*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched..__A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_*15..the New maid*
Lady jasmine tafi minti goma a bakin kofar"Hanadi..?hanadi..tsabagen kira datayi sanda ta jawo hnklun duka maid din dake sashen.."Ina hanadi..Hanadi bata farka bane?tana maganan tana duban diamond watch dinta lokcin ana neman wajen karfe sha biyu saura.Bingel tace
"Tana ciki Ma,
Bacci takeyi bata farka ba,Lady jasmine tana waigowa tace
What?bacci?
Dukan su sukayi shiru suna ciccire idanu,kasa ce musu komai tayi takada kanta ta bar wajen within few minutes ta dawo da spare key ta bude kofar ta shigoa hargitse tayo kan gadon ta yaye bargon nata da karfi cikin yanayin fada ta watsar akasa inda duk surar jikin hanadi ya bayyana she was wearing a lace desire balconete nite gown
Inda dukan kyaun surarta yake nunawa"Ke da Allah ki tashi Baccin ya isa haka You are sooo lazy hanadi..
Cmn get upCikin wata malalacin qwuiya Hanadi ta wulla kafarta sama ta buga akan gadon tana kukkuni,"mumy whats this.shikenan
Mutum bazai huta ba"ki tashi nace miki,ki dubi agogo is twelve noon yau bazakije aiki bane?
Hanadi ta mike da kyar tana mutsaka idanun ta tana turo baki "Yaushe aka fara gaya min abunda zanyi agidan nan?mumy dan Allah kibarni.
Lady tayi shiru tana ta kallonta cikin rasa me zatace
Can ta tabe baki
"ure so lazy..nifa bansan ta ina kika dauko shi ba Nidai im not this lazy"Mummy im not lazy Im just in an energy saving mood
daukar pillow tayi ta gwada mata akai,ni sa'arkice da zakice min haka,wani enrgy saving mood ne wannan?kasala dai dayayi miki yawa..kullum senayi tunani ta yaya ne zaki iya rike namiji a mtsayin mijinki, na mijin ma nashwan wamako,please how..
Hanadi ta takune fuskar ta tana dada gyara zaman ta
Haba mumy nashwan din shi meye ne?maza in kanada kyau aji ilmi kuma ka iya kwaliya ai shikenan
Lady tace hmmmm
Haka ko?to tsaya kiji abunda babanki ya fadamin
Nan ta same waje ta zauna ta shiga gaya mata abunda ake so tayi na dada cusa kanta a rayuwar nashwan tare da bata tabbacin cewa acikin shekaran nan za'a musu aureso Bayan sati biyu masu kyau komai ya juya akala agidan
Inda hanadi tasa wani irin qaimi ta kuma jajirce wajen focusing akan career ta ta yadda zata balain burge iyayen ta,iyawa,ilimi da kaiwa matsayin kololowar iya amfani da tsarin technology yana daya daga cikin abunda yasa ake dabbaka harkokin Southsong a duniya ake kuma mugun daraja su,komai na rayuwa suna dashi inda suna bazama awaje zagaka sunan gidan su SS ya haska ajikin propertyn su manya da kanana like privates jets,cargo planes,boats, business aeros,asibitan charity da magu danan ruwa,
Fresh Water dams,kamfanin wuta dana abinci
,stadiums,tituna evry single litle thing kai harta kamfanin biro da reza akwai wanda sukayi da sunan susouthsong din sai ya zama kamar shareren daula amma ance jama'ar su na karkashin yankunan su sunfi morar abubuwan nan nasu fiye mutanen da basa karkashin su.
A teritoryn su da duk wani abu na harkokin,business da kasuwancin su dole ne kaga logon sunayen su da brand name iri da iri
Kamar Kamfanin Hanadi nagashin kanta dazai fara producing luxury items Babban zanen kalman HERNADI zaka gani a jikin brand badge na items din kamar bags, lingeries dresses shoes bags jewaries Man shafawa da sauran body care product,
watches rings,and all in all tana da babban fashion show business abunta..tare da su abhay suke ziyartan
Duka areas na mayor daya gina suna duba lpyar jama'an su tareda musu alkwarin kwanan nan zasu fadada gararuwan sukuma bunkasa musu rayuwa.Bayan nan Just 4 days hanadi ta dauka tana tsara
Babban business budget dinta na modeling kuma babu karya tsarin ya matukar burge kowa dan komai nata anan ma an nasa logo
![](https://img.wattpad.com/cover/240003124-288-k381839.jpg)
YOU ARE READING
TAKAICIN WASU
Romance"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for...