🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~
~The experienced~ ~writer of~ 👇
~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~~And Now with the most enjoyable one~ 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
Follow and vote on
WATTPAD
@YoungNovelist4,ko kuma kubi ta link ɗina.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4Blog:
https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1
Khadeejaht-hydar -youngnovelistTWEETER
@Young Novelist II
Khadeejaht Hydar YoungNovelistBAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist HydarGMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.comBan yarda wani ko wata ba ya juya min littafi ba.
Novel is free just need ur support dearies,visit me on wattpad,,@YoungNovelist4 to read more of my stories.ga link ga masu buƙata ku shige kai tsaye.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb~Page Nine~🖊️
Koda suka isa gun Sabeer yakalli Lukman yace"kunsan gun nan akwai tsaro kuma dole muyi taka tsantsan gudun matsala,Shareef kaida ,Hafeez da Fawaz kubi ta bayan gidan nan,kaikuma Lukman kabiyoni mubi ta main gate din,ajiye motar tasu sukayi acan nesa da babban gidan,bindigoginsu suka ɗauka suka nufi inda ya dace,Sabeer ne yafara leƙa cikin gidan sannan yace"Lukman ka hau muje,hawa sukayi suka dira cikin gidan,babu komai cikin gidan sai kwalaban giya da dattin sigari,wata siririyar hanya suka nufa wanda ɗakuna ne agun kusan guda biyar suna fuskantar juna,suna cikin tafiya suka fara jiyo motsi alamun ana tahowa ta gabansu,wani gu suka samu suka laɓe ,sun tsaye wani ƙato yazo wucewa,babu zato Sabeer yashaƙo wiyansa tare da rufe masa baki,bindigarsa yaciro tare da kara masa akai ya tasasa gaba,ba musu yafara tafiya,sunyi nisa sosai a tafiyarsu tukun suka tadda su Fawaz suma riƙe da wasu gardawa biyu,cigaba sukayi da tafiya har suka kawosu wani tafkeken ƙofa,tundaga bakin ƙofar bakajin komai sai ihun mata suna a taimaka musu,kwankwasa ƙofar ɗaya daga cikin waenda su Sabeer suka kama yayi,daga ciki akace yane Sharmilu harka samo wata ne,jin babu amsa yasashi ci gaba da abinda yakeyi,Sabeer ne ya buɗe ƙofar ya shiga bindiga a hannunsa,mata ne biyu ana koƙarin aske musu kai don har anfara sai mazaje biyu a ɗakin,ganin Sabeer yasasu tashi amma kafin su ankara har Sabeer ya sakar ma mai koƙarin ɗaukar bindiga harsashi a ƙafa,wani ihu yayi wanda yasaka ɗayan shiga hankalinsa,ya ɗaga hannu,gaba Sabeer ya tasasu har emmatan sannan suka fito gunsu Lukman,haka suka tasasu har inda suka ajiye motar su suka nufi station dasu.
Malam tunda yanzu yaron nan ya nuna kuma mun fahimci inda ya dosa mezai hana mu basa dama ya turo sai a haɗa auren nasu dana Hafsa tunda dama su kaɗai suka rage a ƙauyen nan ba aure,Malam yace"eh hakane kam Insha Allah inya sake zuwa zamuyi maganar dashi,ayi komai agama,dama nasa ƙaramar gonata a kasuwa sai ayi komai dashi,"to shikenan Malam,Allah yataimaka yasa ayi damu,ameen,Amintau.
YOU ARE READING
SABREENA SABEER
AksiHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not