8️⃣

1 0 0
                                    

https://www.facebook.com/Tambari-writers-association-106345791122870/

*KARKASHIN. KASA*

*NA*

*MURJANATU UMAR*

*WATPAD: MAIYAMMA*

🌹🌹🌹🥀🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹🌹
🥀🥀🥀🌸🥀🥀🥀

*KARKASHIN KASA*

🌹🌹🌹🌸🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🥀🌹🌹🌹🌹
🥀🥀🥀🥀

8️⃣

"Sannun ku da gulma Niko kubra sa'a kika ci don Hajiya tace in kyale ki Amma da kin Gaya ma aya zaki tunda kin maida ni Abu tattaunawa a majalisar ku, oya tashi ki wuce kiyi aikin ki ,nan wurin zaman samari ne ba wurin zaman yan mata ba ,saboda haka hanzar ta shiga ciki tun kan ranki ya baci a cewar Fahad."

Duk maganar nan ummi ta saki Ido tana mai kallonan mamaki Yana bada doka da order ko waye shi oh!

Sim_sim kubra ta tashi ta wuce shima ya bi bayanta ummi tace"Allah dai ya kyauta wanan irin sa Idon haka !"mts ta tashi ta wuce gida Bata Kuma fitowa ba sai washe gari inda taje wurin kubra ta tadda ta tana goge ma Hajiya kayanta jeranta ,ummi tazo ta tsugunna ta gaishe ta ,kubra Tai Hajiya bayanin ummi cewar kawarta ce ,a karo na farko ummi taji tace "ikon Allah wanan kamar ai Tai yawa kamar mommy gidan Alhaji Usman don dai ta fiki gogewa ne.

"Baiwar Allah Ina ne kauyen ku.gaban ummi ya Fadi Amma ta dake tace Dabai!"

Tace "Allah sarki Amma kuna kama da iyalan gidan Alhaji Usman ,ikon Allah dama haka ne sai kaga kama har ta baci amma ba dangin iya ba na baba."

Ummi da kawarta kubra sun rage ziyartar juna saboda takunkumin da Fahad ya sa mata Kai hatta Hashim in yaje tadi a sace take zuwa ,ita Kuma bata taba Kai kararsa wurin hajiyarsa ba ,sai dai kullum ya tsareta da surutai iri_iri ,gashi dai bai cika biye ma yan matan Sa ba Kuma yawancin su haddadun yan mata suna binshi kamar kiyashi ya biyo abinci shi ku Yana Shan kamshi duk yan unguwa ne sai a fake anzo gaishe da Hajiya ,gashi a wurin su miskili ne Amma in yazo gun kubra sai yai ta zuba kamar kurna ita dai sai dai tace eh ko a'a ga shi tana son gani Hashim duk ya Hana ya wani kangeta.

Duk in zata gidansu sai ya bita abin na Kona Rai kubra don ita ta kasa gane kan lamarin Fahad Amma bai San Albarkaci hajiya yake ci ba.


Haka dai lamarin ya ci gaba har ta Kai ga Fahad ya ma ummi da hashim iyaka da kubra wai kada ya Kara ganin sun shiga gonar shi wai su tsaya a can nesa ,sanan wai yayi mata miji(su uban kubra manya) saboda haka Hashim ya nemi wata a gidan da take ,ita Kuma ummi aka ce an lura kamfen take ma Hashim saboda haka an dakatar da ita daga zuwa gidan har nan da wani lokaci (hmm wa yaga Fahad hukuma)

Saboda haka ummi ta dauke kafa sai dai taje gidan iyayen kubra ta gaishe su ,su kuma su sa mata Albarka ;haka Kuma ba karamin dadi yake mata ba ,shi Kuma Fahad yace in ya Kara ganin kafar ta kofar gidan su to lallai sai yayi sanadin aikin ta ,a dalilin haka ummi ta kama kanta.

✍️ *maiyamma's library*

KARKASHIN KASAOù les histoires vivent. Découvrez maintenant