciro robar ice cream daya tajuya da niyar tafiya kenan taga mutun tsaye Yana kallonta hannunsa akan kirjinsa. Muryarta na rawa tace.
Um un. Uncle?
Gimtse fuska Anwar yayi tareda binta da wani mugun kallo.
Come here, yayi maganar babu wasa a fuskarsa hakan yasa amrah ta tafi jikinta na rawa. Kama kunnenta yayi kadan Amma saboda iyayi irin na amrah tafara kuka harda saka ihu.
Shhhh. Yarupe mata baki.
Meyasa Kika dauki ice cream dinnan Babu tambaya bana hanaki Shan ice cream ba? Kin manta kinada pneumonia ne? Hararar daya ke mata yasa ta tsaida kukanta.
Am sorry Uncle wallahi sonsa nake shine anty meerah tace naje nadauka baxata gayamaka shine nace bayada kyau tace ai nawane zan iya dauka. Haushi yaji meerah takara bashi da tsanarta data Kara shiga Zuciyarsa.
Ok yi shiru babynah yanxu idan anty meerah tace kidaukan kudi xakiyi kenan? Girgixa kanta tayi da sauri Alamar A'a.
Uncle ai sata kenan Koh?
Daga kansa yayi. Eh ai wannanma shikikayi.
Lah. Bude ido tayi can kuma tajuya takalli gabas ta daga hannunta sama. Allah please kayafemin cikin rashin sani nayi Allah please kasani aljanar baxan sake jin maganar anty meerah ba. Shidai Anwar kallonta kawae yake Yana jin Dadi aransa lallai amrah nagane karatun dayake mata dama yanada kyau ka koyawa yaro tsoron Allah tun Yana karami. Juyowa tayi Tana share hawayenta.
Uncle ai Allah zai yafemin Koh?
Eh babynah Allah gafurun ne kuma Arrahim. Taso muje kiyi wanka sai mufita nakaiki park Koh?
Da gudu ta tashi Tana Jin Dadi shidai Anwar direct wajen meerah yanufa.
Ahhh Uncle Anwar lafiya naganka a dakina kodai kana bukatar wani Abu? Tayi tambayar Tana kashe masa ido daya. Kamar baxaiyi magana ba can cikin muryarsa ahankali yace.
Seriously meerah? Ya cije lips dinsa cikin takaici.
Me? Ae ba karya nayi ba idan saurayi yashigo dakin budurwa that means he is looking for something.
Murmushi yayi Mai dauke da rainin wayou. Yes kina ganewa idan likita yashiga wajen budurwa fah? Kallonsa tayi.
Bangane ba.
Nazo nafada Miki idan ciwon haukanki yataso kidaina saka babyna aciki donma Allah yatsare nakaita islamiya ita ba kalanki bace da tayi dabbanci kalan naki. Yana gama fadin haka yafita yabarta tsaye cikeda takaici.
Wallahi saika Aureni kuma a dabbar daka kirani. Tafashe da kuka Mai zafi.
***
A'a Uncle Don Allah nidae... Kuka takeyi kamar ranta zai fita.
Uncle kamantani nice fah Uncle. Amrah tsaye Tana kuka shiko Anwar ko kallonta baiyi ba. Ihu tasaki
Uncle kada katafi kabarni wlh kasheni xasuyi. Sai a lokacin na kula da wasu maza2 manya2 riketa guda yayi sai wata mace Mai niqabee sai faman zabga mata mari take.
Wayyo Uncle!!! Amarah tafalka daga mugun mapalkin datake.
Yadai baby kinsake kwantawa batareda kinyi addu'a ba Koh? Anwar ya riqeta sosai don ganin Tana Shirin fadowa daga kan bed. Kuka tasaki
Please Uncle kada kabarni wlh ban iya zama da kowa sai Kai. Numfasawa Anwar yayi.
Shhhh baby kada kidamu matalkine kawai.
Uncle ai tunda kana Sona baxaka taba rabuwa Dani ba Koh? Amrah takallesa.
Gyada kansa yayi tareda matseta a jikinsa.
Karki damu kedin "BURIN XUCIYATA CE" Ina tareda ke har abada.
Murmushi tayi duk da batasan nufinsa ba.
Oya muje nakaiki school Kinga kada malam ya dokeki.
Tashi sukayi tashirya zuwa Islamic school dake bayan gidansu Amma duk da haka Anwar ne yake kaita idan akatashi saita jirashi yazo sutapi gida.
Yau Anwar jiyake kamar kada take school din haka kawai yaji ransa ba Dadi kamar xata rabu dashine Amma Babu yadda zaiyi don shi mutum ne Mai son neman ilimi. Yanxuma days kaita ji yake kamar yatsaya haka kawai yaji yanason ganinta fiyeda kullum har saida yayi mata peck a goshi Wanda al adarsace Amma na yau yapi ko yaushe.
Bye Uncle I miss you.
Kalmar tabashi mamaki ko rabuwa basuyi ba Amma Wai she miss him kodai tanajin abunda yakeji. Sharewa yayi yace mata.
Am gonna miss you too baby.
Ta wuce Shima yatafi, bayan antashi islamiya amrah tafito jikinta duka yayi sanyi saita hangi meerah tsaye saita share don tunawa tayima Anwar alkawarin baxata Kara zama tareda meerah ba.
Haba babynah fushi kike Dani yi hakuri Shima Uncle din naki nabashi hakuri kuma har ya yapemin shinema yaturoni daukarki.
Murmushi amrah tasaki tareda xuwa suka shiga motar meerah.
Anty xamu biya wani wajene?
Eh tace suka tafi, sunyi 30minute suna tafiya can tatsaida motar. Tadau wayarta aka dauka.
Kuxo bangis gamu mun iso tareda yarinyar. Gaban amrah ne yafadi.
Ganin wasu manyan maza su biyu sai mapalkin datayi yafado mata.
Wayyo Uncle. Tace lokacin da suka shaka mata wani Abu tafadi a some.....
Madam yanxu yazamuyi da ita ne zamu kashetane?
Meerah ta dagawa mutumin hannu.
Aa bangis kokaita nesa KU yadda a hanya koma daji tayi nesa damu.
Angama. Bangis yadauketa suka tafi. Juyowa meerah tayi cikeda Jin Dadi yanxu saura Anwar din😏😏😏
Bayan Anwar yashiga makarantar kaf baiga amrah ba.
Innallilahi wainnailahi raju un, malaman ya tambaya.
Allah sarki amrah Yar albarka daxune naga fuskarta Babu walwala Dana tambayeta tacemin bakomai tafita bakin gate muje mutambayi Mai gadi Mana.
Sauri sauri sukaje wajen Mai gadi.
Dasuka tambayesa.
Eh lallai tafito Amma wata mata tajata cikin niqab suka shiga mota. Dim! Gabansa yafadi.
Shikenan amrah ta Yana gama fadin haka yafadi a some....
🤔🤔 Shikenan koya xata kaya?? Muhadu next chapter 💃💃💃