Mamuhgee Stories

Refine by tag:

30 Stories

EMAAN by Zaynabyusuuf
#1
EMAANby Zaynabyusuuf
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
Completed
BA KOWANE SO BANE....... by Ouummey
#2
BA KOWANE SO BANE.......by Ouummey
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye...
"MALEEK" by mrs_Avbdool18
#4
"MALEEK"by kubrah muhammad
labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun aboka...
Completed
IMRAN by real__ahmerd
#5
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
JOINING TWO DIFFERENT THINGS by BabyBintuu
#6
JOINING TWO DIFFERENT THINGSby Bintu Lawal Shamsiyya
pure love and romance read it own your own risk
RAYUWATA  by AyshaIsah
#8
RAYUWATA by Aisha Isah
labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka do...
❤Umulkhairee❤ by Yarbabah
#9
❤Umulkhairee❤by 'YarBaba
Marfinkin da Tasabayi ne ta tsinci Kanta, da hango Surar dabatasan ko tawanene ba dogone,giant sede Kamar kullun bata ga fuskarar Shiba sede haske da ya mamaye daidai fu...
JUMANATU by rashmarrka
#10
JUMANATUby rashmarrka
love an romantic story
WANI SALO by saadahalkali
#12
WANI SALOby saadahalkali
Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wand...
ZAKI SAN SO NE KO KAUNA? by zainabdangyatin1234
#13
ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?by zainababubakar1234
This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f
ALAƘA by Meenerh551
#14
ALAƘAby Amina Shuaibu
A story with heart torching, can't even describe just read, u'll got the fact👌 Insha'Allah u'll never regrets westing ur time to read it.
KAMBUN SADAUKANTAKA by MSKutama87
#15
KAMBUN SADAUKANTAKAby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash du...
*LABARINA* by NahnahKanty
#16
*LABARINA*by NahnahKanty
Labari akan wata yarinya wadda iyayen ta manya attarije ne ba abinda ta rasa a rayuwan ta' amman kash!!! Da Allah ya tashi jarabtan ta sai ya daura mata son wanda bashid...
SHI NAKE SO by AyshaIsah
#17
SHI NAKE SOby Aisha Isah
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.