#2
DABAIBAYI (COMPLETED)✅by Kdeey
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na da...
#3
DUKKAN TSANANI by Jeeddah Tijjani Adam
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahi...
#5
Inteeesarby Khaleesat_Haiydar
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
#7
LABARI NAby Fertymerh Xarah
A Heart Touching Story Of a Young Girl Dr. Fulani Gafai..... (true life story)
#12
IZAYAR RAYUWA by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji
Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida?
Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta...
#13
KUNDIN QADDARATAby safiyya huguma
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka.............
SUMAYYA na kallon...
Completed
#14
YAR BABBAN GIDAby Kdeey
Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee*
♡
yacce kake nuna min halin ko oh...
#17
YARIMA ASAD (saban taku)by Khadija Dahiru
labarin soyayya akan wani dan sarki da wata yarinya wadda ta azabtar da ita kuma lokacin da ya kamu da rashin lfy yarinyar ta aureshi batare da sanin iyayenta