10;

1.1K 127 16
                                    

*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

   _A nigerian historical fiction_           _*WATTPAD SURAYYAHMS*_  
  _Brilliant writers association_

    
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*10:first contact*

Zairah tasha mamakin saurin amincewar maman ta wafiyya akan karban aikin duk dama afiya bata boye mata komai ba kuma tasan ma suwaye zataje tayi aikin,duba da yadda wafiyya take da mugun zurfin ciki yasa bata ce uffan ba,haka nan dai ta bar fargaba da tarin tambayoyin dake bukatar amsa dama  wayanda ta binne su tsawon lokaci acan cikin ranta...

Inta duba murdadden rayuwa irin na wafiyya takan kai awanni mai tsawo tana shiru cikin nazari hakan yasa ake mata kallon shiru shiru wacce bazata iya komai ba amma azahiri zairah
Mace ce mai iko da kanta,irin mata wanda ake kira da alpha female masu karfin zuciya da tsananin hakuri da yanayin rayuwa
She is very matured amma bana shekaru ba,her maturity is based on xperience dan ita duk gwarwamayn datayi a duniya takan tabbata ta dauki muhimmin darasin rayuwa aciki shiyasa koda tana fushi ko farinciki ba lallai ka gane ba dan ita bata dauki duniyan nan abakin komai ba she hardly get furious datayi fada dakai gwara tayafe maka inyaso ta boya can ta fidda zafin abun ta hawayen ta,kuma tanasane da cewa ita marainiyace gaba da baya shiyasa ma all she care abt now is her God-mum wato wafiyya duk dama
bata fahimtar komai game da ita

Tunda suke rayuwar su Wafiyya bata taba ajeta ta mata bayanin komai ba, ko tarihin baban ta da sauran familynta bata tabaji bare taga hoton sa,gwara gwara maman ta  tana tunata da fuskan yarinta data girman tasha kkrin yin tambaya akanta amma wafiya is alwys quiet abt evrything, she kept wondering,meyasa baxan san labarin mu?well,Ko abunda ya faru a filin taron nan ma batace mata uffan akai ba har yanxu kuma tasan wafiyyar ta gama lura zaira tana mutuwar son taji kan maganan ne tasan taji abubuwan datake furtawa a ranan game da nashwan sarai.

a kullum inta zauna muhawara take yi da zuciyarta""mama tana da da?so She has a son?to ina yaron yake amma dai ba wannan dan BMF din bane,
hmmm  saidai hala suna mugun kama
To me zai hada mama na da mayor hakeem wamako bayan ma a prison muka taso?quiet confusing.ita sumewar nash bai ma darata ba tabarshi acewa hala kwainane ne irin na yaran masu kudi hala ma yace yaga ko  mayya ce kamar inda yan kauye sukace.

Babu wani bata lokaci zaira da afiya suka cike foarm sukaje public office aka tantantce su ranar tafiya birni kowa ya fito da yar jakansa aka sakasu a bus tafiyar awa uku ce zuwa southsong mansion ba wani tafiya mai nisa ba amma sai can da yamma lis suka tashi

Su goma aka deba Afiyya dake ta iya sarrafa ababen sha na zamani dana gargajiya kuma bakin ta kullum shiyakan ceceta ananma bata samu matsala ba,sai bara'atu yar gidan headcook da kawar ta mairo me tuwo
Da zairah din wacce da kyar ma aka bata pass dan gulman mutane akan abunda ya faru yasa saura kiris ya ja mata cikas, but thy just can do witou her sabida ko a fuska ma tafisu wayewa,zaira tana da baiwar iya girki sosai danko da taje karatu a makarntan gwamnati tasha neman aikin dafe dafe,serving girl,cleaner,waitress receptionist ta iya computer sosai dan haka har aikin accountant tanayi a manyan hotel da restaurant so is like she have a master degree in cooking and hospitality management tako ta ina ta iya bi da mutane cikin tsari mai kyau gata da tsafta.a kauyen bayan su hudun nan ba a dauki wata yarinya ba manyan mata daga public office ne suka sassaka sunayen su domin suma kudin ya shigo hannun su.

By 7am kowa ta baro gida da kayanta tana public ofice bayan sunyi rehersal wa'azi da gargadi sosai aka musu dan akwai manyan tsarukka da tsauraran dokoki da aka shimfide masu wayanda dole ne subi,6.30pm suka dau hanya sautin surutun da raha babu babba babu yaro wani annurine ke tafe da yanayin matan cikin motar hakan zaisa ka fahimci cewa kowa Allah Allah yake Allah ya sada shi da wannan gida.

TAKAICIN WASUWhere stories live. Discover now