chapter 9&10

20 2 0
                                    

💖🌷NANCY Y'AR  K'ARYA💖🌷.

_labari mai d'auke da nishad'i tareda fad'a karwa._

_story and writing_

      By

*ZAINAB HABIB*
{MOM ISLAM}.

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

PAGE  9_10

Daga nan sukayi sallama , tayimai Allah ya tsare , washe gari suna d'aki suna kallo dama bata da wani film daya wuce Indian film saboda sunan garin, data keso ne, duk wani yare ko turanci yana zama daram , wata safiya ce Hajiya ta tashi da matsa nancin zazza6i , kowa na cikin gidan jikin shi yayi sanyi , ganin ciwon bana wasa bane sukayi da ita ,Diza hospital dake maraba , saboda sun rud'e shiya sa,

Suna shiga cikin hospital d'in suka ci karo da Doctor Maryam ,wato matashiyar budurwar nan wace a shekaru zatakai 20 years a duniya,
Cikin azama tayo sauri tana tambayar su anty Humaira maiya sami marar lafiyar  bakin anty Humaira na kar karwa tace" Doctor Maryam Wallahi bamu san mai yasami Hajiya ba , dafa kafad'arta Doctor Maryam tayi kana tace" ki kwantar da hankalin ki 'insha Allah zamuyi ' iya bakin k'okarin mu , anty Humaira ce tayiwa doctor Maryam godiya kana suka shige emergency room da Hajiya ,
suna shiga doctors biyu suka had'u a kanta wato da fitacciyar likitar nan wace kowa yasanta da adalci  bata da walak'nci  ita ce doctor (Anty HAUWA) ana kiran ta da (Maman Uswan),

Tunda suka rufu akan Hajiya basu d'ago ba aiki sukeyi cikin k'wa rewa da nuna adlci ,

Bayan sun shafe minti hamsin suna aikin abu d'aya ganin jikin Hajiya ya tsanan ta  yasa aka kirawo anty Humaira da sauran suka shigo , tunda suka shigo Hajiya take kallon su tana hawaye tace "idan ,na mutu karku zauna a gidan da muke ciki dan Allah , ku koma gurin uncle d'inku , cikin kuka Humaira tace "  Hajiya to Nancy fa yaza tayi ? Hajiya na hawaye tace.....✍️✍️✍️.

Kuyi hakuri da wanan zani anguwa please🤙.

_Mom Islam ce_✍️

*please share*🤝
*Comments*
Vote✔️

NANCY ƳAR ƘARYAWhere stories live. Discover now