page thirty four

41 2 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

Aslm to u all fans,Ina Mai farincikin sanar daku,insha Allah zanci gaba da typing,am happy to meet u once again.Ngd.

Page thirty four ✍️

    Shiru yayi tundaga kauyen har cikin Yola ba magana,Mus'ab ne yace"Sabeer Ni wlh kwata kwata nakase gane kanka,Allah yasa ma tunani yabarka ka karasa aikin dakaje yi,numfashi yasauke yace"wlh Mus'ab nima i don't know what is wrong with me,kawai i found it difficult to stop thinking about life,Mus'ab yace"yakamata kadaina kaga your needs you,jin ankira Aysharsa yayi murmushi yace"Insha Allah.

Suna isa yahau mota ya nufi gida bayan yayima su Hafsa sallama,ras rass gabanta yafadi daganin fuskarsa,yana tafiya tace"Sweety Dan Allah ina kasan wannan bawan Allahn, yanamin kama da wani Manga wlh wanda Sabreena take bala'in so da kauna nan takwashe labarin komai tafada masa,numfashi yaja sannan yace"Allah sarki wlh taban tausayi Amma inajin dai kamar ba wannan bane wannan sunanshi Sabeer Dan sandane babba Kuma bai taba zaman kauye ba,hasalima yanada mata ,dukda banje bikinba,kuma bawani saninshi nayiba sosai,nasanshine ta hanyar abokinsa Hafeez wanda ya rasu,har sanadiyyarsa ya kwanta ciwo,ai abokansa dasukaje dubashi a madina tare suka dawo da Ahmad,sun rabu kenan Alllah yayima Ahmad rasuwa tahanyar hatsari,cikin sanyin jiki tace "tabbas Sabreena tataba ganinsa don inban mantaba abakinta nafara jin sunan Sabeer,Allah dai yajikan ya Ahmad,ameen ya amsa daidai ya karasa parking suka fito,ranta fal cikeda tambayoyin data ajiyewa ranta.

Koda yaje gida Aysha nakwance akan kujera remote rike a hannunta Amma hankalinta nakan mijinta,sallamarsace tasa ta tashi tana murmushi,shima murmushin yayi cikeda kaunarta da begenta ganin yadda kwalliyarta tayi kyau,kallon kanta tayi saboda yadda yake kallonta,kananun kayane ajikinta riga iya cibiya sai wando iya gwuiwa takama kanta gida biyu tayi simple make up tayi kyau ainun,Rabon daya ganta da kwalliya haka yamanta don duk laulayin cikin ya hanata saka,ji yayi duk wata gajiyarsa ta dauke,bakinciki ya yaye da sassarfa takarasa jikinsa tarungumesa tace"sannu da zuwa mijina fatan kadawo lfya,shafa kanta yayi da cikinta da bazakagane akwai wani abu agunba yayi yace"am happy to see you happy,kinyi kyau,kiss yakaimata akanta sannan ya dauketa cak zuwa dakinsa.

Sabreena kuwa tana komawa gida dauke da Little a hannunta tawuce dakinta ta shimfidar da'ita farinciki fal ranta,koda wasa  bata taba tsammanin hakan daga gun Hafsa ba,sallamar Mama ne ya katse mata tunani,amsawa tayi da murmushi a fuskarta,zama tayi abakain gado tace"am Sabreena kina ganin zaki iya kula da yarinyar nan a haka,ni wlh naga gangancin Hafsa data baki yar nan a hakan,ni nasan babu wani magani na gargajiya daza'a baki kisamu ruwan nono,kawai daurin gindi kuka samu agun uwarku wato maman Hafsa,cikeda murmushi Sabreena tace"Mama zanna bata madara mai kyau zanna kulata insha Allah,kinamin addu'a Allah tayani ruko,amin Mama ta amsa,tace"gobe saikije cikin gari kimata siyayya ko,da fara'arta tace"insba Allah  in Allah yakaimu.

Washe gari da wuri ta shirya tafito tace"Mama zantafi kimana addu'a,kallonta Mama tayi tace"Amma da motar taki zakije ko sbd tsaro,a hankali tace"eh Mama ko sbd little ma sbd rana,addu'a mama tamusu tashige motar ta tadata sai cikin gari.

Toh adawo lfya Mamar little Sabreena,to fans Nima Ina Mai tabbatar muku na dawo da rubuta Sabreena Sabeer insha Allah, ngd da kulawarku.

Don't forget to vote and read tnx.
YoungNovelist is proud of u

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now