Chapter 11

1K 200 82
                                    

“Worldly life is short, so turn to Allah (God) before you return to Allah (God).”
Anonymous 

♤♤♤♤♤

✍ZABI NA✍

KADUNA STATE UNIVERSITY

Zaune take a cikin motar shi suna ta hirar soyayya.

A yanzu haka ana lecture a class amma Layla ta qi shiga- a wurinta Habib ya fi lecture din muhimmanci.

Habib dai tunda ta fara matsa mishi akan Abba yace ya je ya gan shi ya daina zuwa gidan gaba daya.. A kullum makaranta yake zuwa ya ganta.

"Sweetheart ya maganar zuwan ka gida ganin Abba... baka ce komai ba har yanzu"

Ajiyar zuciya ya saki sannan ya gyara zama yace "uhm Pretty ba haka bane.. kin ga akwai wani dan shirin da nake yi ne kafin in je.. na tabbatar serious magana ce ta sa Abba ya neme ni.."

"kana nufin you are not serious about our relationship kenan???" ta fada yayinda hankalinta ya tashi.

"haba haba dai Pretty.. ni da nake sa ran auren ki nan da 'yan watanni.. uhm, I am very serious about US.. Kin ga presently ban fara aiki ba kuma na tabbatar Abban ki zai so ya ji cewar ina da aikin yi. Bana so ya ga kamar dukiyar mahaifi na kawai nake facaka da ita and I am not capable of standing on my own.. ko alama bana so inyi losing dinki don haka kar ki damu zan zo da zarar na karbi appointment letter na wani aiki da na samu a Abuja" ya fada yayinda yake fatan Allah yasa ta gamsu da bayanin shi.

Shiru ta dan yi sannan tace "na fahimce ka sweetheart toh amma me zan ce ma Abba idan ya tambaye ni kai?"

"Just tell him na dan yi tafiya idan na dawo zan je"

"Kenan bazaka qara zuwa gida ba sai a nan zamu dinga haduwa??"

"kiyi haquri Pretty.. for now yes amma it wont be for long"

Bata rai tayi alamun tana fushi.

Hannun shi yayi stretching ya tallabo fuskarta yana shafawa... Hakan ya sa ta lumshe idanuwa.. Aikuwa bata ankara ba ta ji lips dinshi a kan nata inda ya sakar mata wani dan qaramin kiss..

A firgice ta bude idanuwa tana kallon shi cikin tsananin mamaki... Zuciyarta ce take ta harbawa yayinda gaba daya jikinta yayi mugun sanyi.

Layla dai kasa magana tayi, haka kuma ta kasa daina kallon shi.

Habib wanda ya kula ta daburce sai yayi seizing opportunity din ya matsa tare da cafko lips dinta da nashi..

Layla dai qoqarin qwacewa take yi amma Habib ya qi bari..

Wani irin intense kiss ya shiga yi mata cikin wani salo mai haukatarwa.. Gaba daya ya birkita mata lissafi... abubuwa ne suke ta yawo a cikinta.. tuni tayi nisa!!

Tun tana qoqarin qwacewa har ta sakar mishi bakinta.. Abin mamaki sai ta tsinci kanta cikin jin dadin abinda yake wakana.. Tuni ta shiga mayar mishi da martani.

Subhanalillah!!

Babu abinda kake ji sai nishin su.. Dayake motar Habib Tint ce babu wanda ya san abinda suke yi a cikin motar. Hannun shi ya jefa cikin rigarta ya damqo boob dinta.. Da qarfin tsiya ta ture shi yayinda ta firgita sossai.. Sauke numfashi ta shiga yi kamar wadda tayi gudun tsere kilometer dari.

"meye haka sweetheart??"

Habib dai kwantar da kan shi yayi a kujera yayinda idanuwan shi suke a rufe... har yanzu bai fito daga duniyar dadin da Layla ta afka shi ba a cikin qanqanin lokacin nan.

ZABI NA | ✔Where stories live. Discover now