Select All
  • ZAFAFA SABON KAFCE🤓
    10.8K 174 4

    ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • SANADIN BIKIN SALLAH!!
    15.1K 1K 7

    Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta...

  • UMM ADIYYA (Read Full Book On okada)
    109K 2.9K 7

    #6 in Romance 14/04/2017 Tunda take bata taba ganin mugun mutum marar kunya irin Zaid Abdurrahman ba. Ta so ta juya amma ganin su Maami yasa ta fasa ta shigo falon ta gaishe su sama-sama don tare suke da yayanta Saadiq. Har ma yana tambayarta "Ummu A. da fatan dai wadannan basu baki wahala a wurin aikin?" Murmushi...

  • AMAREN BANA
    141K 9.2K 17

    #9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar...

    Completed  
  • LADAN NOMA
    3.4K 686 18

    Labarin matar cushe, Rukayya Mus'ab a Daular Musulunci Alhareeh, wacce aka ba wa Ishaq Mahmud ita a matsayin LADAN NOMA. Labarin aure auren Ishaq duk a bulayin bambanta matar so da ta cushe. Ko zai dace🤔

  • BA GIRIN-GIRIN BA
    60.5K 8.3K 36

    BAN YARDA A YI COPYING DAGA NAN ZUWA KO INA BA, YIN HAKAN SHIGA HAKKIN MALLAKA NE ANA IYA MANA HISABI AKAN HAKAN Burin dukkan iyaye shi ne su aurar da ya'yansu da sun taka munzalin aure musamman ya'ya mata. Hakan ya kasance daga cikin Addini da Al'adunmu. Rashin aure kan haifar da damuwa a zukatan iyaye da su kan su y...

    Completed  
  • TSANINMU
    3.6K 318 3

    Duk abin da mutum zai zama a duniya sai ya bi ta wasu matakala wanda ke manne a jikin tsani, tsanin kan iya zama na katako wanda ruwa da rana ke saurin lalatasu wani tsanin kuma na karfe ne da sai dai yayi Tsa-tsa. Ana samun tsani na azurfa ko lu'ulu'u ko ma zinari wanda hakan bai isa a ki kiran sa da tsani ba, hakan...

  • MAFARKIN ABDOUL
    18.6K 1.1K 11

    Abdoul matashin magidanci ne da ya haɗa da wacce ya sadaukar ma soyayyar sa a kurarren lokaci. Shin soyayyar na kaiwa ga kyakkyawar riba ?

    Completed   Mature
  • HA'INCI
    1.3K 58 1

    Its all about betrayal and it's consequence

    Completed  
  • GIDAN AURENA
    33.6K 571 4

    Completed on 27th October 2017 #1 in General Fiction more than 10x since 2/10/17, #2 in General fiction 12/09/17 Afaf ta kasance abar so ga kowa tun daga kakanta har zuwa iyaye da yan uwa har dangi da na nesa, nagartanta da kyawawan dabiu ya haifar mata da wannan soyayya wanda ya zarce har zuwa gidan aurenta in da t...

    Completed  
  • Bayan Na Mutu!
    6.6K 148 1

    Motar ta tarwatse, k'arfin shigowar gingimarin dake d'auke da itace ya haddasa wata k'ara kamar ta tashin bam, k'ofofin motar suka yage daga jikin bodin, gaba wajen zaman direba ya fita ta taga, injin motar ma yayi tsalle wani wajen. Ka'ra mai yawa ta cika iska, yadda k'arfe ke had'uwa da d'an uwansa, yadda k'arfe ke...

  • Waye Shi? Complete✓
    320K 38.2K 63

    #1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters

  • ABADAN
    156K 6.8K 23

    is all about destiny again

  • ZAFAFA BIYAR(DANDANO)
    17.5K 397 5

    New year

  • KUNDIN QADDARATA
    1.4M 119K 112

    Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin w...

    Completed  
  • Gidan Bature
    68.9K 3.3K 10

    Romantic Love story&Family Saga

  • 🥀ZABIN SAMHA🌹(YAYA ko MIJI)?
    51.4K 4.9K 82

    Kallo cike da tsantsar mamaki da al'ajabi hade da tashin hankali Abba da Anty Fanneh suka shiga bin Samha dashi suna jiran suji ta karyata abunda ya fadi. Abba ne ya dubeshi yayi kokari ya hadiye abunda yaji ya tasar masa yace "Da gaske kai kayi cikin dake jikin kanwarka ko kuwa kunnuwa na ne suka jiyo mana ba daidai...

    Completed   Mature
  • EL-BASHEER
    22.8K 1.7K 36

    EL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na Kara ruruwa a ransa a Duk lkcn daya kalli kyawawan kwayar idonta Yan...

  • ITA WACE CE? (Complete Book1)
    80.8K 4.4K 57

    Let see what is all about 💋

  • BIYAYYAH
    43.5K 1.9K 45

    Labari ne akan wasu masoya guda biyu da suka had'u wajen yiwa iyayensu BIYAYYA. 'Kir'kirarran labari ne ban yi shi dan wani ko wata ba, kada a d'ukar mini labari a juyashi, ban yarda da wannan ba, a kiyaye!!!.

  • SAHIBUL KALB✅
    80.2K 5.6K 67

    All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai sun...

    Completed  
  • 🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀
    49.6K 2.6K 26

    Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa......

    Completed  
  • MEEYERNA WA ADVIIK
    395 14 5

    *Wannan lbr gaskiya ba karya bane, kuma ya faru ne akasa she da ban, amma jigon wannan lbr wadda take safarar yara Nigeria ke sayarwa ga kowace kasa saboda Newman abin duniya, mutanan Nigeria tana daka cikin kasa ta 25 da biyar dake sayar da yara kana a ko wacce kasa wasu marayu wasu kuma mash iyaye ne dan haka wann...

  • KUMALLON MATA
    1.3K 58 1

    Labari ne da yakunshi yanayin da rayuwar mata take ciki a wannan zamani da irin matsalolin da zafin kishi kan iya haifarwa cikin rayuwar 'ya mace.

  • RAMUWAR GAYYA
    2K 106 16

    Revenge

  • Akan So
    325K 26.8K 51

    "Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita" Da murmushi a fuskarshi yace "Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"

    Completed  
  • WATA BAKWAI 7
    371K 28.2K 56

    Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel

    Completed  
  • El'mustapha
    325K 25.4K 72

    'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...

  • SANADIN HOTO
    16.2K 611 25

    labari ne da aka ginashi akan tsabtatacciyar soyayya ,wadda tafara tun daga yarinta ,dab da burin masoyan zai cika k'addara ta afka musu dalilin sanadin hoto ,kubiyoni Dan sanin shin k'addarar tana kaisu ga auren juna ko kuwa ........!?

    Completed