Hana wani hana kaiby Baraatu Yahaya Garba
A short story
Note: The story has only one page. Labarin ya ƙunshi shafi ɗaya kacal.
Baƙin ciki, Ƙyashi, Hassada, jin zafi....babu inda yake kai mutum sai halaka
Completed
KADDARA CEby Salma Ahmad Isah
KADDARA!
Shin me cece ita?.
KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita.
KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam...
DR NAMEERby Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.
ABDOUL-NASSER (ALFAH)by Aisha Abubakar
Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ci...
DIYAHby Zainab Sardaunerh
DIYAH
Na tashi cikin gata da soyayya,ban rasa komi ba a rayuwata bangaren dukiya ko wani abu na kyale-kyalen rayuwa amma hakan baisa na kasance cikin farin ciki ba.
Ada...
BA UWATA BACEby Ayeeshat M Mahmud
BA UWA TA BACE
Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasa...
FATIMAby Zainab SY
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,ta...