12

808 84 2
                                    

*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

   _A nigerian historical fiction_           _*WATTPAD SURAYYAHMS*_  
  _Brilliant writers association_

    
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*12...southsong party!!..*.

Yadda Jikin nala ya hau matukar rawa cikin kasa tatattara nitsuwarta bayan tagansa hakama zuciyar hanadi yake faman huruwa yana harbawa wajen saka idanunta da hanklinta akansu cike da yanayina baqar kishi..

Fitowar san yasa dukan sauran members din familyn yin gamayya da juna a waje guda inda suka dadayin kyau suka haska waje domin kowa acikin wajen was in black sukadai ne suka sha fararen kaya.

kowa awajen da irin gaisuwar da aka masa,wasu cikin aminci da karramawa wasu sabanin haka daganan aka bude taro inda lady jasmine da mijin ta mayor suka gabatar da manufar partyn tare da jadadda ma mutanen shi cewa a shirye suke su fadada harkokin bunkasa hanyar samun kudi da arziki da taimaka ma jama'ar su

Sosai ake tafa musu babu kalar toast din da ba'ayi raising anan ba, the moment was so fun musamman wajen hanadi da nala da suka kasa dena zagin kwalliya da dressing din juna a zukatan su.

Bayan nan kowa ya wuce yin abunda ke gaban sa,so Nashwan was heed straight gaban manyan kusoshin ana nunasa as sole heir of BMF shi kuma yana gaishe su suna saka masa albarka..

He was calm today Baiyi wani rashin kunya ko taurin kai ba dan muddin aka gansa to mahaifin sa mayor hakeem wamako kawai ake yawan tuno masa sai dai akwai bambancin hali mai girma tsakanin nashwan da baban sa mayor hakeem wamako dan kuwa kallo daya zaka masa ka gane baida lpya sosai amma rashin lpyar bana ciwo ba kuma ba afili yake ba,kind of yana son tsame kansa ma daga jikin mayor Aseem dan sau goma in aka dubi mayor aseem din akace "baban sa to shi inya tashi amsawa baiya kiran sa da sunan uba

He insist on calling him sir ko kuma yace mayor Aseem but neva eva zakaji abakin sa yace dashi "father,
Abun kuma yadade yana balain damun mayor bana wasa ba..

Ayayin da programe ya soma zafafa mayor Aseem bai bata lokacinsa ba ya soma cuccusa nashwan akan harkokin businesses din da yakeyi saidai har yau akwai amanan  su na tun abokan takar su da abokan sa dabai watsar dashi ba shiyasa yau ya saka nashwan din ya saka hannu a charity nd human development businesses dayawa amma kwata kwata bai sashi a miyagu ko kazaman harka ba.

Shi babban burin sa yanzu shine BMF ya farfado yasamu ya mallake dukiyar hakeem wamako  wanda badon sumewar da nash yayi a kauye ba hala da an wuce wajen a yanxu

tsaye suke agaban top business men suna tataunawa sukaji wata husky familiar voice yana tunkarasu

"Assalamu alaikum..

da sauri nash ya waigo jin muryan lawyar mahaifin sa mr mahdi yazid abayan su"

"wasalam"
Duka aka amsa shi bayan nan kowa ya dauke wuta basu ce masa komi ba,da karamin murmushi nashwan ya bashi hannu yace "hi mahdi"..dan ajiyan zuciya ya sauke yanata kallon sa yayi double smirks
Yace..to sannu da zuwa..Mr mahdi ya tamke hannun sa in a warmer hand shake yanata kallon yanayin sa yace thank you KON,yana me dada jadadda kalmar K.O.N din duba da yadda wasu agefe suke binsa da kallon takaici,"can i see u in private pls?

Nash ya gyada kai
ayayin da kowa awajen ya bisu da wani irin kulallen kallo wanda basai an fada ba kusan dukanin mutanen mayor aseem basa son mr mahdi Dan mayor yasha gaya musu cewa mahdi ne munafukin,kuma shi yake xuga nashwan akan karya saka qaddarorin sa da na wasu bare acikin harkan BMF shi kuma ayanxu ya riga ya cika musu kwakwlwa da karyan cewa yana so ya kawo jama'a cikin harkan ne sabida kowa ya mora arxikin sa ajikin jama'ar kasar sa.

TAKAICIN WASUWhere stories live. Discover now