Select All
  • Mai Tafiya
    189K 19.8K 29

    Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

    Completed  
  • KWANTAN ƁAUNA
    6.3K 239 27

    Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar ka...

    Completed  
  • BABBAN GORO
    271K 21.4K 62

    NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi ball...

    Completed   Mature
  • KHADIJATUU
    278K 24.6K 66

    NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...

    Completed   Mature
  • ZAGON ƘASA
    97.7K 8.1K 37

    The Story Of three family. NAMRA FAMILY. DR. HILAL FAMILY. KALSOOM FAMILY. Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA* Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears. Witness to revenge

    Completed  
  • RAI BIYU
    423K 46.2K 63

    Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny...

    Completed  
  • WATA SAKAYYAR( SAI ALAHIRA)
    960 104 44

    Labari ne maicike da tausayi izaya makirci da kuma soyayya da sauransu

  • ZABIN RAI
    118K 16K 50

    Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.

    Completed  
  • ABOKIN RAYUWA
    15.9K 257 6

    A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa... Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata ta...

  • Abbakar(Not Edited)
    16K 474 14

    COMPLETED ✅✅✅ but not edited!!! Matsanan ciyar kaunar dalibar sa, da ta kamashi yasa yake ta so akoma makaranta, dan ya ganta ya bayyana mata ransa, sai dai me Da tsohon ciki ya ganta,hakan na nufin matar aure yake so ko me?..

    Completed  
  • RUWAN SIRRI ( CIGABAN GIDAN FATALWA )
    4.1K 149 3

    CIGABAN GIDAN FATALWA................

  • GIDAN FATALWA
    4.2K 166 3

    Duk wanda yaga sharri to ya binciki kansa......

  • TAFIYAR DARE ( MAYYUN JINI )
    3.7K 132 3

    A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......

  • RUBINA!!!♦️
    16.6K 1.7K 23

    Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wand...

  • KI YARDA DA NI
    214 28 4

    Labari ne akan wata matashiya da ta hakura da soyayya a rayuwarta, sakamakon halin da ta ga mahaifiyarta ta kasance a rayuwar aurenta. Sai dai kaddara ta jata zuwa fadawa tarkon er uwarta. Ta samu ciki da mijin er uwarta sannan ta haife ba tare da sanin koda sunanshi ba, shin kaddara zata sake hada su? Wanne matsayi z...

  • YANKAR KAUNA
    31K 3.6K 20

    "Wanena halan?" Daya daga cikin 'yan union ya tambaya. "Alhaji Usman na hwa. Baka gani ZUNNURAIN ga jikin lambar mota nai. Ko da yake duk kuna yaka hwadi ma magana ko yak'i da jahilci baku tai ba." Daya daga cikinsu wanda dagani direba ne yake fadi. "Allah wadaran naka ya lalace, ashe haka mutuminga yake, ko de cikin...

    Completed  
  • HAKKIN UWA
    3.9K 287 13

    Wannan labari ne mai tsananin ban tausayi da taba zuciya wanda kuma ya faru da gaske sai dai 'yan gyare-gyare wadanda ba za a rasa ba. Shin kun san girman hakki kuwa? Kun san girma da darajar da uwa take da shi? Kun san babbar tabewa ce ga mai murje darajar uwa? Kun san cewa hakkinta ba zai bar mutum ba? Ku biyo ni do...

    Completed  
  • QADDARA TA
    2.5K 125 6

    *THE BATTLE BETWEEN THREE 3 BROTHERS FIGHTING FOR LOVE ❤️🔥 👇FIND OUT 👇 From the writer of TAGWAYE (IDENTICAL TWINS) QADDARA TA; A strange romantic love/Hate story full of Destiny, Revenge, Hatred, Love, Romance, Heartbreaks, Class etc..... Find Out, kada kubari abaku labari♥️♥️♥️

  • MANUFATA
    343 40 7

    MALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA MALAM AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA MALAM AMINU SHI YA SAYAR DA KADARORINSA YA TAIMAKAWA MUSTAPHA YA TAFI...

  • TAFIYAR MU (Completed)
    16.5K 866 20

    Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwa...

    Completed  
  • CANJIN MUHALLI
    3.2K 248 10

    Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruwa da zuriyarsu ba. Cikin son nisanta kanta da mahaifinta wanda take ganin laifinshi ne sanadiyyar rugujewar farin cikinsu yasa Jidda ta ƙaura daga...

  • DARE DUBU
    20.5K 1.8K 61

    Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba...

    Completed  
  • FITAR TSIRO
    1.8K 42 5

    Fitar Tsiro labari ne akan ƙalubalen rayuwa.

  • Bintun Batuul
    4.1K 249 15

    Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a...

    Completed  
  • MARAICIN 'YA MACE
    69.7K 6.5K 36

    Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...

  • LAIFIN WAYE??
    3.5K 355 44

    It's all about Suhana's life...

    Completed  
  • K'ADDARA TAH COMPLETE
    128K 6.5K 46

    Okey I'll leave now, remember me in your prayers, keep the taste of my mention on your tangue , keep my good deed in the boxes of heart, and keep my greetings even in the letters and telegram, i haven taken your darkness, and my bright shinning stars in your now, if am not there for your gathering, there is darkness...

    Completed  
  • MATSALARMU A YAU!
    63.1K 7.3K 38

    MATSALARMU A YAU! Ammin su'ad Nadia kyakykyawar, matashiyar budurwa ce wadda tarbiya, addini da Boko suka ratsa ta, mafarkin ko wanne namiji Sede Nadia Nada matsala kwaya daya tak shi ne rashin uba! Wanne irin rashin ubane? Mutuwa yayi? Kokuwa bata yayi? Ko akasin haka? Wanne kalubale Nadiya zata fuskanta a Rayuwar...

    Completed  
  • ALAKARMU
    39K 1.3K 33

    Karki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta tare da runtse idannunta. Tsaye take lokacin da taji hannayensa biyu y...

    Completed  
  • MAKIRCI KO ASIRI
    62.6K 6.1K 26

    Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.

    Completed