*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched..__A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_*17.who is who?...*
Misalin karfe takwas na safiyar washe gari zairah tafito daga wanka daure da zani a kirjinta..
jiya abubuwan sunyi yawa da alamar yaune zasu karasa zagawar su ummu baraka dake zaune gaban tebur ta bita da sassanyar kallo yanda fatar ta yake uban sheki dan murmushi tayi tajuya tacigaba da dama kokon datake yi,zairah ta zauna tashiga shafa mai ta shirya cikin riga da zani na atampar kayan aikinta wanda umman ta ijiye mata aiko yay mata shegen kyau tana cikin fama da daurin dankwalin umma baraka ta miko mata kokon tace kina gama shanyewa kiyi maza ki nemi ni Zairah Tace to nagode,..
babu bata lokaci tayi marmaza ta sha kunun sai dai bada yawa ba sabida bakaramin kokrin danne mummunar damuwa da kewar wafiyya dake cin ta a ranta takeyi ba
Bayan ta gama dakan ta ta fito batare da temakon kowa ba ta nemo ummu baraka,its impresses her very well dan sau dayawa wasu ma'aikatan sukan rude amma taga alaman zairah tana da nitsuwa da lura sosai
Kafin agama nuna ma zairah ko ina har lokacin azahar ta gabata wani sabuwar kwakwma cikinta ya soma yi alaman yunwa ga wani tsami tsami da kafarta yakeyi dan sun hau steps steps kam babu laifi wai dan ma umma barakan tana binta da karin bayani then Finally umma baraka ta jawo ta suka nufi inda aka Rabbatul bait wato sashen lady J
Zaune suka same ta tana zuba wani azazaben qamshin turaren indivutuel mai gauraye da sandalwood da amber, tayi matukar kyau jikinta yasha uban wankan farar code lace tsadadde wanda kamfanin soltis daga france suka kerashi,wani ubansu dinkin riga da zani aka mata na bubu da zani,both wuya da hannun kayan ya ci uwarsa da zubin aiki me dan uban tsada..
Wata arniyar 5inches heel na valentino garavani shiny silver rock stud dinsa taci ta dora kafar daya akan daya da white medicated gogles akan damammen fusknta hannunta dauke da wani exclusive fashion Catalog na
Kamfanin rahul arora's fashion brand dayan hannun ta ta kimesa akan lallausan deep brown sofa,hannun yaji zobe da agogo da bracelet din goldtana duba cataloque din a nitse kwarjinin ta ne yayi saurin dasa musu fargaba da nitsuwa
Ummu baraka tayi saurin matsowa gaba ta fada kasa cikin girmamawa tace "Allah shi taimake ki Lady jasmine...fatan na sameki lpy?
ba laifi lady j tace Lpya batare da ta dago ba"..meya kawoki?...ta maida tambayar kamar batama san da wata mai kama da zairah a wajen baIta kuwa zairan Tsaban tsoron haduwar siffarta ne ya nakasa ta,she dint look friendly at alll lady j irin matan nan da maza ke jin shakkar su tsabar jinin iya iko da girma da jidakai dake bibiyar yanayin su
.kasa kasa umma B tayi da sautin ta tace"my lady Wannan ne yarinyar..Private maid din sir nashwan..Allah ya kara maki girma...a shirye take kuma yau zata fara aikin ta..Can Sai ta dago atake ta kalle zairah cikin kankanin lokaci ta wani yamutsa fuskanta
tace"Kuma bata iya gaisuwa ba?sautin kuuu cikin xairah ya bada,tun kan umma baraka ta budu baki tayi mata magana zaira tayi rusunun dole ta soma gaisuwan cikin i i na kallon banza kawai ta samu wajen lady j wacce ta yi banza da ita tacigaba da duban jaridarta nadan mintina after like 30 scnd ta aje agefe ta zare glases din idanun ta tana sauke ajiyayyen numfashi,can sannan ta kalle zairah din a tsanake
Meye sunanki?
A sanyaye Tace
Sunana zairah..To ki saurare ni kiji abunda zan fada miki duk abunda baki gane ba u better call my attention ok?
Kai a tsunkuye zairah tace yess ma.
Nan lady J tace
Game da ayyukan ki asashen dana As early as six u are up,ki tabbata By 7.00Am na Ko wani Safiya zaki na shiga dakin sa bance kuma kije ki tashe shi ba kedai ki tabbata kin aje mishi fresh spearmint tea,and dont forget little or no Sugar,inkina son kanki da lpya ma honey kawai Za kisa Masa like 2 teaspoon sai ki gauraya,inkin gama anan dakin san Zakiga dark glass side table leave it on top sannan sai ki fita
![](https://img.wattpad.com/cover/240003124-288-k381839.jpg)
YOU ARE READING
TAKAICIN WASU
Romance"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for...