WASU MATAN COMPLETED{02/2020}.
fictional Story
Kamar kowani matashi ko matashiya, Hibbatullah ta tsinci kan ta a cikin yanayin rayuwa inda ta ke son ta yi wa ubangijin ta biyayya, ta faranta wa iyayen rai, sannan ta faranta wa kan ta ita ma. Ta hadu da ibtila'i kala kala na rayuwa wanda ya zama ruwan dare a rayuwar matasa a yau, wanda hakan ya yi sanadiyyar...
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...
Takasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya kasance mashayi .. ya kuma ka sance mai sayar da kayan maye ...saboda so...
🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻* Gajeren Labari *Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K 1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk...
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na daya d'auki alwashin ruqo na ya guje ni a lokacin da nake tsananin buqatar sa...na tsinci kaina cikin mafarki da daddyna a kullum yana kuma jaddada min...
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####
wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka. Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan...
Labarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane...
Labarin wani matashin LAWYER da yasha gwagwarmayar rayuwa, had'e da wani dattijon ALKALI. Labari ne daya kunshi ZALUNCI, CIN AMANA da sauransu. Ku biyo labarin ALKALI NE domin kuji yanda zata kasance.
Hilal Ina fatan wanan fadace fadacen da mukeyi a tsakaninmu ya zamo iyakarsa cikin gidan iyayenmu,baa gidan aurenmu ba saboda Ina matukar tsoron wanan fadan da mukeyi Kar ya kawo sanadiyyar tarwatsewar farin cikin mu,kada hakan ya kasance sanadiyyar rabuwarmu,domin hakan zai zamo sanadiyyar rabuwar mu,domin hakan zai...
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
Baiwa ce......A cikin masarautar Jordan....... Kuma a haka suke kallonta a matsayin baiwar Amma tun daga ranar da yaganta ya Fahimci ba Baiwa ce....... Akwai wani ɓoyayyen alamari da tare da ita..Shin me yasa tayi yunkurin kashe shi? Dukda ba farar fata bace daga wani yanki na duniya take? Shi da kanshi yasanya Hannu...
Hadakar labarai kala kala daga marubutan kungiyar hausa brilliant writers association domin fadakarwa da ilimantarwa.
labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi
Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne...
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
waiyo ALLAH idan mafarki nake, kubani ruwa in wanke idon na,domin bantaba gani ko Jin yanda ya'ya ke auran kanwar saba
Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.
Labarin mata da miji ne, wanda kowa yake cusa ma abokin rayuwarsa bak'in ciki, ku dai shiga cikin labarin danjin abinda wannan ma'auranta sukeyi.
Sirrin namiji da yadda ake cutarsa, sai da ba kowane namiji sirrin nasa yake a bayyane ba. Sunanta reza, kuma tayi fice wurin cutar da maza tare da samun abunda takeso a duk lokacin dataga dama, a cikin hakane reza zatayi mugun gamo wato haduwar ta da huzaifa wanda a duk lokacin da mace ta shigo hannunsa to sunanta ga...