🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~
~The experienced~ ~writer of~ 👇
~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~~And Now with the most enjoyable one~ 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).
Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
TWEETER
@Young Novelist IIBAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist HydarGMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.comGa link din novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bbFacebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/Beelayyada nayaba da votes ɗinki da comment a wattpad ngd sosai Allah yabar ƙauna👏🏻,da dukkan
PAGE TWENY SIX🖊️
Suna fita Hanan tazo kusa da'ita tace"Sister waimeke damunki ne?kallon Hanan tayi tace"uhm bakomai fa kawai kaina da ƙafata ne ɗaxu dana bige kemin ciwo amma nasha magani,cikin tausayi Hanan tace"sannu kinji zomuje kiyi sallah,tashi tayi tana ɗingisawa sukayi sallah tana idarwa ta kwanta a haka har aka ƙira la'asar suka gabatar,da sallama yaturo ƙofar Hanan ta amsa kallonsu yayi yace"kuzo muci abinci,Hanan takallesa tace"Bb ƙafarta naciwo fa kaga dakyer take tafiya ga idontama,Sabeer yakalleta yace"ai tasha magani zaiyu sauƙi kije muna zuwa,fita tayi shikuma ya ƙarasa inda take ya ɗagata ya ɗaura akan cinyarsa,hannunsa ya ɗaura akan kanta ya ɗago fuskarta yana kallo,yace"har yanzu baidaina ciwon ba MINE sunan dayafara ƙiranta kenan,kanta tamaida tana kallon ƙirjinsa,ya sake maimaita tambayarsa ,kwalla ne ya taru a idanuwanta yace"haba mana MINE kuka kuma kiyi shiru kinji zomuje kici abinci,ɗagata yayi yakama hannunta suka fito,kallo ɗaya Lukman yamusu ya ɗauke kai,abinci sukaci amma ita sam bataci na kirki ba,haka suka gama cin abincin,suna gamawa Lukman yace"Sabeer bari muje makaranta mudawo zamu dubo Arfan,yace"shikenan saikun dawo amma da kunbari munje tare anjuna,Lukman yace"a'a ka zauna kaga Aysha ba lfya kaje zuwa jibi,yace"ohk saikun dawo akabar dagashi sai Aysha don Hanan tace itama zataje taga babbar makarantar Madeena.Zamewa tayi ta kwanta akan rug ɗin dake shimfiɗe a parlour shima zama yayi kusa da'ita ya ɗaga kanta ya ɗaura aka cinyarsa yace"muje ɗaki ki kwanta a take tace"nidai kabarni anan zan kwanta ,murmushi yayi yace"shikenan yi kwanciyarki.
A hankali wata ya zagawo inda saura kwana uku ya saura Ahmad yatafi Madeena inda Sabreena ta damu sosai har rama tafara,kullum cikin kwantar mata da hankali yake,tana koƙarin ɓoye damuwarta amma abun yaci tura sbd yanzu wani sabo ne ya shiga tsakaninsu mai ƙarfi wanda komai tare sukeyi hatta wanka,bacci haka basa iyayi sai ajikin juna,zuwa lokacin tadaina tsoron kowanne wasanshi amma har yanzu da kunya a tsakaninsu,sukanje gaida Inna harda Hajiyarsa inda inkaga Sabreena zaka rantse cikine da'ita don wani cika tayi taƙara haske fatarta na sheƙi,hakama Ahmad yayi kyau sosai kana ganinsa kaga angon dake jin daɗi.
YOU ARE READING
SABREENA SABEER
ActionHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not