🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~
~The experienced~ ~writer of~ 👇
~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~~And Now with the most enjoyable one~ 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).
Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
TWEETER
@Young Novelist IIBAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist HydarGMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.comGa link din novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bbFacebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/Beelayyada nayaba da votes ɗinki da comment a wattpad ngd sosai Allah yabar ƙauna👏🏻,da dukkan
PAGE TWENY FIVE🖊️
Zaune take a parlourn ita kaɗai tana kallo ga sanyi da iskar dake kaɗawa a waje yasa garin sanyi da lullumi ga sanyi AC nan danan taji bacci na fizgarta,gyara kwanciyarta tayi tafara baccinta,Hanan ,Sani,Bappa da Sabeer duk sunfita,su fita yawo sukayi ganin gari daganan kuma zasuje Airport karɓar saƙon dasu Lukman suka bada, itama ƙin binsu tayi shikuma Sabeer yaje asibiti,ganin hadarin dake garin yasashi saurin gama abinda yakeyi ya nufo gida,yana shiga gidan aka ɓarke da ruwa da saurinsa ya shigo parlourn yana rufe ƙofa,wayarsa ya ɗauka don ƙiran Bappa,yana ɗagawa yace"duk inda kuke kujira agama ruwan kasan Aysha na mura,Bappa yace"muna Airport amma ai Aysha na gida batabimu ba,kashe wayar yayi ya kunna hasken wayar ya nufi ƙogar ɗakinsu yana mai ƙiran SHONA My Shona,harya wuce saikuma ya dawo baya jin motsin mutum,saurin tarota yayi ta sauƙa a hannunsa don takusa faɗowa daga kan kujera,kallon agogo yayi yaga ƙarfe sha ɗaya agogon garin kawai saiya ɗauketa yakaita ɗaki ya kwantar akan gado baitashetaba don yaga da sauran lokaci,kayan jikinsa yacire yashiga bathroom,ruwa ya watsa yasaka three-quarter da farar singlet ya fesa yahau gadon ya kwanta,wani irin sanyi da yanayi mai daɗi yasashi rungumeta,cikin barcin dake mata daɗi ta sake rungumesa sosai,shima rungumeta yayi saikuma yanayinsa yafara canzawa daga yanayin garin zuwa romantic feelings towards her,bakinta ya laluɓa yafara kissing da romancing ɗinta buɗe idonta tayi a hankali jin bakinta a nasa yasata saurin tashi amma ya riƙeta,a hankali yamata magana cikin kunne"ki nutsu ki tsaya kinji Shona i will be gentle,shiru tayi jikinta na rawa shikuma ganin haka yasa tausayinta ya ɗarsu a ransa kamar yafasa don yanayinta yasashi jin tausayinta amma yakasa,yaɗau tsayin lokaci tukun jikinta yaɗan fara sakewa sai kukan datake a hankali ya mata rumfa yana karanta addu'ar da Annabinmu yakoyar yafara neman inda zai samu nustuwa,wata ajiyar zuciya ya sauƙe lokacin da haƙarsa ta cimma ruwa,ita kuwa lokacin ta riƙe hannunsa gam jikinta na mugun rawa bakintama haka rawa yake sai jujjuya kai take cikin azaba da fuzgar magana tace"Ya Sabeer ka tausayamin wlh mutuwa zanyi wayyo Hanan wayy...ba bari taƙarasaba ya haɗe bakinsu,ba ihu takeba amma yadda take maganar zakasan tanacikin ciwo ne,saida ya samu nutsuwa yakyaleta ,komawa gefe yayi yana mai kallonta,idonta a rufene amma hawaye na gangarowa sai ajiyar zuciya datake sauƙewa akai akai,tausayinta yaji sosai don yaga jarumta tare da koƙarinta don baiyi zaton hakan daga garetaba,dakyer ya matso kusa da'ita sosai don jikinsa ciwo yake masa,a hankali ya janyota kusa dashi ya ɗaura kanta akan ƙirjinsa yana buga bayanta ,cikin muryar lallashi yace"am so sorry Shona kiyafemin yama rasa kalmar dazaiyi amfani dashi gun faranta mata yadda tamasa,jikinsa ya ɗaurata ta saki wata ƴar ƙara tana cize leɓe,cikin kunnanta yafara zubamata kalamai na ban haƙuri,soyayya,da kuma nuna farincikinsa yasameta yadda kowanne miji keson samun matarsa a darensu na farko wato,CIKAKKIYAR BUDURWA.
YOU ARE READING
SABREENA SABEER
ActionHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not