Zuciya Stories

Refine by tag:

14 Stories

Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) by BestHausaNovels_
#1
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...by Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
SAHLA a Paris (Hausa novel) by BestHausaNovels_
#2
SAHLA a Paris (Hausa novel)by Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
BAHAGUWAR SOYAYYA by Naseeb01
#3
BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
MATAR BOYFRIEND (a series) by BestHausaNovels_
#4
MATAR BOYFRIEND (a series)by Azizat Hamza
Ya ce ta masa kiss, ta masa Ya ce zai taɓata, ta bar shi Ya ce zai shigeta Ya ce duk a cikin soyayya ne Ya ce ta masa girki Ya ce ta dena kula kowa Ya ce ta turo nudes Y...
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa novel) by BestHausaNovels_
#5
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa nov...by Azizat Hamza
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
Matar Bature by 00Ruky
#6
Matar Batureby 00Ruky
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi d...
💪🏻💪🏻GAWURTACCEN SOJA 👨‍✈️👨‍✈️ (COLONEL UBAIDULLAH RETURN) by fateemah0
#7
💪🏻💪🏻GAWURTACCEN SOJA 👨‍✈️👨‍✈...by fateemah0
ZANEN KADDARARSA TA FARA NE TUN YANA YARO HAR IZUWA GIRMANSA, AN KASHE ƘANWARSA YA ƊAUKI FANSA!!! TA MUTU SABIDA MUYAGUN DA SUKA YI MATA FYAƊE!! YA HUKUNTASU A MATSAYINS...
Qawaa Zuci......(Labarin Zuciya) by ummAssidiq
#9
Qawaa Zuci......(Labarin Zuciya)by ummAssidiq
Iyalan Professor AlMustapha Haske Ahali na hausawan usli me dauke da 'yan uwa masu tsantsar qaunar juna game da riqon Addini..Cikinsu kuwa akwai wata yarinya me dauke d...
Nadamar Rayuwa by bkynigeria
#10
Nadamar Rayuwaby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi...
So Sirrin Zuciya by sulaimanbilqees
#11
So Sirrin Zuciyaby sulaimanbilqees
Labari ne na soyayya, tausayi da kuma kishi akan wani saurayi da yake da alaka mai karfi tsakaninsa da wayannan yammatan a matsayinsa na wanda yake kaunar daya daga ciki...
MAHAUKACI  KISHI by zaynerbmuhammadkabir
#12
MAHAUKACI KISHIby zaynerbmuhammadkabir
yana magana akan mahaukacin kishi. dawasu matan sukeyi ,
GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story) by BestHausaNovels_
#14
GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love S...by Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...