Tarayyar Jiniby buqmaniac
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani...
DUNIYA TAby safiyya huguma
*_a DUNIYATA! Bansan komai ba sai MARAICI K'UNCI baqinciki da tsanani_*
*_DUNIYATA ba irin duniyar sauran bace_*
*_wata irin juyayyar duniya ce da idanuwanta suke kallon...
SULTANA...by khadijah❤️
SULTANA is a beautiful and innocent girl, her life is full of darkness, she lost hope in her worldly life at the same time when she thought that between her and death th...
BEYOND LOVE💗 by readforlove__
a story between jidahh and her cousin sudaees,when he loves her and his younger brother loves her too.
How will the love story end?
Read to unfold the story❤️
Can You Trust Me Again?by Mabruka Maina
Trust is a fragile thing, easily broken and hard to repair. In this gripping novel, two families are torn apart by betrayal and deceit, forcing them to question everythi...
CANJIN MUHALLIby suwaibamuhammad36
Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruw...
GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love S...by Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love...
Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa nov...by Azizat Hamza
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
TAFIYAR MU (Completed)by suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
Completed
AURE UKU(completed)by Ameenatourh
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,
Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,
Aure Uku, ƴaƴanta uku .
Mace mara san hayaniya wad...
Completed
AMJADby Ummusalma farouq Sambo
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa...
RAYUWAN AMEERAH by Hafizah Bashir
A rayuwar ameerah bata buri d ya wuce ta zama barrister,kullum wannan shine mafarkinta...amma jarrabar rayuwa yazatayi da rashin iyayen da zasu tsayamata????me yasa ako...
MATAR K'ABILA (Completed)by suwaibamuhammad36
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?
Rayuwar...
Completed
FATU A BIRNI (Complete)by suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that."
Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
Completed