Ina bakin cikin sanar daku rasuwar mahaifina ranar 27 feb. Allah yajikansa da rahma. Kusashi a Addu'a sai an kwana biyu zanyi update

YOU ARE READING
RASHIN SIRRU (sharrin abokai)
Ficção GeralYana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta...
Not an Update
Ina bakin cikin sanar daku rasuwar mahaifina ranar 27 feb. Allah yajikansa da rahma. Kusashi a Addu'a sai an kwana biyu zanyi update