#1
MURADIN RAI! (complete) by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gu...
#2
RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE...by Zainab Muhammad Chubaɗo
Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. a gareni ma hakanne ya kasance lokacin da sanadi ya kaini makarantar kwana, tafiyata jihar Bauch...
#4
MAGANA TA ƘAREby Zainab Muhammad Chubaɗo
Ya kasance mutum kamar kowa, amma ɗabi'unsa da mu'amalarsa sunsha ban-ban dana sauran jama'a. murmushinsa ragaggene kamar yanda dariyarsa ta kasance, rauninsa ƙwaya ɗaya...
#6
DA NA SANIby Zainab Muhammad Chubaɗo
wasu lokutan ƙaddara kan faɗawa Ahalinmu bawai don gazawarmu ba sedan kawai Allah ya jarraba imanin mu kamar yanda ya faɗawa Jameelah!! koma fiyeda hakan, a zaton mu mal...