Happy independence day Nijerians.🇳🇬🇳🇬🇳🇬. And thanks for your comments guys plus idan kukaga any mistakes please correct me kunsan nobody is perfect 😘😘😘
Shuru kaji waje yayi tsit! Su Mami hawaye kawai suke saboda wannan tashin hankalin da Basu taba gani ba. Kamar daga sama sukaji karar motar police yayi dai2 da faduwar Anwar a kasa itako amrah Suma tayi. Su Mami ko har sun manta Yan fashin dake cikin gidan suka nufi wajensu Anwar cike da damuwa.
Your game is over, you are under arrest, Dan sandan yafada yana pointing din gun dinsa a kan bangis.
Hm is not over yet! Officer, Amma xamu hade next time yafada Yana kallon amrah dake kwance kamar gawa.
Haka aka tafidasu bangis suna wani dage Kai kamar marasa laipi. Mami mukira motar asibiti Mana Yana numfashi haka amrah. Anty farida tafada cikin kuka, saidae kamar anjinsu akaxo aka daukesu su duka zuwa hospital.
Likitoci ukune akan Anwar suna faman aiki itako amrah sai yanzu tafarfardo daga Suma datayi wata nurse nakanta.
Uncle? Ta kyalli nurse din da alamar tambaya.
Sorry madam karki damu doctors suna aikine akansa. Kasa hakuri tayi tacire robar ruwan da ake samata nurse tayi saurin tarota.
Madam you need to rest for now. Tafada tana girgixa Mata Kai.
Am medical doctor by qualificatio. I know what to do or not to fatan kingane? Amrah tayi maganar cikin haushi tafice, Nan ta tarar dasu Mami da grandpa tareda ma'aruf sai sintiri suke ganinta yasa kowa yadago da kansa Yana mamaki bawai ta tashi ba.
Grandpa yayi kokarin cemata wani Abu.
Amrah lafiya? Tambayar taga kamar tamata rainin wayou Uncle ne ba lafiya. Ta Buda baki tayi magana tahango doctor naxuwa da sauri tamiqe har saida grandpa yatsaya kallon ikon Allah.
Doctor ya Uncle? Kallonta yayi kafin yayi murmushi sai lokacin ta tono wannan fuskar.
Amrah masu uncle. Kawae yace sannan yakara dafadin. He is out of danger.
Thanks Uncle Suraj tafada tanabin hanyar dakin, ke Ina xuwa? Suraj yayi tambaya Yana kallonta Amma maganr datayi harsu Mami saida suka girgixa.
Wallahi xan ita mutuwa idan banga BURIN ZUCIYATA ba. Kawai tafadi Tana kuka.
Karki damu bari ayi shifting dinsa tukun, ta gyada Kai kamar kadangaruwa Mami Kam Tama rasa tacewa.
Bayan 1hour aka umurcesu dasu shiga ganinsa amrah itace last din xuwa don haka saita samu tayi kwance kusadashi kamar yadda take masa abaya sunkai 2hours kapin tafara kuka tana magana.
Ya Salam! Wai when are getting up? Uncle I really need you, I can't live without you, I love everything from you, wallahi Uncle kaima BURIN ZUCIYATA ne inaso nakasance dakai har abada please get up. Shiru bai tanka ba.
Ok am leaving since you not getting up. Tajuya xata fita yariqo Mata hannu.
Kada... Kada Kita amrah please. Tanson yadda yake Kiran sunanta.
Oh dama ka farfado? Murmushi yayi donshi tun 1hour data wuce yafarfado kawai yaji dadin yadda takwanta kusa dashi don dama halbin da aka masa wajen hannunsa ne kuma anci sa'a bai wani hudashi ba.
Haushi taji xata fita. Sai kuma ta tsaya cak! Sakamakon maganar dataji tafito bakin.
Amrah will you marry me?
Amrah POV
Lokacin da Uncle ya tambayeni jikinane yayi matukar sanyi. ZUCIYATA tatsananta bugun datake.
Kowa yataba proposing a hospital? My inner voice said. Wata idea tafadomin Nan take nayi murmushi.
Ok xanyi Amma da sharadi Uncle. Kallon dayamin yamatukar bani mamaki irin kallonan yamin na karamar yarinya Dani kafin yace.
Ok inajinki meye sharadin??
Komai nayi baxaka tambayeni ba firstly and secondly duk lokacinda kaji wani Abu nama ciwo xaka Sha maganin plus kafadamin and lastly you will always tell me that you.... Ahm I will tell you later. Tunda nafara magana yake kallona Yana murmushi.
Assalamu alaikum. Muryar Mami naji saina amsa Mata sannan nafita don tuna abunda yafaru daxu kunya naji takamani sai nafita nabasu guri saidai abunda natarar awaje yasani danasanin fitowa, wato su grandpa da Uncle tsaye suna fira ga anty farida. Ganin Uncle yabasar yasa na nufi gurinshi naxauna saidai Kash! Grandpa saida yamin magana.
Ya BURIN ZUCIYAR naki? Kaina sunkuye Ina murmushi don tuna tabargazar Dani dazu.
Ai dad tun tana karama yamata wannan lakamin Wai BURIN ZUCIYATA. Muryar Uncle Suraj naji
Ai nabashi ita dad kaga basai munbawa kowa awaje ba. Uncle ma'aruf yafada anatse.
Ganin abun nasu baxai kare ba yasa natashi Ina dariya nafita waje inajin kalamin grandpa nakarshe Wai kwaila. Amma tozali da meerah da idanuna sukayi ya matukar razana ZUCIYATA kapin zuciyata tace wani Abu.
She always spoiled the mood. My inner voice said nayi Dan karamin tsaki....
Wai baku tambayeni ba Ina meerah tashiga Yan kwanakinnan???😀😀😀 Muhadu next chapter 💃