Farinciki Stories

Refine by tag:

5 Stories

JUYIN KWAƊO by SalmaAhmadIsah
JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?. Wani hali za k...
LABARINSU by SalmaAhmadIsah
LABARINSUby Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
HASKE by SalmaAhmadIsah
HASKEby Salma Ahmad Isah
Akwai wasu ƙaddarorin da kan zo da wani irin duhu, wanda zai mamaye rayuwar ɗan adam, ta yanda ko da tafin hannunsa ba zai iya gani a cikin wannan duhun ba. Kuma an ce H...
WASA FARIN GIRKI(cigaban gidan gandu) by SAKHNA03
WASA FARIN GIRKI(cigaban gidan gan...by SAKHNA03
Paid book#200 naira ......Me baba yake nufi?,shikenan wai na hakura saina zauna lafiyah a gidan sameer?!! Inaaa hakan bazai taba yi wuwa ba,dan barikin sajojin dayake...
DIYAH by zeesardaunerh
DIYAHby Zainab Sardaunerh
DIYAH Na tashi cikin gata da soyayya,ban rasa komi ba a rayuwata bangaren dukiya ko wani abu na kyale-kyalen rayuwa amma hakan baisa na kasance cikin farin ciki ba. Ada...