🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~
~The experienced~ ~writer of~ 👇
~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~~And Now with the most enjoyable one~ 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).
Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
TWEETER
@Young Novelist IIBAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist HydarGMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.comGa link din novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bbFacebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/PAGE TWENY 🖊️😋.
Tsaye suke sunyi layi shugaban su yace"wannan tafiyar dazamuyi bazan muku alƙawarin dawowarmu ba sbd aikinmu dama na sadauƙarwane amma ina mai tabbatar muku nine zanfara shiga filin daga kuma bayan angama ni zanzama na ƙarshe nafita zan tabbatar da rayayyunku sunkoma camp lfya,ina mana fatan nasara sannan ku kula sannan matan cikunku ku zauna kuna kula anan duk runtsi karku bar cikin camp ɗinnan koda kuwa kunji harbi kusa daku ku nemi gu ku laɓe,"Yes sir suka faɗa in chorus,haka suka shishirya kawa da bindiga da bullet ɗinsa suka nufi filin daga kowa da addu'ar samun nasara a kansa,koda zasu fita Sabeer yaƙira gida yasanar musu suka masa fatan alkhairi amma bai ƙira Aysha ba don yasan zatasa masa kuka ne.
🏵️INDIA🏵️
Alhamdulillah Ahmad yasamu ganin likita,zaune yake agaban Doctor ɗan India mai suna Akash bayan yaga takardar result ɗin yayi ɗan rubutu ya ɗago cikin turanci yace"Ahmad kasamu matsala babba amma mu musulmai ansanmu da haƙuri da yadda da ƙaddara,bazance bazaka samu sauƙiba amma yanzu zamu ɗauraka akan magani zakana dawowa duk wata uku ana dubaka saboda sanadiyyar hatsarinka kwalbar ta yanke ka sosai wanda hakan yashafi lfyarka,magunguna ya rubuta masa dayake abokinsane sosai sunyi makaranta ɗaya anan India yace"karka damu Ahmad kaje kasayi magungunanka Insha Allah zaka iya komawa gida nan da wata uku kadawo,godiya yamasa yatashi yafita jiki a sanyaye,yana komawa ya ƙira Mama ya shaidamasa cikin damuwa,ganin yadda yadamu yasa tace"haba ɗan lelena karka damu ai komai na Allah ne in Allah yasa bakada rabon haihuwa ai jarabawace karkasaka komai a ranka kanada Allah gani ga matarka,haka taita kwantar masa da hankali har yasamu nutsuwa,miƙawa Sabreena wayar tayi tabar ɗakin,kwanciya ta gyara akan gadon sannan cikin kewarsa tace"Yaya ina kwana,cikin gyara kwanciyarsa akan three sitter yace"na'am matar Yaya ykk ya gida,a hankali tace"lfya amma muna kewarka musamman ma ni,murmushi Yayi yace"ai jibi zan dawo,tace"dagaske kake ko wasa,yace"am serious,fira suka hauyi ta soyayya daga baya suka yi sallama,suna sallama ya haɗa kayansa gobe zaimusu suprise."Hafeez yanaganka haka ko bazaka iya tafiyar bane?"a'a Sabeer kawai dai gabana naji yana faɗuwa amma bakomai ina addu'a yafaɗa dai dai sun ƙaraso gun ƴan ta'addan,gunu acikin daji wawakeke da katanga amma bamai tsayi ba, saidai kana hango wata ƙofa daga can,babu abundake tashi sai ƙiɗansu kaɗan kaɗan ga hayaƙi na tashi gun yana wari wari,shiga sukafarayi ɗaya bayan ɗaya a rarrabe suna zagaye gun,Hafeez na bayan Sabeer,Lukman da Shareef sai Fawaz abayan babbansu kuma shine agaba,sannu a hankali suka zagaye gidan ,a bakin ƙofar suka hangi wasu gardawa biyu suna tsaye da bindigogi a hannunsa,Hafeez ne ya lallaɓa ta bayan Sabeer ya cafki wiyan ɗayan dayake ta hannu dama tare da rufe masa baki,shaƙesa yayi harsaida yadaina numfashi ,Sabeer ma ya lallaɓa yashaƙe ɗayan saigashi a ƙasa wanwar ba numfashi,ƙofar suka leƙa sunacan ciki,ƙarar harbi sukajiyo wanda hakan ya tabbatarmusu da cewar su Shareef sun shiga ta ƙofar baya sun far musu,cikin kuzari suka kutsa kansu cikin gidan gaba ɗaya shima baban filine donhaka suka fara musayar wuta sosai bakajin ƙaran komai sai harbe harbe,saida suka kwashe awa biyu suna abu ɗaya tukun suka fara tsagaitawa don sunci galaba akansu sosai wasu sun mutu wasu kuma sun jikkata wasu kuma sun gudu,acikin waenda suka gudu harda babbansu,acikin ƴan sanda babu wanda ya rasa ransa sai da raunukan dabaza a rasaba cikin waenda suka raunata harda Hafeez don yaji ciwo a hannunsa sanadiyyar faɗuwar dayayi,haka aka tattara gawarwakin aka tafi kaisu matuary masu raunuka kuma aka kaisu asibiti
YOU ARE READING
SABREENA SABEER
ActionHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not