Hi guys we meet again am sick that's why this chapter take a long time b4 update sorry please 🙏🙏🙏
Amrah ce a tsaye don mamaki yasa takasa dagawa daga inda take, meerah Koh cikin murmushi takaraso inda take cikin tafiyarnan tata takasaita.
Hmm kinyi mamaki Koh? Tafada cikin evil smile dinta.
Ba abun mamaki bane dama daga ganin kwando ansan dole xai yoyo. Amrah ta Bata amsa tana kallon cikin idonta.
Wow! Kinpayi kokarin buga wannan wasar Amma kisani you are not smart enough, tun ranar Dana ganki nasan cewa kece amrah, Amma manta kawai wasan xaici gaba a hakan. Meera tafada.
Hmm anty meerah kenan kishirya karbata amatsayin sabuwar amaryar da Uncle zaiyi cikin satinnan. Amrah tafada cikin murmushi.
Ok muje xuwa nikuma namiki alkawarin baxaki taba auren "MIJINA" ba, that's my upcoming book Insha'allah.
Ok nabarki lapiya kishiyata konace abokiyar takarata.
Amrah ta tafiyarta tabar Meera da haushi, daki tanufa aranta Yana tunanin yaxata auri Uncle? Itafa matayin uba tadaukesa, abun yayi Mata nauyi kawai tasaka kuka.
Bayan 30mint ta tashi ta gabatar da sallah sannan tayi wanka tasa atampa skirt da riga sun matukar mata kyau takalli kanta a mirror, masha'allah kawai tafurta Ashe haka takeda kyau? For the first time a rayuwarta tasa traditional dress saitaga sunma fi haskaka ta. Dauko Dan kwalli tayi tarasa yaxata daurashi, takai 20mint tana tunani har taji sallama. Murmushi tayi don sanin waye.
Tsaye yake Yana tunanin irin wanna kyau da amrah tayi harma baisan yashagala da kallonta ba. Maganarta ce tadawo dashi hayyacinsa.
Uncle please can you help me? Wlh nakasa daura wannan abun. Yanda tayi maganar cikeda shagwaba wadda ita kanta tayi mamakin yadda tayita.
What is happening to me? Tafada aranta.
Bari nakira antynki farida tadaura Miki my happiness, you look gorgeous today.
Thanks. Tafada atakaice shikuma yafita. Dafa kanta tayi.
Uhuu! Stupid girl meyasameki yau? Tafada. Daidai Nan farida tashigo.
Yawwa Antynah help me with this. Tamika mata.
Farida tashiga koya Mata yanda xata daura dayake amrah Sharp brain ce Nan take ta ita.
Wow is that really my princess? Farida tafada cikin zolaya.
Murmushi kawai amrah tayi tasauko kasa da gudunta jikake tass! Taci karo da wani Abu. Dago Kai tayi taga Uncle akasa saitasa dariya harda riqe ciki.
Seriously Uncle bakada karpi instead Ace Kaine atsaye nikuma akasa Amma look duk mun Fadi. Taci gaba da dariya.
Nifa jarumine kinfi kowa sani. Yafada Yana gyara tsayuwarsa tareda dafe goshinsa don yaji buguwar.
Eh ai ban manta ba lokacin da aka taba buguna a havila da mukaje Shan ice cream har buge katon kayi.
Tunawa yayi cewa shi aka xane a ranar harda gashi akamai sai yayi murmushi.
Eh lallai babyna batada mantuwa.
Yanxu hakan da kukayi yadace? Cikin murya Mai cikeda haushi Abba yafada.
Kallonsa sukayi dama Yana wajen?
Kubiyoni. Kawai yafada. Sukuma duk jikinsu yayi sanyi Abba yazaunar da kowa parlour dinsa. Yakalli kowa a natse.
Toh da farko dai Ina Mai matukar bakin ciki da abunda yafaru, dama amrah dinmu ce shine kuka boye? Dim! Mami tadago.
What! Takallesu don sonjin dagaske Alhaji yake. Amma sunkuyar da Kai da farida da ma'aruf sukayi yabata amsa.
Sannan na biyu meyasa kukai haka? Abba yakalli Anwar don son Jin labari, amrah xatayi magana Amma Anwar yarigata.
Ayi hakuri Abba idea dita ce. Kallonsa tayi cikeda tambaya afuskarta.
Shikenan punishment dinku shine Koh kusamo Mata Miji koni namata aure. Yafita yabarsu sunsan halin Alhaji Sarai bayada Sanya.
Fashewa da kuka tayi tafada kan ma'aruf da Anwar Amma Babu yanda xasuyi dole subarta taxaba don yin biyayya.
Uncle wallahi banason aure ni wallahi bantashi ba.
Shhhh! Amrah dole kiyi biyya ga iyaye, ma'aruf yafada kowa tausayinta yakamashi Amma banda hajiya matar Alhaji wato Meera. Duk Dadi yacikata.
Haka amrah tayuni ranar a daki Tana kuka hardae ta hakura.
***
Washe gari sun shirya xasu pita shopping su uku suka bar amrah ta tuqasu, ma'aruf da Anwar suka koma baya suna chart da juna awaya don basuso taji abunda xasu tattauna.Yanxu yazamuyi kenan Anwar?
Inaga kawai ka aureta. Anwar yaturawa ma'aruf.
Ni? A'a saidai kae gaskiya ni amrah ya'ta ce. Ma'aruf ya turawa Anwar.
Inason amrah tun tana karama but ni baxan taba aurenta ba har sai tayarda tana Sona itama wannan shine "BURIN ZUCIYATA".
Ajiyar xuciya ma'aruf yasauke kapin.
Ok amma kasan baxata soka batare da kayiwa kanka fighting ba, you have to teach her what is love and how to love you.
Maganar tashiga kwakwalwar Anwar tabbas baxai jira ta soshi ba he have to fight Amma ko amra xata so shi gashi yanada Mata? Yana cikin tunanin hakanne takatsesa da cewa.
Uncle mun iso yau kam saina siyi dogayen riguna anan. Happy me! Cikin jindadi take maganar don tun dawowarsu Nigeria Bata Kara fita ba. Tsuramata ido kawai yayi saiyaji takara burgeshi.
Ok! Ok! Let's go then. Ma'aruf yafada Yana fita daga motar. Haka suka shiga cikin katoton boutique din cikin shigarsu Mai burgewa kaya kala daya suka saka Ash din shadda itama haka doguwar riga aka Mata Tasha stones gaban riga kowa nata kallonsu cikin birgewa.
Assalamu alaikum, wani saurayi fari kyakkyawa yafada, banxa amrah tamasa. Kara maimamitawa yayi ta amsa sannan taci gaba da daukar kayan ta.
Excuse me please am talking to you young lady. Matsowa yayi dap! Da ita haka ya Bata haushi tadago.
Don't you dare come close to me stupid rat! Cikin haushi take maganar hakan yabashi haushi Shi yau ake fadawa wannan maganar.
Kara matsowa yayi, and what will you do? Matsawa tayi yakar matsota. What will you do if i touch you? Yakai hannunsa da niyyar tabata saikuma yatsaya cak! Sakamakon murqushe hanun da Anwar yayi.
Who's the fucking hell? Shiru yayi Yana tunanin Marin da aka sakar masa.
Idan xaka iskancinka kayi da ballagazazzun Mata kalanka Amma kada ka Kara tunanin xuwa kusa da my amrah. Cikin natsuwa yake maganar yanda yakira sunan amrah yasa ta lumshe ido don wani Yar! Dataji. Sum sum. Yafita wajen. Aransa yace is not over. haka suka kama hanya don komawa gida. Kowa da tunanin da take.
Hey guy! Hope you enjoy this chapter, I know you most be wondering who that guy is right? Follow me to the next chapter.